Badaweeyerh20
GURGUWAR TAFIYA

GURGUWAR TAFIYA

10 0 1

Assalamu alaikum ✨🩸Barkan ku da kasancewa tare da ni a cikin sabon littafi na mai suna GURGUWAR TAFIYA, littafi Mai cike da fadakarwa, illimantarwa harma da nishadantarwa, kar ki sake a baki labari.Doka ne yin sallama da amsa sallama ga duk wanda ya ke online, bana son talle da stickers, kuma ya zama dole idan nayi posting littafi kuyi sharhi mai ma'ana,idan kin san thanks ko sticker za ki turo kar ki shiga,Badaweeyerh'n ku ce 🤗❤️…

SANADIN BESTY

SANADIN BESTY

474 23 14

Zama da wan da ku ka mayar da juna besty zama ne na amana, soyayya, tausayi da kuma tsan_tsar kulawa ta hakiƙa wadda akasarin wanda kuke soyayya ba lallai bane a samu irin wannan kulawar daga gare shi, besty ne mai tsayawa ya fahimci damuwar da ake ciki har ya yi ƙoƙarin magance ta ko ya bada shawarwari.Besty abokin rayuwa na, yadda na dauƙi besty da muhimmanci shi ne silar rushewar farin ciki na, Besty ya taka muhimmiyar rawa a labarin Rayuwa ta, ta ko wanne bang'are, ba komai bane ya ja min sai bashi wata ragama a cikin rayuwa ta, inda yake ja tamkar doƙi da akala.... Kaii bari in takaice muku besty shine silar rabuwar mu da YA NOOR !!!Besty farin cikin soyayyaBesty ɓaƙin cikin soyayya..Besty shugaba kuma jagaban raba masoya ta hanya mai sauƙi.Ka!! kai!! kai!!! lamarin na besty fa sai dai kawai ku biyo alkalamin RUBBY dan jin labarin Ni RAUDAH da Bestynah DEEN da mu ka kasance besty ga junan mu...Mene ne karshen alakar ta mu?Amsar na cikin littafinSANADIN BESTYGajeren labari ne (short story)Doƙoƙin shiga wannan gidan…

SANADIN KADDARA 😭😭

SANADIN KADDARA 😭😭

148 5 13

labari ne akan rayuwar wata yarinya mai suna Aysha, yadda ta rayu a cikin rashin gata da matsaloli daban daban, soyayya da kuma illar zuwa wajan bokaye.... ku bini sannu a hankali Dan jin cikakken labarin…