ZAFAFA BIYAR NEW YEAR

ZAFAFA BIYAR NEW YEAR

8,619 178 18

Don ilimantar da al'umma da nishadantar dasu…

ZAFAFA SABON KAFCE🤓

ZAFAFA SABON KAFCE🤓

9,542 172 4

ZAFAFAN LITTTAFAI DAGA ZAFAFAN MARUTA GUDA BIYAR👌🏼…

ZAFAFA 2

ZAFAFA 2

2,110 27 17

💖 *AUREN HUCE ZUCIYA💖* & 🍁 *HAFEEZ*🍁 ( *Sabon salo*)_*INAKUKE MASOYAN INDO KAUYE MARUBUCIYAR MATA KO BAIWA..CIWON SO...YAZEED,MENENE MATSAYINA, DA DAI SAURAREN LITTAFAN TA WADDA SUKAYI MATUK'AR K'AYATAR DAKU KUMA KUKAJI DADIN SU, TO ALBISHIRINKU GATANAN TA SAKE YUNKORO MUKU DA WASU ZAFAFA 2 HMMMM DOLE SU AMSA SUNAN SU ZAFAFA BIYU DOMIN SALON SU DABAM YAKE DADIN SU DABAM YAKE TSARIN LABARIN DABAM YAKE KAI!! KARKU CE NA CIKA KU DA SURUTU SAI ANGWADA AKASAN NA KWARAI ZAKU SAMU WANNAN LABARIN AKAN RECHARGE CARD NA MTN N200..IN KUMA D'AYA KAKESO ZAKA TURO RECHARGE CARD NA MTN 100 ZAKASHA KARATUNKA HANKALIN KA KWANCE KARKU BARI AYI BABU KU, DA ABAKI LABARI GWARA KIBADA LABARI HAJIYATA😄ZAKU FARA SAMUN POST 1 JULY, INSHA ALLAH..DOMIN KARIN BAYANI ZAKU IYA TUNTUBAR WANNAN NUMBOBIN DON GIRMAN ALLAH INKINSAN CIN MUTUNCHI ZAI KAWOKI GUNA KISHA ZAMANKI GAMASU RA'AYIN KAWAI NACE😀👌*_*KIRA KO MESSAGE*08142703048*MAGANA A WHATSAPP*09038667286*AUREN HUCE ZUCIYA...HAFEEZ SABON SALO ZAFAFA 2✌🏻ARADUN ALLAH KARKU BARI AYI BABU KU😂*…

ZAFAFA BIYAR(DANDANO)

ZAFAFA BIYAR(DANDANO)

17,220 395 5

New year…

KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (COMPLETED)

KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (COMPLETED)

22,237 709 16

Labarin cakwakiya dake tafe da tacacciyar kauna marar gauraye ta zukata hudu; SHAMSUDDEN DA ALIYA ga kuma SAHAL DA FA'IZAH... 💕Kowanne yana son masoyin dan uwan sa. Wai cakwakiya🤭shin ya ruguntsumin zai karkare???…

RAINA KAMA kaga gayya

RAINA KAMA kaga gayya

4,959 108 10

LABARIN TAGWAYE BIYU DA KUMA CAKWAKIYAR GIDAN SARAUTA.…

IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)

IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)

15,307 299 7

Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai rabin hamsin ba (25) duk kuwa da shi ya dau nauyin karatun ta? Ko kuwa MUHAMMAD MUBEEN? Matashin saurayi dan gwamna wanda take koyar dashi a karkashin ajin ta na level one? 😂😂Ya take ne? Ya zata kaya da soyayyar ruhi uku dake cikin cakwakiyar rayuwa..????…

DALAAL💞💞 ( A new world/Destiny's Love)PAID NOVEL/NA KUDI NE.

DALAAL💞💞 ( A new world/Destiny's Love)PAID NOVEL/NA KUDI NE.

2,725 43 8

Labarin sarqaqiyar rayuwa... Tausayi, Fad'akarwa Mai dauke da rantsattsiyar k'auna marar gauraye.. DALAAL//HAFEEZ/HABEEBULLAH❤️❤️ "Dalaal If I know what love is, it is because of you, never leave me alone please. I would be an empty flame without you in my life. I love it when you say I wont ever leave you not for a second.…

BAKON MUNAFIKI!!👺🏡👪(BA NA MUTUM DAYA BANE)PAID NOVEL..

BAKON MUNAFIKI!!👺🏡👪(BA NA MUTUM DAYA BANE)PAID NOVEL..

593 32 6

labarin ruguntsumi wanda MUNAFIKI daya ya dabaibaye komai na zumunta. Gefe daya labarin na cunkushe da tacacciyar kauna marar gauraye.. kada ku manta labarin BAKON MUNAFIKI (BANA MUTUM DAYA BANE) yana daya daga cikin litattafan ZAFAFA BIYAR 💕…

A JINI NA TAKE

A JINI NA TAKE

53,093 2,909 12

Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu?Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.…

AURE UKU(completed)

AURE UKU(completed)

13,940 768 32

DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara ,Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL ,Aure Uku, ƴaƴanta uku .Mace mara san hayaniya wadda tasan kan Aikinta ,babu abunda tasa a gabanta illa bawa Aikinta babban muhimmanci kana yaranta wadda kaɗdarar samunsu ta rarraba mata Aure .Kalma ɗaya zaka faɗa ta bata mata rai shine kushe mata Aikinta ko nuna wasa a duk wani abu da ya shafi Aikinta .Ita ɗin kwarariyace kuma gogaggiya akan duk wani abu da ya safi surgery,ba kasar ta ba hatta a wasu kasashen tana zuwa aiki.Bangaren soyayya fa?Bata dauki soyayya a bakin komai ba tunda dukkan Aurenta guda ɗaya ne tayi na soyayya kuma shima bai karbe ta ba wanda hakan yasa ta yanke shawarar saka soyayya a ƙwandan shara duk da kuwa tayin da ake kawo mata ,ta gama yanke imani da soyayya akan duk wani ɗa namiji wanda haka yasa mutane da dama ke mata kazafi da mata take so duba da ƙin mazanta karara a fili.Amma menene dalilin tsanar tasu da tayi?Menene yasa ta cire mazan daga tunaninta da zuciyarta baki daya?Shin zata faɗa soyayyar wani ɗa namiji ko a'a?Idan zata faɗa wanenen wannan mai sa'ar?.DR IMAM MUKTAR PAKI,Saurayi dan kimanin shekaru Ishirin da tara ,bai taba Aure ba,Dalibi wanda yake neman sake gogewa akan Aikin surgery ,shekara ɗaya wadda kareta ne kaɗai zai bashi kwali da kuma lasisin Fara yin surgery ,kaddara itace tayi aikinta ta ɗauko sa kan kachakar ta kawosa CITY TEACHING HOSPITAL inda yake ƙarkashin jagorancin likitar da kowa ke tsoro da shakka,Mene zai faru idan shi bai ji wannan feelings ɗin ba sai wani daban wanda shi kansa bazaya iya fassarawa ba?Shin ya wannan kaɗdarar tasu zata kasance?Shin Wanne irin chakwakiya Imam ke shirin ɗaukowa kansa domin wannan likitar da ya ke kan giyar so AURENTA UKU ,Ƴaƴanta uku a yayin da shi ko na fari bai taba yi ba.Ku biyo ɗiya jamilu domin jin yarda wannan labarin na IMAM da UMAIMAH zai kasance !…

KUFAN WUTA

KUFAN WUTA

5,911 259 7

LABARIN DAYA QUNSHI ZALLAR BUTULCI NADAMA CIN AMANA DA KUMA DANA SANI.…

SARAN ƁOYE

SARAN ƁOYE

34,075 964 9

Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine mai cike da makirci da kutunguylar cakwakiya. Aure tsakanin mabanbanta ƙabilu, ba yankinsu ɗaya ba, ba addininsu ɗaya ba. tayaya wannan aure zai kasance?. ku kasance da zafafa biyar 2021 ta hanyar biyan kuɗi ƙalilan domin samunsa da sauran ma. duk mai buƙata ya tuntuɓi wannan Numbers ɗin. +234 903 318 1070 & +234 903 234 5899.…

MAKAUNIYAR ƘADDARA!!

MAKAUNIYAR ƘADDARA!!

10,494 283 9

MAKAUNIYAR ƘADDARA Labari mai cike da cakwakiyar rayuwa. Ta wayi gari da ƙaddarar da batasan mafarinta ba, batasan tushenta ba. Gata da ƙarancin shekaru, gata da ƙarancin gata.Labarin zai taɓo muku zamantakewa, Soyayya, harma da nishaɗi. Bama shiba, a wannan karon duka zafafa biyar sunzo mukune da sabon salo na musamman. Karku bari ayi babuku masoyan ƙwarai abokan tagiya😍😍😍😘🤗.…

DA'IMAN ABADAN (ZAZZAFAR KAUNA)

DA'IMAN ABADAN (ZAZZAFAR KAUNA)

5,110 176 25

labarin soyayya mai ciki da darussa iri iri mai masu tsayawa a zuci..masoyane suke nuna ma juna tsana marar adadi rana d'aya lokaci d'aya kiyaiyar ta rikice ta koma tsintsar soyayya ba tare da sun fargaba.…

KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅

KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅

7,285 136 7

LABARIN RUGUNTSUMI: SARKAKIYAR RAYUWA, MAKIRCI DA TSANTSAR HASSADA, SHIN NA FADA MUKU YANA DAUKE DA TSAFTATACCIYAR KAUNA MARAR GAURAYE? LABARI NE NA GIDAN SARAUTAR BARNABAS. SARKI SALMAAN ALIYU SALMAANU, MATASHIN SAURAYIN SARKI NE MAI DAUKE DA MATA DAYA, GIMBIYA SHAHEEDA YAR SARKIN BULLO, ITACE UWARGIDAN SA, BATA TABA HAIHUWA, SHIN AINA MATSALAR TAKE? NA GAYA MUKU SARKI SALMAN ALIYU SALMAN (SAS)GEFE DAYA KUMA LABARIN YANA DAUKE DA SASHEN KHADIJA(DIJE-DIJANGALA TA MAI GARI) YAR BAFFANTA BUDURWAR MAS'OUD. KHADIJA YAR JARIDA CE(JOURNALIST) SHIN YA KUKE GANIN ZATA KAYA NE. WA KHADIJA ZATA AURA? YA LABARIN YAKE NE...?! WHO DOESN'T LOVE A ROMANCE NOVEL? ITS EASY TO LOVE EACH OTHER WHEN DIFFICULTIES NEVER CROSS YOUR PATH. HOWEVER, IN REAL LIFE, ALL RELATIONSHIPS ARE TESTED AT ONE POINT OR ANOTHER. You are my QUEEN and my little heartbeat. I will never play with your heart as I only want to see you glow with happiness. If I could, I would give you the universe and a a constant state of pure bliss. Love you to the moon and back#KHADSAAL LOVE STORY❤️❤️…

TAKUN SAAƘA!!

TAKUN SAAƘA!!

12,479 413 8

TAKUN SAƘA littafi ne da yazo muku da wani salo na musamman. tare da tsaftatacciyar salon soyayya tsakanin wasu tom and jarry😂. halinsu ya banbanta da juna. hakama burinsu da halayyarsu. Ta yaya RUWA DA WUTA zasu kasance a mazubi guda bayan kowanne yanada power ɗin gusar da ɗan uwansa. humm karna cikaku da surutu, dan gane inda na dosa sai ka nema TAKUN SAƘA dake ɗaya daga cikin ZAFAFA BIYAR zaka fahimceni. Littafine mai ƙunshe da tsananin rikita-rikita da cin amana tare da cakwakiyar sarƙaƙiya. ba'ananfa kawai ya tsayaba. akwai ilimantarwa mai amfani tare da tabbatar muku MACE MA MUTUM ce da zata iya bama ƙasa da ƴan ƙasa gudun mawa ta fannoni da dama na rayuwa bayan gidan aurenta da tarbiyyar iyalanta da addininta. kukasance a TAKUN SAƘA domin samun cikakken wannan labari da yazo da sabon salo na musamman domin ƙayatar daku masoya😉😉😍😘. ZAFAFA BIYAR naku ne, Kuma na ZAFAFA BIYAR NE😋🤗.…

DAUƊAR GORA...!!

DAUƊAR GORA...!!

5,576 300 6

Labari mai cike da bahaguwar cakwakiya, ɗimuwa, ruɗani tare da bam mamaki. tsantsar mulki da ƙarfin ikon masu mulki. tsaftatacciyar soyayya mai cike da nagarta da dattako.…

SO DA ZUCIYA...❤️❤️PAID NOVEL

SO DA ZUCIYA...❤️❤️PAID NOVEL

2,412 35 9

Labarin DARUSSAN rayuwa Mai dauke da kaunar SO DA ZUCIYA 🥰❣️…

ƘALUBALEN RAYUWA

ƘALUBALEN RAYUWA

476 21 2

Wane irin miji ne? Mijin da bai san ya sauke haƙƙin da ya rataya a wuyan shi ba? Shin ko an faɗa mashi ci, sha da sutura kaɗai ne aure? Wallahi ba zan iya ba, ba zan iya zama da namiji mai mazantakar ƙananan yara ba! Namijin da mazantakar sa ba iya kawar da budurci na ba.... Ba zan iya ba Maama, na gwammace na koma Ƴar rawata! Na gwammace Yaya Ali na dj ina mashi rawa mu samu abinda zamu ci, rawa na ci da ni, tana shayar da ni, sannan ta na suturtar da ni, wannan abun da kike kira rashin kunya shi na ke buƙata, wannan abun da ya kasa tsayar da ke gare mu, wannan abun da kika zaɓa fiye da ƴaƴan ki......…