Read Stories BAKAR WASIKA - TeenFic.Net

Mystery

Full

30-09-2024

BAKAR WASIKA

1,064 likes / 20,581 reads
Tabbas akwai ciwo a rayuwar da baka san karshenta ba, akwai tsoro a mafarkin da ka gagara farkawa! Ta ina lamarin ya fara? Ina tsakiyarsa da karshe? Yaushe damuwar zata wuce? Yaushe bakincikin zai gushe? Sai yaushe hawayen zasu tsaya? Zuwa yaushe ne kuncin zai yanke?
Ashe a cikin rayuwa akwai wata rayuwa? A cikin rayuwar ma akwai mutuwa?

BAKAR WASIKA...!
_Mai farin rubutu_
Latest Chapter
List of Chapter
May be you like?