IMRAN

IMRAN

1,417 32 61

read and find out…

FARIN CIKI NAH

FARIN CIKI NAH

906 70 44

Ethan and Breanna sun kasance Christans ne su ɗin. Yayin da suka rasa kulawar uwa da ta uba, suna tsananin san junan su. Sai de kuma kakar su wacce ta kasance mai tsanani jin da kan ta, ta raba su. Shin ya rayuwar su ta kasance bayan rabuwar su da kuma haɗuwar su? Just read it and find out.…

ZARAHADDEEN

ZARAHADDEEN

5,160 108 59

read and find out…

ARWAA

ARWAA

1,089 46 50

love 💕…

A SOYAYYAR MU

A SOYAYYAR MU

13,291 188 51

Be tashi ya ga mace a gidan su ba, rayuwar su gaba ɗayan babu mata idan kaga mace a gidan to auro ga akayi har shiyasa mutanen unguwa suke musu laƙabi da gidan GIDAN MAZA, yayin da gidan ya kasance babu wani ɓacin rai acikin sa ya kasance kullum cikin farin ciki suke muddin ba mutuwa akayi ba bazaka taɓa ganin su cikin alhini ba. kwatsam ƙaddara ta sauya musu gidan su da suke alfahari da shi gidan da suke ganin sa tamkar haske a gare su ya dawo babu komai a cikin sa sai duhu. Shin wacce ƙaddara ce wannan ? acan, labarin yana ƙunshe da abubuwa masa tarin yawa ciki kuwa yarda tausayi, sadaukarwa, fasaha wani abun sai an shiga ciki za'a gani.…

ISMAH

ISMAH

694 7 43

Heart touching..."No Family walks through life without facing challenges, to ka gani? Wannan ma zai wuce kamar ba'a yi ba". Murmushi kawai Zayyan ya yi yace, "Mami wannan maganar mu barta, ki dawo wata Mamin, abun nan ya isheni ba zan iya ba Mami. Ba zan iya gani kina zubarwa da hawayen ki ba akan su". "Mami duk shurin da zaki yi musu ba za su gane ba, ana yin shiru ne akan mutanen da suka da fahimta amma ba rin su ba. Ehh nasani, sometimes door need to be shown". Murmushi Mami tayi tace,"Don't waste words on people who deserve your silence. Sometimes the most powerful thing you can say is nothing at all." Read and fine out... ISMAH…

SHAHEED

SHAHEED

4,395 313 42

"Mamanah ya za'ayi ace kina fad'ar haka? kidena Mamanah bana so kinsan yarda nake ji ne? kinsan yarda naci burin rayuwa dake shine zaki kike fad'ar wanna maganar?""Idan bata fad'i maganar da zata sa ka shiryu ba. Me kake so ta fad'a maka? idan har kullum wannan halin naka zakayi tayi ai kullum kana tada matar da hankali ne idan ma ta fad'i ai haushin da kake yi ne yasa ta fad'ar koma mene". "What?"Let's find out. Let's find out…

mha x reader

mha x reader

334 1 6

hope you enjoy!!!todoroki x bakugo x deku x readeri don't own any of mha charactersWarning⚠️body shamin stalking r@pe swear favotisme…

ABDOUL-NASSER (ALFAH)

ABDOUL-NASSER (ALFAH)

458 4 23

Ya tsani mace kiyayya mafi girma a rayuwar sa,domin kuwa mace itace ta jefa rayuwar a halin k'ak'anikaye,in yana kaunar mace to yana kaunar mutuwar sa a halin da yake ciki baida wani abu da yake buri face MUTUWA ta riske shi,ya gaji da rayuwar domin babu komi cikinta face d'aci da k'unci, kwatsam SOFIYYA EL-LADAN ta fad'o cikin rayuwar sa ba zato babu tsammani, wadda itace silar canza war komi na rayuwar sa.…

STREET FIGHTER PART 3: Ryu's awakening

STREET FIGHTER PART 3: Ryu's awakening

188 15 5

The battle is on Ryu and Dhalsim are about to clash in an epic fight that will be remembered forever. The two will unleash there full power but the question is who is stronger Ryu or Dhalsim?I DO NOT OWN ANY OF THESE CHARACTERS AND I did not create them…

Mi Amor, my love!

Mi Amor, my love!

1,077,544 99,563 36

Abdulhameed: She's my dream girl.Fatima: He's always been my crush, every girl has a crush on him. Abdulhameed: I love her.Fatima: I love him.Abdulhameed: I'm doing it for my father.Fatima: I'm literally forced.Abdulhameed: But she still loves her ex.Fatima: But he still loves his ex wife.Abdulhameed: And its just two years marriage.Fatima: And its just two years marriage.…

Chocoh n'est pas en cpl avec inoxtag

Chocoh n'est pas en cpl avec inoxtag

192 0 2

Chocoh a le mili et organise une fête…

LOVING MA'££L

LOVING MA'££L

417 33 6

Love &romantic hausa novel…

ROOHAL QALB

ROOHAL QALB

852 93 60

Labari akan wata yarinya mai suna Zarah,wanda ta kasance mahaifinta talaka ne ita ke daukar nauyin iyayenta da dan karamin kaninta. Allah ya hadata da samari har gudu hudu kuma duk masu sonta 'Beer' shine first love dinta,dan masu kudi wanda mahaifiyarsa ke adawa da talauci shiyasa bata son kasancewarsa da Zarah. Sai kuma 'Anwar' boss dinta wanda sa6ani ne ya hadasu a karshe abin yyi turning into soyyy,a gdnsu basu da matsala duk da cewa sunada mahaukatan kudi amma saide kuma kashh yana da wata tsahowar mata wadda bata son tarayyarsa da ko wace mace,hkn yasa tk hada masa komai da asiri yadda bbu macen da zata. iya shiga rayuwarsa dole sai ita ita daya. 'Dr Kiyasim' likita me sauyawa mutane halittarsu,ya jima yana dakon soyayyarta a cikin zcyrshi wanda ita sam bata ma san yanayi ba. sai 'Saleem' kanin Anwar da Allah ya hadasu a Dubai kuma ya jarabta masa sonta.Domin jin yadda za'a warware wann qullalliyar chakwakiyar ku shiga daga cikin labarin dan jin yadda zata kaya...!!!!…

NIHAL or NIHLA

NIHAL or NIHLA

65 3 7

The story of two beautiful identical twins who are very stubborn and behave rude to ppl suddenly met a guy named Arfan who tries fucking out their stubborn head olxx follow and read love u fanxxxx🥰🥰🥰…

Tambura:A Royal Saga.

Tambura:A Royal Saga.

20,288 2,299 36

In a world full of unexpected tons of betrayal,A family divided by the thirst of Title, Abdoul-jabbar tawfiq shehu Malumfashi found himself. Growing up in a total different society,not exactly a super happy place but a happy place with a little bit of chaos, and turning into a northern prince within days,how will he adjust?The say,parents serve as shield for every child,with the mother being the heart and father being the brain. Growing up without that shield but still trying to live a perfect life,a strong yet broken Nadeeya Kareem Gombe survives.…

STREET FIGHTER PART 4: BEAST UNLEASHED

STREET FIGHTER PART 4: BEAST UNLEASHED

229 18 5

THE BEAST IS UNLEASHED A DEEP STORY ABOUT RYU'S PAST IS TOLD AND SOMETHING BIG IS ABOUT TO GO DOWN. DID RYU SURVIVE IN INDIA ? WHO IS CHUN LI AND WHAT IS HER MOTIVE ?FIND OUT!!!I DID NOT CREATE ANY OF THESE CHARACTERS OR STREET FIGHTER IM JUST A FAN MAKING FAN FICTION. Also I did not create any of these pictures in the story they are from google.…

The Day | JJP ✓

The Day | JJP ✓

62,713 2,774 31

{COMPLETED}The day childhood friends meet again is the day where this all starts.A project, a reconciled love, and a life in danger.A story about lost love and growing up.by dabdabdoubleb ;)RANKS: #1 IN JJP#803 in 'jackson'#1 in 'bnior'#51 in 'good boy'#1 in 'youngjae'#1 in 'jinyoung'WARNINGGG VERY CRINGE…

MAI KYAU

MAI KYAU

344 10 10

It's a wonderful story, and different from others, labari ne akan wasu mata biyu, ɗayar wato KHADIJAH ita ce mai kyau, kyau ne da ita sosai fa fiye da yadda kuke tsammani, tana rayuwar ta ne tamkar wata ƴar sarki domin sangartacciya ce, sai ɗayar KHAIRAT Black beauty ƴar talakawa, marainiya, wacce ta kamu da ciwon mantau ta dalilin hatsari da tayi, sai kuma ta faɗa gidan star ɗinmu KHALIL miji ga............. KAR KU BARI A BAKU LABARI 💃💃💃…

Resistance From The Motherland

Resistance From The Motherland

15 1 5

Isa Hamdan is a Palestinian-American Christian living in the United States, and he's about to finish high school and hopefully study pre-law at UCLA. However, after Hamas' devastating attack against Israel on October 7th, the subsequent anti-Palestinian hate makes it clear to Isa that he has a tough battle ahead of him. To make matters worse, a Zionist gang called the "Defenders of Zion" forms to intimidate the Muslim community and businesses that support Palestine or are owned by Palestinians. Coming from a land that has been subjected to colonization, occupation, and genocide, Isa knows all too well that the only way to continue existing is to start resisting. So with the help of his friends from all sorts of faiths--including Islam and Judaism--he forms his own group to fight back against the "Defenders of Zion." But will Isa succeed, when he's already getting hate from all sides?…