AUREN FANSA
luv story…
luv story…
Love, romance, destiny, paid…
paid…
Labari ne akan rayuwar da wasu matan aure keyi agidajen su, yadda basu d'auki aikata zina da auren su abakin komi ba, labarin yana nuni da irin illar hakan da kuma ribar hakuri,sannan yana nuni da cewar dukkan wanda yake cikin wadata yasaka aransa wataran Allah zai iya rabtar sa da rashi, sannan duk tsanani akwai sauki agaba so labarin Tsalle daya yana dauke da darussa masu dama.…
Meet Jalal(jkj)the criminal man…
selfishness 😍😥…
Zazzafan soyayya, tashin hankali, taƙaddama a tsakanin ya da ƙanwa a kan namiji ɗaya, nadama mara amfani tare da tausayi mai narka zuciya.…
True life story. labarin zanan ƙaddara wanda babu wanda ya isa ya hana shi faruwa sai Ubangiji al'arshi. soyayya mai cike da tausayawa wacce ƙaddara ta haɗa a lokacin da ba'ai zato ba.…
Labarin Wata Mata da take azabtar da 'ya 'yan mijin ta ba Tausayi ba tsoron Allah, Kar ku Bari a Baku Labarin.…
Labarin DANGIN UBANA labarine Wanda ya kunshi, mugunta, makirci, soyayya, hassada da Kuma zamantakewar iyali…
Jannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu…
Labari Rayuwar Abra da Mahaifinta.…
Rayuwa mai ɗauke da ƙunci da kuma tarin baƙin ciki, Yayinda hasken wata ke fitowa yana haskaka samaniya, a lokacin ne kuma zuciya keyin zafi da wani irin tafarfasa, Idaniya sun makance dalilin zubar Hawayen da ban san yaushe ne zai tsaya ba, Ina jin inama zan iya kashe kai na! Ko hakan zai sanya zuciyata ta samu nutsuwa da kuma salama, a lokacin da kowa ya kamata yayi farin ciki a lokacin na kejin duniya nayi min zafi, Idaniyan zuciyata na tafarfasa, ban sani ko zan zama dai-dai kamar kowa? Ban san yaushe rayuwa zata juya min daga juyin wainar fulawan da take dani ba, rayuwata ita ake kira da GABA GAƊI rayuwa mara ƴan ci, ko wacce mace na amsa sunanta dana mahaifinta yayinda ya kasance ni kuma ina amsa sunana kana na bashi makari da TSINTACCIYA!…