ayshatmadu
JINI D'AYA

JINI D'AYA

9,295 434 19

cikin d'aga murya mai rikitarwa yayi magana wanda yasa tayi saurin d'ago da rinannun idanunta da suka rine daga kalar fari suka koma ja."ina so ki fita a harkata, mace wadda ta san mutuncin kanta nake so na aura ba ba wadda ta watsar da nata a titi ba."du'kewa kasa tayi ta saki wani kuka mai cin rai gami da dafe kanta da yake sara mata.Tofa mai yayi zafi haka da yake fad'a mata wad'annan munanan maganganun? amsarku tana nan a cikin littafin nan mai suna JINI D'AYA.…

K'UDIRINA

K'UDIRINA

6,593 597 47

Labari ne na yaya da k'anwa da suka taso cikin maraici ba tare da sun samu mai tallafa masu ba.…

K'UDIRINA

K'UDIRINA

335 13 2

wannan littafi k'agaggene banyi shi dan cin fuskar wani ko wata ba, cike yake da tausayi zalunci,…

K'UDIRINA

K'UDIRINA

55 3 1

Akwai darasi sosai a cikinshi…