RahinatouMamoudou
0 0 1
labarin wata yarinya ce da za ta kamu da son wani saurayi, za ta sha wahala sosai a rayuwata domin shi ɗin bai ma san tana yi ba, za ta fuskanci kaluɓalen rayuwa iri-iri, ko wanne bawa a duniyar nan yana tafe ne da ƙaddararsa, wanda yake rubutaccen abu ne a cikin kunɗin littafin mutum, illa mai kyau ko akasin haka, ita kam wannan tauraruwar tamu mai sunan Shamsiyya tatta ƙaddarar shi ne na son Hafiz ɗan jarida, mutumin da bata taba iya samun kafin halin bayana masa, babbar tashin hankalin ma ita ƙanta ba ta da lafiya amma ba wannan ne damuwarta ba, burinta da nazarin ta a kullum ta samu hanyar da za ta cin ma muraɗin zuciyarta na mallakar masoyinta. wannan labarin yana tattare da ilmantarwa da kuma nishadantarwa, uwa uba tsantsar soyayya mai ratsa zuciya, ku biyo ni sannu a hankali domin na warware muku zare da abawa.…