LubnaSufyan
MATAR HABIBI

MATAR HABIBI

1,216 114 4

Labarin Baffa, Jamila da Azizah…

ABDULKADIR

ABDULKADIR

363,849 31,359 38

"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki"#Love#Family#Military#LubnaSufyan…

WATA BAKWAI 7

WATA BAKWAI 7

371,073 28,255 56

Kaman yanda kaddara ta hada aurensu bayan ta rabata da wanda take so. Haka yake tunanin kaddara zata sa dole ya cika alkawarin daya dauka bayan cikar WATA BAKWAI. #Love triangle#HausaNovel…

Akan So

Akan So

325,116 26,879 51

"Tun daga ranar da ka shigo rayuwata komai ya dai daita"Da murmushi a fuskarshi yace"Bansan akwai abinda na rasa a tawa rayuwar ba sai da na mallake ki"…

ALKALAMIN KADDARA.

ALKALAMIN KADDARA.

44,518 2,108 11

Karka nuna dan yatsa akan kalar rubutun da Alkalamin kaddara yaima waninka. Baya tsallake kowa, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun Alkalamin kaddarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi muni. Karka saki jiki da yawa, komai zai iya canzawa.Zuwa yanzun kowa yasan ban yarda da Happily ever after ba, idan har shi kake buqata, ALKALAMIN KADDARA ba littafin ka bane ba. Yan gidan Tafeeda da Shettima zasu taba rayuwarku kaman yanda suka taba tawa. Bance akwai sauqi a cikin tasu tafiyar ba. Banda tabbas akan abubuwan da zakuci karo dashi in kuka biyoni a wannan tafiyar. Tabbaci daya nake dashi, ba zaku taba dana sani ba IN SHA ALLAH. #AnaTare#VOA#FWA#TeamAK…

RAYUWAR MU

RAYUWAR MU

288,962 24,690 38

Bance wannan tafiyar mai sauqi bace ba. Bance tafiyar nan perfect bace. Bance tasu rayuwar babu emotional conflicts ba.#Love#betrayal #the power of forgiveness #the power of repentance YOU WILL NOT REGRET THIS!!!…

RAI DA KADDARA

RAI DA KADDARA

72,565 7,724 59

Daada,Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na yanda zata kare sauran kwanakin ta a duniya tana biyan zunuban mahaifanta. Kuma ku fada mata sunan baban ta Kabiru, yanayin haihuwar ta ba zai canza cewa ita din jinin shi bace ko da bata da gadon shi. Ke ma ki yafe mun, kiyi mun addu'a ko da rayuwa ba zata sake hada fuskokin mu ba.Yelwa.…

TSAKANINMU

TSAKANINMU

1,830 110 1

Su uku suka kulla yarjejeniyar, sirri ne da ya kamata ya tsaya a tsakanin su ukun kawai, ko da ta kama zaren ta ja shi, ta hange shi da tsayin da ta kasa ganin karshen shi, burinta ne mafarin, yarjejeniyar da sirrin duk a tsakiya suke, karshen kuma sai ta dauka cikar burinta ne, shi tayi hasashe, shi ta shiryawa zuciyarta karba, ko a mugun mafarki bata hango burinta zai ci karo da kaddarar da ta dauketa tayi sama da ita, ta girgiza kafin ta tikota da kasa ba, faduwar da tayita akan sirrin da take ta riritawa, data mike kuma sai ya koma sama kafin tayi wani yunkuri ya dawo ya binneta da ranta!…

MIJIN NOVEL

MIJIN NOVEL

6,926 299 4

Banda tabbacin ko zaiyi dai-dai da abinda kuke so, abu daya nasani, zai zamana daban da abinda kuka saba gani. Badan alkalamina yafi na kowa ba, sai dan yana da bambanci dana kowa.…

WAIWAYE... 1

WAIWAYE... 1

7,202 526 6

***Labarin WAIWAYE... #Dandano***Na baku labarai kala-kala, a cikin su na baku labarin soyayyar data qullu a WATA BAKWAI, na zo muku da labarin tashin hankalin daya faru AKAN SO, kafin muyi tafiya a cikin RAYUWAR MU in da mukaga labarin Labeeb, ban gajiya ba wajen warware muku ababen da ALKALAMIN KADDARA ya kunsa da addu'a kawai take da tasirin sauya shi, ABDULKADIR ya zo da soyayyar da take ginuwa a bisa kyautatawa, kafin burin Hindu ya kaita hango MIJIN NOVEL, hankula kan tashi, zukata sukan girgiza lokacin da MARTABAR MU ta samu tangarda. *Tafiya ce ta ahali uku, tafiya ce da WAIWAYE...*ya hada kaddarorin su waje daya. Zan baku labarin iyaye uku mabanbanta da junan su, zan baku labarin uwar da ta mayar da yaranta jari, zan baku labarin uwar da ta amsa sunan domin kudi kawai, zan baku labarin uwar da ta so *WAIWAYE...* domin musayar zabin daya canza rayuwar nata 'ya'yan. Zan baku labarin SO, zan baku labarin KAUNA, zan baku labarin kaddarar da bata zuwa da zabi.…

Martabar Mu

Martabar Mu

3,237 175 3

Taya zai kalli idanuwan Abbu bakin shi yayi shiru? Ta ina zai hada idanuwa da Abbu kamar bai ci amanar daya bashi ba? Ana mutuwa sau daya, shine yardar kowa, amman a tsayin satikan nan, ya mutu a duk ranar da zai tashi daki daya da Rayyan, ya ga Rayyan yayi mishi murmushi, numfashin shi daukewa yake yiBa zai iya kallon Mami kamar bai taba amanar da ta dauko baWannan karin bayajin mutuwar da zata dauke shi ta wasa ceBashi da tabbacin idan numfashin shi ya tsaya zai dawo.*Littafina na siyarwa ne akan naira #300Account details 3029530320Lubabatu SufyanPolaris BankWhatsapp Number: 08074545149 (Domin tura shaidar biya)…

TODAY'S WORLD

TODAY'S WORLD

11,836 1,175 10

In an inspiring short novel based on true life story that explores how many people are affected by one tragic accident and abuse, and how they survive it.…