ayshart647
K'ORAMAR AJALI

K'ORAMAR AJALI

1,172 111 26

Labarin wani kyakkyawan ne saurayi wanda a kullum burinsa bai wuce ya ga anyi mutuwa ba, duk ranar da ba ayi ta ba, zai kasance cikin bakin ciki da 'bacin rai, saboda wannan dalili ne mutane suke masa lakabi da suna Dangin Mayu duk inda ya wulga mutane sai sun zubar da hawanya.…

JUYI UKU

JUYI UKU

35 8 3

Gaba Kura baya Sayaki, duk inda ta juya munanan abubuwa ke take mata baya. Guguwar kaddara ta zo mata da bakin labari mai zautar da tunani. An dabaibaye ta tare da yi mata daurin goro, gami da yi mata shamaki da farinciki. A makance take neman haske sai dai kash! JUYI UKU mai wuyar gani ya dusashe hasken.Ina mafita? Shafukan kaddararta kowane babi yana yi mata albishir na dawwamammen...…

DUNIYAR FATALE

DUNIYAR FATALE

1,137 172 21

Labari ne mai sarkakiya gamida rud'ani na wasu masarautu da wata basadaukiya kuma mayakiya.…

BANI ZUCIYARKI

BANI ZUCIYARKI

632 131 26

Labari akan wani saurayi mai suna irshad shararren mai safarar mata zuwa kasashen ketare, daya fada kogin son wata yar masu kudi itama kuma yarinyar arayuwarta babu Wanda ta tsana kamar talaka…

AJALI

AJALI

46 3 1

Taken wannan labarin Soyayyar gaskiya, kuma labarin gaskiya da zai tsuma zuciyar makaranci.Allah SWA ya halicci ababen halitta biyu a duk fad'in duniyar nan, walau jinsin aljannu ko kuma na mutane.Haka kuma ya sanya soyayya a tsakanin zukatan juna, Rabuwa a koda yaushe tana iya faruwa ba tare da kwakkwaran dalili ba, wani lokacin soyayya za ta iya kaura tun kafin a je ga batun Mutuwa. Red alert kenan Komai tsananin soyayyar da ka kewa masoyinka dole wata rana za ka wayi duniya d'aya daga cikinku ya koma ga mahaliccinsa.Idan Haka ta faru ba wai yana nufin shi kenan rayuwar mutum ta zo ƙarshe ba, dole ka d'auki dangana, domin ba ka san sirrin da ke tattare da haka ba.…

YANAYIN RAYUWA

YANAYIN RAYUWA

105 17 4

Labari ne mai cike da tsantsar tausayi, cin amana yaudara da kuma makirci…