Read Stories LOKACI NE - TeenFic.Net

Romance

Updating

06-01-2024

LOKACI NE

45 likes / 926 reads
Ta zaɓe sa sama da farin cikin mahaifiyarta a dalilin shine zaɓin zuciyarta kuma farin cikin zuciyarta! Dawowarta daga gidansu da tayi tsawon kwanaki takwas a dalilin rasuwar mahaifinta kwatsam sai ta tarda mijinta ya ɗankaro mata kishiya ba tare da masaniyarta ba!
May be you like?