labarin wata yarinya ce wadda babu abin da take so a rayuwarta irin taga marubuci Nasimat, ansha bata kyautuka tana maidawa akan marubucin tasha kwana da yunwa akan tunanin hanyar da zata gano marubucin ƙarshe wani malaminta ya cika mata burinta inda ya sadata da Nasimat sai dai kash lokacin da suka haɗu wata sabuwar ƙaddarar rayuwa ta afkama marubucin mai wahala ya rasa komi kowa ciki hadda basirar tashi.
hakan yasa yarinyar alƙawarin taimaka masa komi nashi ya dawo amma ta ya hakan zai faru ???