HUMAIRA.('Yar meshara)
labarine da kakubalan rayuwa da wata yarinya ta fiskanta sabida kasan cewanta a tsakanin yaran masu kudi…
labarine da kakubalan rayuwa da wata yarinya ta fiskanta sabida kasan cewanta a tsakanin yaran masu kudi…
labarine akan yarinyan da iyayen ta suka rasu tuntana karama ta tashi ahanun bappanta, wanda yake shikuma me shegen son Abun duniya gashi bedamu da rayuwanta yayi kyau kokuwa yabaciba kansa kawai yasani.…