Matarrasheed
KAIFIN QADDARA

KAIFIN QADDARA

16 5 5

Sosai hankalin Khausaar ya tashi jin Namiji Mararatan kwance a saman jikinta, abinda ko a mafarki bata taba zato ba, dagewa yayi ya rike wuyan rigarta da nufin ya yaga. Ganin haka ita kuma sai tasa hannuwanta a gurin ta rungume da duka karfin ta Duka karfin shi yasa yana jan hannuwa nata tare da kokarin kai hannun shi saman kirjinta saboda abinda yafi komai tsone mishi ido kenan idan aka cire well curved hips dinta Bata Ankara ba taji ya fincike hannuwan nata ya maida su bayanta ya danne su sannan ya kara sauke mata nauyin shi a jikin ta Tana ji tana gani ya yaga rigar tun daga wuya har zuwa cikin ta, hannu yasa ya fincike jar bra din da Albarkatun kirjinta ke boye a ciki Be tsaya wata wata ba ya kai hannuwanshi kai domin fitowarsu a fili sai yaga kamar ma sun ninka yadda suke a boye cikin kayanta girma Gaba daya jikin Khausaar rawa yake ganin bala'i a fili, sosai take yin duk Addu'ar da tazo bakinta da nufin Allah ya kubutar da ita Yadda hankalinshi ya tafi kan kirjin nata ne yasa ya cire nauyin daya sakin mata ba tare da saninshi ba, batayi wata-wata ba ta ciro hannuwanta daya danne a bayanta ta fara laluben me zata samu wanda zai taimaka mata ta kwaci kanta Ai kuwa cikin sa'a taji hannunta ya taba wani karfe me dan nauyi a saman bedside drawer. …

IZAYAR RAYUWA

IZAYAR RAYUWA

141 19 11

Fitar min daga gida, karuwar banza karuwar wofi, saida kika gama yawon gantalin da tambaɗar taki zaki dawo mana gida? Babanta ne ya fito "barni da ita na kashe ta kowa ma ya huta tunda abin kunya take son janyo mana, tabaryar dake hannunshi ya wurga mata, ai da gudu tafita daga gidan inda mota tayi gaba da ita, take ta watse a titi. Bata jira komaiba ta mike duk ta gurje gwuiwa da hannunta ga shi ta fama ƙunar kafarta sai jini takeyi. "Wai meyasa duk wanda ya taimakeni koya nuna min kauna saiya mutu, duk kuma wanda bai kaunata yafi dadewa "Hafsat ke zancen zuci...…

SARFRAZ

SARFRAZ

151 56 56

Labarine akan Nawaz baiwar Allah, Wadda ta haɗu da gwagwarmaya a rayuwarta, kishiyar uwa ta hanata sakat sa asiri, ta hana kowa kulata, shekararta ishirin da biyar amma batada ko saurayi, daga baya kuma ta turo Yan iska suyi mata fyaɗe, sai gashi kuma Allah ya hadata da wanda ke ƙaunarta fiye da kansa.…