💫A MAFARKI NASANTA💫I know her in my dreams
JARABAWAR RAYUWA.....Idan akace Maka jarabawar rayuwa kai kasan cewa akwai k'alubale Mai yawa atattare da Wanda ya had'u da wannan jarabawar face Wanda Allah yasanyawa karfin zuciya da imani,Kuma ko wanne bawa nada kalar tasa..To hakan ce ta kasance da rayuwar Halee Ta gamu da jarabawowin rayuwa kala kala, musamman kasancewarta yar tsintuwa..Inda waannan jarabawar ta zame mata k'alubale arayuwarta..Ta samu memory lostTa samu tab'in hankaliShin ko meye silar hakan ?Shin ko zata warke..?Shin zatasamu farin ciki kuwa..?Sannan A MAFARKI NASANTA labarine da ya tab'o rayuwar da Alummar mu Suke ciki akan YAN BANDITShin su wane ne akarkashin wayen bandit din yasuke gudanar da lamuraransu..?Duk zaku samu amsoshin acikin book dina Kubiyo alkalamina kawai da littafina kawai Dan Jin karashen labarin..…