MARIYALAWAN0
DARAJAR HAK'URI

DARAJAR HAK'URI

57 5 39

labarin y'an mata da k'addararorin su, da yadda kowacce d'aya a ciki ta fuskanci kalubalen rayuwa, a k'arshe suka ga darajar da hak'uri yake da.....…

AHALI D'AYA

AHALI D'AYA

310 5 80

Labarin Fatima Arfah, wata shahararriyar y'ar masu kud'i data tsani talaka ko had'a hanya dashi, k'arshe ta k'are da fad'awa auren bazata mafi k'ask'anci ta shiga rikitacciyar rayuwa mai d'auke da zallar k'iyayyah.…

 JARUMAR UWA

JARUMAR UWA

864 66 50

Khaleefa bazan b'oye maka ba, kamar yadda al'adun mu suka banbanta, haka tsarin tafiyar da rayuwar muma ya banbanta, mahaifina ya kasance mutum mai tsanani da magana d'aya, shiyasa bana ja da dashi akan komai na rayuwa don wahala zanyi a banza kuma bazai fasa abinda yayi niyyah ba, a dunk'ule Ina nufin ko Zan had'iyi zuciya na mutu a gidan mu ba za'a tab'a bari na auri mutum mara asali irin kaba.…