HauwaAUsmanjiddarh
RABO AJALI...!

RABO AJALI...!

263,993 15,292 38

A violent love story, Hustle in love is a big crime, trick love or I will die for your love, For you i have lived, with stitched lips, by drinking every tears but in the heart keeps burning, lamp of desire, the life has brought book of past days , now we're surrounded by countless memories, without asking i got so many answers, what i desire for you an what i got look, what to say world has shown enmity towards me, it was an order that i lived, but without you, they are silly who say that, for me you're stranger, many oppression towards us, without limits the heart has loved you only i have wish for you in every prayer of mine going is like some curse, if you go far, I'll die i swear......!…

RASHIN SANI......!!!

RASHIN SANI......!!!

499,500 26,218 74

Heart touching story. Lots of folks confuse bad management with destiny. Destiny is no matter of chance. It's a matter of choice's. It's not a thing to be waiting for, it's a thing to be achieved. Our destiny change's with our thought, we shall become what we wish to become, do what we wish to do when our habitual thought corresponds with our desire.Be someone recognized for having a beautiful heart. So when you leave, that memory of you lingers…

DUK NISAN DARE....

DUK NISAN DARE....

28,497 1,874 45

Unlimited love, Countless love, limitless love, unconditional love, deep love, True love is a strong and lasting affection between spouses or lovers who are in a happy, passionate and fulfilling relationship, It's hard to wait around for something that you know might never happen. But it's even harder to give up when you know it's everything you want.…

SAMU DA RASHI...!

SAMU DA RASHI...!

202 13 1

A kan ce ana iya sabawa da komai, akance yau da gobe bata bar komai ba, shin ana iya sabawa da bak'ar k'addara? Kowacce dak'ik'a data harba a agogo tana harbawa ne da rubutun wata k'addara a rayuwarmu, k'addarar da zata iya zama shafi cikin littafin rayuwarmu, Lokaci baya jira, duk dakikar da ta wuce ba zata dawo ba, a lokaci daya kuma wucewar wannan dakikar dai-dai yake da budewar sabon shafi a littafin kaddarar da ba mu da tabbas akan abinda ta tanadar mana. Sai dai muyi addu'a, babu abinda yake canza kaddara…

DA KAMAR WUYA...!

DA KAMAR WUYA...!

1,160 21 1

Shi da aka aika ya farauto SO sai ya faɗa a tarkon SO Mutane biyu masu muhimmanci, mutane biyu da ƘADDARA take son bashi zaɓi a cikin suShine duniyarshiItace rayuwarshiAnya idan ya zaɓi ɗaya zai iya rayuwa babu ɗaya?Tafiya cikin salo na daban, tafiya cikin rayuwar mutane uku...💔Labarin ya ta'allaƙa ne akan SO!ƘADDARA...! A koyaushe mu kaji wannan kalmar hankulanmu sukan jirkita, zuciyoyinmu su karye, zukatanmu su raunana, jinin jikinmu ya tsinke, dar-dar da faduwar gaba sukan yawaita a gare mu har muji muna neman fita daga hayyacinmu,a kowanne yare, a kowacce k'abila wannan kalmar tana da girman gaske da takan iya ya mutsa zuƙata, muna iya kiranta kalma me munin gaske ko akasin haka.. K'ADDARAR kowanne mai rai kenan....!…

BAK'AR SHUKA...!

BAK'AR SHUKA...!

22,946 1,125 60

Gurbatacciyar zuciya me cike da zallar soyayya, soyayyar da bata da alkiba, bata da gaba balle baya, soyayyar da tunda aka fara ta babu farin ciki da jin dad'i har izuwa k'arshenta, duk da sun kasance ma'aurata amma rayuwa suke gudanarwa a juye ta baibai domin sun samu banbancin halaya da k'arancin fahimtar juna, tafiyar doguwa ce me nisa, nisan da k'arshenta zayyi wahalar hangowa, a haka suka cigaba da gudanar da wahalalliyar rayuwa, daga b'angare d'aya kuma k'addara ta bud'e musu saban shafin daya zama sanadiyyar wargaza komai nasu, akan ce k'addara mace ce mara tabbas da a koyaushe tana iya juyawa, sukan wad'annan ma'auratan tasu k'addarar ba me kyau bace ta kasance Bak'ar K'addara. BAK'AR SHUKA❤️‍🔥🥀🔥 ✍🏻Hauwa A Usman Jiddarh Magical... is your glance, fragrant is your body, whether you say yes.. or no you're mine, do not become someone else's, i will do anythings to stop that from happening, you're the embodiment of my dreams, unknowingly you are my destiny, your crazy lover, distance between us is lessening even further, from a distance we're growing close, i will snatch you away from this world, i will die in this love, if this is love then its has no limit, if you demand my life i will give it right now, if you say so i will destroy my self for this love, come i will end my breathes over you, i will be with you like being your shadow, i will do whatever you say even if i die, i will die in love, our love is limitless, A violent love story, Hustle in love is a big crime, trick love or I will die for your love.…

SAKI RESHE...!

SAKI RESHE...!

27,179 1,553 33

Have left relationships, but say that they love their abusive partner. They wonder, "Why do I love someone who has hurt me so much?" It can feel strange, confusing and even wrong to love someone who has chosen to be abusive.While these feelings can be difficult to understand, the aren't strange and they aren't wrong. Love isn't something that just disappears overnight. It's a connection and emotional attachment that you create with another person. Love comes with a lot of investment of time, energy and trust. It's not easy to just let go of a life you've built with someone, whether they're abusive toward you or not.If you're struggling with feelings of love for an abusive partner, it could be for a number of reasons…

GADAR ZARE

GADAR ZARE

388,109 18,887 80

A firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai Buga kansa ya fara yi ajikin bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu yana yarfa hannunsa, zumbur ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko robar ruwa ya bulbulawa kansa"Akan ido na suka k'one gidan mu, mahaifiya ta, mahaifi na, k'anne na duk suka mutu akan kunne na ina jiyo ihun su***************"Cikin waye wannan a jikin ki? uban waye yayi miki ciki? bazaki fad'a ba saina kashe ki, wayyo na shiga uku duk irin tarbiyyar dana baki abinda zaki saka man dashi kenan, cikin kuka tace " wallahi Aunty ban sani ba, idan za'a kashe ni ban san wanda yayi min cikin nan ba, nima ganin shi kawai nayi ajiki na, tafiya tayi ta bud'e durowa ta d'auko Qur'an ta d'ora akan ta tace " na rantse da wanda raina ke hannunsa bansan wanda yayi min ciki nan ba. Kanta tayo gadan-gadan tana nizaki rainawa hankali, ta shak'e ta idonta suka kakkafe **************A cikin gidan yarin yake ihu yana kuka yace " sunci Amana ta, sunyi min butulci, na yarda dasu amma sun ci min amana sun had'a min GADAR ZAREAmintattu nane suka yi silar zuwa na gidan yarin, sun raba ni da kowa nawa sun raba ni farin cikina,cikin matsanancin kuka yace " wallahi koda zan rasa komai na rayuwata bazan kyale su ba.Sun mun sharri, sun had'a man makirci da GADAR ZARE*************"Koken a cikin kayana kuma, kafin ya k'ara sa maganar dubbun police sun kewaye shi da bindugogi, Ana cikin haka wayarsa ta fara ringing, dakyar ya samu ikon d'agawa, ji yayi muryarsa ta tintsere da dariya yace " nine, d'an uwanka, kaga yadda nayi wasa da hankalinka ko, na nuna maka halin 'yan AdamCikin rawar murya yace " mai yasa kaci amanata? " saboda ina santa, ita rayuwa tace kuma mallakina , Wani irin mahaucin ihu ya saki tare da buga wayar da k'asa .…

WAYA SAN GOBE...!
FURUCI NA NE

FURUCI NA NE

48,251 3,730 37

"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki....."ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bokan ci ne atare dani na dena aikin ki kad'ai zan cigaba dayi shima idan burin mu yacika kika auri daya daga ahalin gidan nan zan bari na tuba meye Allah baya yafewa nide nasan zai yafemin".shiru tayi can ta nisa tace'' to shikenan Baba ance idan zaka sha giya shata dubu ni megaba dayan nake so Nasuru din".dariya yayi yace"shegiya Naira ba babba ba yaro ni kai na naso haka naso ace Nasara kika mallaka amma sam taurari sun nuna ba al'kairi taurarin ku basu hadu ba ba aure a tsakanin ku da Nasara shine na hakura amma ina lefin Aiban ko Agrif din'."tace'' amma Baba nafison Agrif din dan shine akusa da Nasara kaga yafi sauran sanin sirrin komai na dukiyar ".murmushi yayi yace"yanda kike so haka za ayi wa gareni inba keba".…

DAMA TA COMPLETE

DAMA TA COMPLETE

273,805 9,664 50

Labari ne da baku tab'a jin irin sa ba, matarsa ce bata haihuwa mahaifarta tana da matsana, sai ta sashi ya auri wata yarinya a b'oye babu wanda ya sani daga shi sai ita, akan yarinyar ta haifa musu yara sai ya sake ta, da yarinyar tayi ciki, itama sai ta fara cikin k'arya, suka nunawa duniya yaran nasu ne, ashe k'addara ta riga fata…

K'ADDARA TAH COMPLETE

K'ADDARA TAH COMPLETE

129,041 6,591 46

Okey I'll leave now, remember me in your prayers, keep the taste of my mention on your tangue , keep my good deed in the boxes of heart, and keep my greetings even in the letters and telegram, i haven taken your darkness, and my bright shinning stars in your now, if am not there for your gathering, there is darkness, story ours closeness, aren't less they are plenty, wait for a few movements so that this heart will becomes steady, how should I stop you from going? Like a river i keep flowing in your world, my world lies in your love, i get dissolve in your habit.…

KOWA YABAR GIDA...!

KOWA YABAR GIDA...!

758 28 1

Karka nuna d'an yatsa akan kalar rubutun da alk'alamin k'addara yaima waninka, Bak'ar k'addara bata tsallake kowa ba, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun alk'alamin k'addarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi muni. Karka saki jiki da yawa, komai zai iya canzawa. Kalar k'addarar 'yan matan uku tazo musu da salon da basu tab'a tsammani ba, basuyi zatan littafin rayuwarsu zai juya ya bud'e ta baya ta ba, basuyi tunanin daga shafin k'arshe littafin rayuwarsu zai fara ba.…

NISAN KWANA...

NISAN KWANA...

404 19 1

Ba kowanne shafi da k'addara ta bud'e maka bane mai dad'i, wani shafin saiya shallake hasashen ka, akwai k'addarar da take zuwa da son zuciya kamar yanda akwai wata k'addarar da take fad'o mana b'agatatan, Wasu k'addarorin su suke ayyana rayuwar mu, wasu k'addarorin shinge ne da sauran rayuwar mu take jingine dasu.…

AUREN SIRRI COMPLETE

AUREN SIRRI COMPLETE

1,314,733 37,617 100

Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan…

AMFANIN SOYAYYA COMPLETE

AMFANIN SOYAYYA COMPLETE

107,131 4,472 30

Labari ne akan 'yan mata 3 wad'anda suka sha gwagwarmayar duniya suka ga bala'i a rayuwar su kala-kala, labarin ya gino ne akan makirci, yaudara, cin mana, fansa…

SAI KA AURE NI DOLE

SAI KA AURE NI DOLE

364,339 12,814 90

Hot love story…