labarin Soyayyata
…
The story about Zara's life.…
Labarine daya shafi rayuwar ma'aurata, iyali, tarbiya, soyayyah, dakuna sadaukarwa... Sannan yana wayar wa mutane kai danganeda irin kallon da wasu sukeyiwa masu kokarin bin dokar Allah kamar basu wayeba. Ga masu sha'awan taimaka min ga account details dina (0091869462 fatima abubakar saje access bank). Ina maraba da shawara, gyara ko korafi daga gareku...…
Barira budurwa ce da akai bikinta daf da za'a fara azumin ramadana, tayi iya kokarinta dan ganin an matsar da daurin auren zuwa bayan salla amma sam ango da danginta suka kekeshe kasa suka tsaya tsayin daka har sai da akai bikin. To ko meye dalilinta na san daga aurenta bayan tana san angonta? Ku kasance da labarin dan samun amsa.…
Labarin ya shafe matanda ke samun kansu a jarrabawar jinkirin aure. Zamuga irin matsalar da suke shiga da kuma hanyar da ya kamata a su magance ta.... Labarin bai da tsawo sosai kuma zai amfanar in sha Allahu. Ga masu sha'awan taimakamin fisabilillahi ga account details dina (0091869462 Fatima abubakar saje access bank) nagode…
Labarin ya taɓo kowanni fanni na rayuwa...…
Love story…
Baban Nawal ka san me kake faɗamun yanzu kuwa? Maman Nauwara aminiyata ce fa kullum muna tare ko ina tare muke zuwa, shine kake so ka aureta dare ɗaya ta koma kishiyata!…
Labarin soyayya tsakanin Samira Alhaji da kuma Aliyu, cin amana a rayuwar tare.…
Is all about knowing our religion.…
Labarine da yake bayyana halinda wasu mata ke shiga sanadiyar bin matan banza da mazajensu ke yi.…
Ɗalibai sun haɗu cikin murna da shauki suna dakon babbar abun koyinsu, ana tsaka da taro farfesa Salwa ta bayyana cikin ɗakin taron. "Me muke gani haka a jikin farfesa kamar ba ita ba?" ɗalibai suka dafa cikin mamaki!. Ku biyoni dan jin yadda labatin yake.…
Ranar suna rana ne na farin ciki da annashuwa, sai dai ranar sunan Amatullah 'yar Ummulkhair ya kasance ranar farin ciki da baƙin ciki da kuma ranar rabuwa da masoyi. Shin menene dalilin wannan tashin hankali?…
"Ban taɓa ganinsa ba amma kowani lokaci yana cikin rayuwata, ban sansa ba amma kullum yana cikin bibiyata, ina tsoron kada na fara soyayya da aljani Asiya.!" Afra ke magana cikin tsoro.…
Kura da fatan akuya, kamar haka ne wasu mabiya ke bayyana gaban malamai dan cutar dasu. Labarin wasu mabiya ya bankaɗo sirrin wasu daga cikin masu wannan halayyar.…
Cigaban labarin bin dokar Allah ba ƙauyanci bane. Sannan kamar yadda sunan ya nuna zan fi maida akalan rubutun akan nau'o in kishi, dalilan da yasa ake kishi, banbanci tsakanin kishi da hassada. Ina fatan zaku kasance tare da ni. Kada ayi amfani da rubutuna ba tareda izinina ba. Ina maraba da gyara, korafi, ko shawara. Ga masu buƙatan taimakamin fisabilillahi ga accont details ɗina (0091869462 fatima abubakar saje access bank).…
"Zan so ace kowace mace ta samu miji irin nawa, domin kuwa duk wacce ta samu mutum kamar Abu faɗima a matsayin miji to ba zata taɓa zubda hawayen baƙin ciki ba." Hajiya zainab ta faɗa. "Anty, shin zaki iya amincewa mijinki ya kara aure?" cewar Naja'atu. Don jin amsar wannan tambayr ku kasance tare da ni a wannan labarin.…