ZeeYabour
MEENAL WA LAMEEN

MEENAL WA LAMEEN

61,328 4,576 57

"A da ina son ka ina k'aunarka ina ganin girman ka , k'imar ka mutuncin ka darajar ka, A yanzu na tsane ka tsana mafi muni, ba wanda na tsani gani kamar ka, ka aikata abunda ko kafiri yayi sai al'umma tayi Allah wadarai dashi, Wallahi Wallahi Wallahi ban da kisa haramun ne sai na kashe ka da hannu na"…

DR MUHRIZ

DR MUHRIZ

12,881 316 12

Tun tasowar ta bata san dad'in rayuwa ba, ta taso cikin rayuwar tsangwama, kyara da hantara, a lokacin da take tsaka da gwagwarmayar rayuwa k'addara mai girma ta afka mata wacce ta k'ara jefa rayuwarta a rud'ani da kyamatar al'umma, Ta rasa gata, ta rasa dukkan farin ciki, yayin da ta fad'a zazzafar k'aunar mutumin da bai san tana yi ba, mutumin da yafi k'arfinta ya mata nisa na har abada, wanda hakan ya sake jefa ta a mayunwancin hali....…

FETTA (COMPLETED)✅

FETTA (COMPLETED)✅

351,981 30,424 97

Labarin yarinya da ta taso cikin maraici da rashin gata…

ITACE K'ADDARATA

ITACE K'ADDARATA

136,167 6,529 57

Itace k'addarata labari ne akan wata yarinya yar shekara goma sha shida da mahaifinta ya sata a caca,akan duk wanda yaci cacar shi zai aureta,Alhaji mamman wani tsoho ya lashe cacar,Mahaifinta ya hadata aure dashi,idan ta fuskanci wulakanci da tsangwama wajen matarshi da ya'yenshi,kasancewar shi mijin hajiya ne,idan yaron gidan Imran ya kamo da sonta,Ku biyo ni dan jin ya me zai faru Imran da son matar babanshi…

MUNDO

MUNDO

739 28 6

Ayushermuhd…

WANI SO

WANI SO

3,579 124 23

LABARIN ZAZZAFAR K'AUNA MAI CIKE DA QWLUBALE…

DANGIN MAHAIFINA PART 2 COMPLETED

DANGIN MAHAIFINA PART 2 COMPLETED

8,379 330 30

Basma kuka take ba kakkautawa,khadeeja itama kukan take tace A gaskiya Basma kinga rayuwa labarinki kamar a film,Moha ya zalunceki kuma jarabawace daga Allah bai kamata kina wa kanki fatan mutuwa ba,Allah na son masu haquri ki miqa dukkan al'amuranki zuwa ga Allah shi zai miki sauyi da mafi alkhairi,Ina so ki daukeni a matsayin yar'uwarki wacce kuka fito ciki…

HALACCIN SO(COMPLETED)✅

HALACCIN SO(COMPLETED)✅

8,180 1,297 67

Labari mai d'auke da zazzafar soyayya, tuggu, makirci ya k'unshe abubuwa da dama wanda zai fadak'ar kuma ya nishadantar daku…

BONGEL(COMPLETED)

BONGEL(COMPLETED)

107,634 7,858 81

BONGEL…

KUSKUREN RAYUWA

KUSKUREN RAYUWA

62,783 3,584 56

Na sake ki saki uku Nawal, bana fatan sake ganin ki a rayuwata, kin cuce ni, I will never forgive you, "Innalillahi wa inna ilaihir raji'un kasan me kake fad'a kuwa Nabeel dama ka aureni na dan kayi amfani dani ka sakeni", cewar Nawal, "Shut up pretender kinfi kowa sanin me kika aikata"…

DANGIN MAHAIFINA PART 1

DANGIN MAHAIFINA PART 1

9,081 623 17

Ta bude idonta ta ganta kwance cikin kurmumin daji,ta duba gabas da yamma bata kowa ba face iskan itatuwa dake kadawa Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ta fara fada,ta karanto kullakuzai sai a lokacin ta fara tuno abubuwan da suka faru ta da ita.Ta tashi jikinta duk ya mutu tana tafiya har ta kawo bakin titi,daga gani titi ne da matafiya ke wucewa.A bakin titi ta zauna ta dukar da kanta kasa tana zubar da hawayen bakin ciki.…