AURE UKU(completed)

AURE UKU(completed)

11,915 638 32

DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara ,Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL ,Aure Uku, ƴaƴanta uku .Mace mara san hayaniya wadda tasan kan Aikinta ,babu abunda tasa a gabanta illa bawa Aikinta babban muhimmanci kana yaranta wadda kaɗdarar samunsu ta rarraba mata Aure .Kalma ɗaya zaka faɗa ta bata mata rai shine kushe mata Aikinta ko nuna wasa a duk wani abu da ya shafi Aikinta .Ita ɗin kwarariyace kuma gogaggiya akan duk wani abu da ya safi surgery,ba kasar ta ba hatta a wasu kasashen tana zuwa aiki.Bangaren soyayya fa?Bata dauki soyayya a bakin komai ba tunda dukkan Aurenta guda ɗaya ne tayi na soyayya kuma shima bai karbe ta ba wanda hakan yasa ta yanke shawarar saka soyayya a ƙwandan shara duk da kuwa tayin da ake kawo mata ,ta gama yanke imani da soyayya akan duk wani ɗa namiji wanda haka yasa mutane da dama ke mata kazafi da mata take so duba da ƙin mazanta karara a fili.Amma menene dalilin tsanar tasu da tayi?Menene yasa ta cire mazan daga tunaninta da zuciyarta baki daya?Shin zata faɗa soyayyar wani ɗa namiji ko a'a?Idan zata faɗa wanenen wannan mai sa'ar?.DR IMAM MUKTAR PAKI,Saurayi dan kimanin shekaru Ishirin da tara ,bai taba Aure ba,Dalibi wanda yake neman sake gogewa akan Aikin surgery ,shekara ɗaya wadda kareta ne kaɗai zai bashi kwali da kuma lasisin Fara yin surgery ,kaddara itace tayi aikinta ta ɗauko sa kan kachakar ta kawosa CITY TEACHING HOSPITAL inda yake ƙarkashin jagorancin likitar da kowa ke tsoro da shakka,Mene zai faru idan shi bai ji wannan feelings ɗin ba sai wani daban wanda shi kansa bazaya iya fassarawa ba?Shin ya wannan kaɗdarar tasu zata kasance?Shin Wanne irin chakwakiya Imam ke shirin ɗaukowa kansa domin wannan likitar da ya ke kan giyar so AURENTA UKU ,Ƴaƴanta uku a yayin da shi ko na fari bai taba yi ba.Ku biyo ɗiya jamilu domin jin yarda wannan labarin na IMAM da UMAIMAH zai kasance !…

TAFIYAR MU (Completed)

TAFIYAR MU (Completed)

6,535 544 20

Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?…

FURUCI NA NE

FURUCI NA NE

41,763 3,605 37

"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki....."ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bokan ci ne atare dani na dena aikin ki kad'ai zan cigaba dayi shima idan burin mu yacika kika auri daya daga ahalin gidan nan zan bari na tuba meye Allah baya yafewa nide nasan zai yafemin".shiru tayi can ta nisa tace'' to shikenan Baba ance idan zaka sha giya shata dubu ni megaba dayan nake so Nasuru din".dariya yayi yace"shegiya Naira ba babba ba yaro ni kai na naso haka naso ace Nasara kika mallaka amma sam taurari sun nuna ba al'kairi taurarin ku basu hadu ba ba aure a tsakanin ku da Nasara shine na hakura amma ina lefin Aiban ko Agrif din'."tace'' amma Baba nafison Agrif din dan shine akusa da Nasara kaga yafi sauran sanin sirrin komai na dukiyar ".murmushi yayi yace"yanda kike so haka za ayi wa gareni inba keba".…

DAHLIAS : A HAUSA NOVEL (COMPLETE ✅)

DAHLIAS : A HAUSA NOVEL (COMPLETE ✅)

28,196 3,169 61

#1 in halal romance 27-08-23#1 in hausa romance 02-09-23#1 in soyayya 10-11-23#1 in arewabooks 29-06-23#1 in arewastories 29-06-23#8 in romance-freindship 27-10-23* * *Bata san lokacin da ta ɗora hannu a ka ba, "Na shiga uku!"Dariyar mugunta ya fara mata, "Dare! Dare!! Dare!!!"Yawu ta haɗiye da ƙyar gabanta na faɗuwa. Mafita ɗaya ta hango shi ne tayi addu'a yayi daring ɗinta abu mai sauƙi, kuma ba wanda zai ba ta kunya ba."Toh kin shirya ji?"Sai da ta langwaɓe masa kai sannan ta amsa da muryar tausayi, "Eh.""Act your favorite romance scene from a movie with your partner.""Haba dan Allah! Haba dan Allah!""Idan zaki daina borin nan ma gwara ki daina dan wannan karan ba ɗaga ƙafa."Hawayen ƙarya ta fara ƙoƙarin matsowa kamar ɗazu amma wannan karon sai suka ƙi tsattsafowa. Da taga haka kawai sai ta cigaba da bubbuga ƙafafuwanta a ƙasa tana faɗin, "Me yasa kake min haka? Ya za ayi ka rinƙa bani abinda ka san ba zan iya ba?"Jotter ɗin ya rufe yana mata dariya, "Za ki iya mana, me abin wahala a ciki? Any romance scene fa kawai za kiyi acting tare da ni. Kuma ban ce ga abinda nake so ba, ban ce hug me, ko kis..." Siririn hannunta mai ɗumi da ya rufe masa bakin ne ya hana shi ƙarasawa. A hankali ya zame hannun ya riƙo shi yana dariya ƙasa-ƙasa, "Da kika hanani ƙarasawa kin san me nayi niyyar faɗa ne? Wa yace miki kis..."Da sauri ta saka ɗaya hannun ta sake rufe masa baki ruf, "Ka bari, ka bari ba na so."Hannun ya zame sannan ya haɗe shi da ɗaya hannun nata dake riƙe a hannunshi, "Da na yi niyyar canja miki amma na fasa, na lura rigima kawai kike ji amma za ki iya.""Na rantse da Allah ba zan iya ba.""Ki daina rantsewa, ke da kika yi wannan me kuma zai gagare ki?""Da nayi me? Me nayi?""Ohh bama ki sani ba?"Shiru tayi tana kallonshi blankly, da gaske bata san me tayi ba."Rug da jikina duka ɗaya ne a gurinki ko?"Sai lokacin ta lura da yadda ta haye kan cinya da ƙafafuwanshi tayi kane-kane.…

A SOYAYYAR MU

A SOYAYYAR MU

3,190 39 51

Be tashi ya ga mace a gidan su ba, rayuwar su gaba ɗayan babu mata idan kaga mace a gidan to auro ga akayi har shiyasa mutanen unguwa suke musu laƙabi da gidan GIDAN MAZA, yayin da gidan ya kasance babu wani ɓacin rai acikin sa ya kasance kullum cikin farin ciki suke muddin ba mutuwa akayi ba bazaka taɓa ganin su cikin alhini ba. kwatsam ƙaddara ta sauya musu gidan su da suke alfahari da shi gidan da suke ganin sa tamkar haske a gare su ya dawo babu komai a cikin sa sai duhu. Shin wacce ƙaddara ce wannan ? acan, labarin yana ƙunshe da abubuwa masa tarin yawa ciki kuwa yarda tausayi, sadaukarwa, fasaha wani abun sai an shiga ciki za'a gani.…

Amratu(Not Edited)

Amratu(Not Edited)

26,291 828 12

COMPLETED ✅ ✅✅Kasancewar iyayen wadda yake so sunce basu shirya mata aure ba sai ta yi masters, sun kuma faɗi haka ne a lokacin da ya zama shine lokacin ɗaura auren su, wannan yasa iyayen sa yanke shawarar aura masa yarinyar da suke riƙewa wato AMRATU, yarinyar da ya tsana, yarinyar da ke matuƙar tsoron sa, Alokacin da suka fara ƙoƙarin yadda da juna a lokacin ne tsohuwar budurwar sa ta dawo wadda yakewa wa tsananin so....…

UMAIMAH!

UMAIMAH!

64,184 5,134 40

Dad! Mi... ji.. n... UMAIMAH.. ne! ****ta Yaya musaki yasan soyayyah? Wannan wani salon munafurcin ne!…

DUK A SANADIN SOYAYA

DUK A SANADIN SOYAYA

19,388 1,537 33

it is love story,heart break…

MUTUM DA DUNIYARSA......

MUTUM DA DUNIYARSA......

113,296 9,165 41

Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki idan zaka tarasu wajen buƙatar jin dalilinsu, musani UBANGIJI ya fimu sanin mu su wanene? miyasa yayimu jinsi-jinsi, yare daban-daban, zuri'a daban-daban. kai dai ka roƙi ALLAH ya baka mai albarka kawai shine magana.…

KAICO NAH

KAICO NAH

10,512 997 56

Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu.Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa duniya tayimin zafi..........?😓😓😓Ina ganin na fita a wannan chakwakiyar ashe wata na kuma tsunduma kaina,wacce na mayar tamkar mujiya a cikin kawaye ita ce tayimin zarrar da bazan iya kama ko da tafin kafarta ba.............Taya zan iya zaman gidan auren da koda akwai bora a gidan to tafinin daraja da matsayi.......Wai tukunna ma mai ya rufemin ido nabi rudin zamanine haka,meyasa na kasa gane shi lokaci dama ce wacce bazata taba maiamaituwa ba a rayuwa.........Kaico nah..,.....😥😥😥😥!!!hHakika ina cikin tsaka mai wuyah ni sumayyah.......…

ƘARFE DUKKAN ƘARFE NE..... ✨

ƘARFE DUKKAN ƘARFE NE..... ✨

2,037 335 9

Ban san me yasa ake kallon, kuskuren baya na ba, shin Meye banbancin laifin namiji da mace! idan mace tayi kuskure al'umma da community kallonshi suke da mugun girma, idan namiji yayi kuskure ba wani abu ba ne, domin duk abinda d'a namiji yayi ado ne ita Mace fa? ku biyo ni domin tafiyar a Zanen kaddarar Falilah Liman Yobe... FREE BOOK…

[1] Let It All Out (Vent/Reklamo)

[1] Let It All Out (Vent/Reklamo)

887 46 199

The contents here are from Facebook pages and groups. I don't own any of them. I just want to compile them here for people to read. These confessions might help them what they are going through as they are not alone in experiencing hardships. Some of the confessions asked for advice. Enjoy reading!…

ITA CE ZUCIYATA

ITA CE ZUCIYATA

6,898 189 11

labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa soyayyar yar gidan talakawa ba tare da yasan ko ita wacece ba, so ɗaya tak ya taba ganinta a rayuwarsa daga nan kuma shikenan. gashi bai san a ina zai ganta ba, kar dai na cika ku da surutu ku bibiyi labarin dan jin yadda zata kaya a cikin wannan littafi mai suna ITA CE ZUCIYATA, daga ji kunsan akwai zazzafar soyayya, MASOYANA NA HAKIƘA KU HANZARTA NUNA MIN KAUNA TA HANYAR SIYAN WNN BUK DIN NAWA AKAN FARASHI MAI SAUKI #200 NGD…

CHAKWAKIYA

CHAKWAKIYA

8,661 877 40

Binafa tana zaune a tsaƙar gida daga ita sai wani gajeren wando daya wuce gwiwarta sai wata riga wacca taɗan matseta kaɗan kanta babu ɗan kwali gashin kanta ya sauka har gadan bayanta, tana zaune tana jujjuya abincin ta kasaci, ta lula tunanin duniya, jin anyi sallama yasata ɗago da kanta ta amsa, ganin Safwan yasata zabura murmushi ɗauke a fuskarta ta tashi tazo inda yake da gudu, murmushi shima yayi mata tare da buɗe hannayansa alamun tazo inda yake, tunda ta fara gudun ko ina na jikinta yake motsawa, Ahmad runtse idanunsa yayi, ganin da gasken gaske Safwan rungume Binafa zayyi yasa Ahmad saurin matsar da Safwan gefe Binafa ta kusan faɗuwa, wani kallo ya wurga mata yace "Kije ki saka Hijab"…

WHATSAPP [ CAPITAN TSUBASA ]

WHATSAPP [ CAPITAN TSUBASA ]

3,411 129 11

VA AVER........MENSAJES COMO DICE EL NOMBRE DE LA HISTORIA NO AY MUCHO QUE CONTAR ASI QUE COMENCEMOS…

SON ZUCIYA

SON ZUCIYA

5,724 49 16

littafin son zuciya littafi ne mai d'auke da zallar soyayya had'i da nishad'antarwa wannan littafi akwai chakwakiya domin kowa soyayyarsu zata dawo ta zama kiyayya mai muni dama soyayya kan iya dawowa ta zama kiyayya wannan amsa tana gareku masu karatu. "Wayyo Allah ni Khausar meyasa lokaci d'aya rayuwa ta juya min tayi min juyin masa meyasa masoyina ya koma makina dama soyayya kan iya zama kiyayya wannan wace irin rayuwa ce nake ciki anya bazan kashe kaina ba" "Zaki iya ai abinda kika aikata a musulince yafi kisan kai, ke har kina da bakin magana Kausar kuka ma bakiyi shi ba sai nan gaba" kai ta d'ago hawaye na fita a idonta ganin bashi d'aya bane yasa ta share hawayen da take…

RAYUWAN NAJWA

RAYUWAN NAJWA

20,310 1,529 40

labari ne akan Najma, wacce hasada, kyashi da yayu nata ya sanya a suka mata auren dole , inda zata fuskanta k'alub'e iri-iri a rayuwa.ku biyoni don in inda wannan labarin zata kaya. Labarin cike take da tausayi da nunawa jajircewa....…

ZAMANIN MU A YAU

ZAMANIN MU A YAU

2,175 86 16

wannan sanyin illa zaiyi miki acancikin ki, ai ita mace da ɗumi aka santa, ai ballagaza ita ke illata ƙanta da ƙanta sai sanyi ya kamaki kizo kisani agaba, haka naje na haɗomiki sassaken nan na ɓaure da ƙanin fari da minnas da zuma da citta da kirfa, nazauna nadafa miki amma kika kalleni kikace ƙwayoyin cutane wai ke ƴar boko nima mahaifiyar taki ƙallon baƙauyiya kikemin maryama kibi duniyar nan a sannu!" Hajiya anty Kenan! Basai nayi miki wani dogon bayani ba Amma nice zuciyar abah babu wata mace bayana!!!....Wani zazzafan zazzabi ne ya sauƙar masa, ataƙe tsigar jiƙinsa tafara tashi, sarawar da ƙansa yayi shine abunda yasashi ƙomawa ya zauna a bisa kujerar ƙusa dashi, maryama daƙe gefensa ne tayi saurin ɗaga ƙanta tana mai ajiye wayarta domin taga menene wannan abun daya canza yanayin mijinta. Sautin murmushin farar dirarriyar kyakyawar yarinya da ƙana ganinta ƙasan ƙuruciya ke ɗamunta, ƙarasowa tayi tana ambatar " Abah ƙaga asimint dina." Wani ƙallon wulaƙanci maryama da bita dashi mamaki fal cik'inta " Ke rahee ubanki ya baki damar shigowa nan, ubanki ne shi dazakice yayi miki assignment? Ƴar kauyen banza ƴar kauyen wofi ..." Abah ne yayi saurin rike hannun maryama dake k'okarin ƙifa mata mari yace " Cool down nine nace tazo zandinga ƙoyamata." " Bangani Me kake nufi ba ubanta ne ƙai? " Raheenat ya kira sunan cikin sanyin murya, bana hanaki yawo babu hijjabi ba?" Cikin tsoro da firgice tace " Haka tace kada nakara sakawa." " kaga Ahmad babu wata ƴar aikin da zatazo gidana sannan ta dameni da wari babu ita idan kuma nakara ganinki a wannan shashin wallahi sai kinkoma inda kika fito banza mahaukatan ƴan ƙauye sai shegen jahilcin tsiya." Yanda yake tangal tangal zai tabbatar muku da shaye shaye yayi, fati dake tsaye bak'in koface tace " Hajiya yaya farouk zo kigani." Gaban mahaifiyar tasu ne yawadi a sanda taga farouk ko miƙewa yaƙasayi.…

My Casanova boss

My Casanova boss

1,006 19 28

A lady with money issue turn's out to be her boss when she applied to be a Secretary...VENUS FAY STORM is applying for any position.. Kahit ano para makatulong sa nanay nyang nasa hospital... Nang dahil sa ayaw nyang sumunod sa pinag uutos ng mga magulang ay mas pinili nyang maglayas nalang sa tulong ng kanyang yaya na itinuring nyang pangalawang ina....She still 17 turning to 18.. A new highschool graduated student...She choose to live as an ordinary teenager than to be with her parents.. When ANGELO VERGARA is the heiress of one of the big company in the whole Asia.. And also a campus Casanova.. A college student in the high ranked society of a famous University in manila. Called ELITE ATENEO COLLEGEHe has a first love or should i say.. A puppy love that's what his parent thought at first.. But eventually they sit a marriage for him and that girl who he didn't even remembered...WHAT PART OF THE STORY SHE EXISTS?? And the last but not the less " IS SHE RELATE TO FAY?? OR NOT??" THIS IS THE STORY OF A MAID AND A BOSS"MAC ANGELO VERGARA, VENUS FAY STORMThe Question is Who is that Girl??? IS SHE A HINDRANCE?? OR A PERFECT LOVER??…