Tags:
ဒု-အတြင္​း​ေရးမႉး၊က်​ေနာ္​့ ခ်စ္​သူ
A JINI NA TAKE

A JINI NA TAKE

52,955 2,898 12

Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu?Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.…

FATU A BIRNI (Complete)

FATU A BIRNI (Complete)

51,129 2,101 18

"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya haɗu da ƴarta kwalli ɗaya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ƙauyanci da kuma rashin wayewa. Baƙin cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riƙe da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ƙaddaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baƙin cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ɗauketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alƙawarin ɗaukan fansa, ta kuma yi alƙawarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ƙaddara ya gifta tsakaninsu suka haɗu a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar baƙuwar fuska mai ɗauke da kamala, ya sashi faɗawa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ɗinsa.Me zai faru idan Fatu ta haɗu da mutumin da ta ƙullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa?Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce ɗaya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan.Fatima- Budurwar Sultan.…

INDON KAUYE

INDON KAUYE

2,064 70 19

Wani numfashi yasaki mai ƙarfi agigice yajawota tafaɗo kanshi cikin karaji yace nashiga uku indo sa hannu kija zai fita idan kikayi haka .Kamo hannunta yayi tareda ɗorawa akan 🍌 sa yana mai sama da ƙasa dashi ...Wata zuface tashiga keto masa Banda gurnani babu abinda yakeyi Fashewa indo tayi da kuka ganin halin da yake ciki can sai taji ya damƙota cikin fitar hayyaci ya kuma haɗe bakinsu arikice ya tura hannunsa cikin ƴar rigar dake jikinta Ƴan jariran nonuwanta ya kaiwa cafka agefe ɗaya kuma haryanzu hannun indo na kan burarsa sai ja takeyi domin ita burinta kawai ta cire masa ita karfa sareshi..Jin hannunsa a nononta kuwa ba ƙaramin ɗaga mata hankali yayi ba kawai saita fashe masa da kuka alokacin kuma ya kuma ƙanƙameta nan ya hau ɓarin madara jin abu na zubowa daga bakin macijinnan yasa tazabura ta mike "laaaa shikenan ta sareka babu ruwana "Nu'aim kuwa da baimasan abinda ya aekataba tuni jikinsa ya mutu liɓis domin kuwa wata iriyar nutsuwa ce yaji Allah ya sauko masa wanda tinda yake da khaleesat baitaɓa jin irin hakaba saidai maleji....kinemi naki kada kibari abaki labari…

Haikyuu!! × (fem)reader oneshots

Haikyuu!! × (fem)reader oneshots

5,967 217 31

Exactly as the title says. I use female pronouns.None of the art belongs to me!!REQUESTS ARE OPEN!!…

The Sibling's Love

The Sibling's Love

659 228 32

Nang mag hiwalay si Shreya at ang boyfriend nito ay umalis si Shreya sa bahay nila dahil akala niya ay galit ang mga kuya niya sakanya dahil sa ginawang pagsuway nito sakanila at hindi niya alam kung paano ito aayusin pa kaya pinili na lang niyang mamuhay mag-isa.Pero habang tumatagal siyang namumuhay mag isa ay hindi niya pa rin maiwasang umaasa na susunduin o pupuntahan siya ng pamilya niya para pabalikin siya sa bahay nila.At lumipas ang ilang buwan ay unti-unti na niyang tinanggap sa sarili niya na wala na talagang pakialam sakanya ang pamilya niya.Marami siyang pinagdaanan sa buhay niya kaya nang makita niyang muli ang mga kapatid niya ay hindi niya napigilan na magtampo sa mga ito.…

GUGUWA BIYU

GUGUWA BIYU

14 3 4

Maɓudi بِسْمِ اللّٰهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِA YAYIN DA WASU KE WALWALA, A LOKACIN NE MU KUMA MU KE BIN LUNGU DA SAKO, KWARARO-KWARARO DOMIN NEMAN ABIN SAKAWA A BAKIN SALATI.WASU SU BAMU DOMIN ALLAH CIKE DA TAUSAYAWA, WASU KUMA SU BAMU SUNA MITA, HANTARA, KYARA TARE DA TSANGWAMA, KAI HAR DA MASU ALLAH WADAI DAMU MA.KALMOMIN "ALLAZI WAHIDI, A TAIMAKA!". Su ne kalaman da ke tashi a cikkn dandazon al'ummar da ke cuɗanya tare da kaiwa da komowa wajen hada-hadar kasuwanci. Dubannin mutane da cikin kasuwar Ceceniya da ke kan titin Ahmadu Bello a cikin garin Kaduna.Kalmar "Wahidi" ita ce ke fita daga bakunan yaran da ke riƙe da robobinsu na bara, waɗanda suka kasance ƙanana mabambanta da shekarunsu ke tsakankanin bakwai zuwa goma sha biyar. Ta ɗaya ɓangaren kuma sahun manya ne da za mu iya cewa iyayensu ne haɗe da tsofaffi, wasu daga ciki masu naƙasa wato guragu, makafi, kutare da dai sauransu. Ta ɗaya ɓangaren kuma daga inda almajiran suke, wasu ne zaune cikin shigar manyan suturu tare da Rawani, alamun da ke nuni da yanayin sarauta kenan daga cikinsu ko ba a sheda maka hakan ba.…

SOYAYYAR DA NAYI EPISODE 1

SOYAYYAR DA NAYI EPISODE 1

6 1 1

soyayyar da nay labari ne akan wata yarinya mai suna mamma wacce ta kasance kyakkyawa nutsuwa da fasaha sannan ga farin jini haka yasa yar uwar ta take bakin cikin baiwar da Allah yayi wa mamma Wanda sanadin hassadar ta ne ma ya jefa mamma da mahaifiyar ta cikin matsatsin rayuwa da tashin hankali. a takaice dai wannan ita ake kira da kaddara a ruyuwa…

SOYAYYAR DA NAYI EPISODE 2

SOYAYYAR DA NAYI EPISODE 2

21 1 1

soyayyar da nayi labari ne akan wata yarinya ce mai suna mamma wacece ta kasance kyakkyawa, nutsuwa da fasaha sannan ga farin jini haka yasa yar'uwata take baƙin ciki da baiwar da Allah yayi mata wadanda bakin cikin hakan ne ya jawo wa Mamma da mahaifiyarta matsatsin rayuwa da takaici. a takaice dai wannan ita ake kira da kaddara a ruyuwa.Don Allah kada ku manta kuyi following Dina sannan kuyi voting Dina zaku ganshi da halamar 🌟 na gode🙏…

Buddy Daddies | FF | Kazuki x Rei

Buddy Daddies | FF | Kazuki x Rei

776 21 2

Shorts, starting with their first encounter.Kazuki x Rei.Love them so much XDD…

ƘARSHEN WAHALA

ƘARSHEN WAHALA

37 8 3

Rayuwar ko wani dan-adam a duniya tana gogaiya ne da irin tasa qaddarar. a gareni ma hakanne ya kasance lokacin da sanadi ya kaini makarantar kwana, tafiyata jihar Bauchi shine ya zama shafin farko a littafin tawa Ƙaddarar. daga ganin farko da mukaiwa juna zukatanmu suka doka, dokawa irinta Wanda ke Shirin yin zurfi akan abinda ba shi da kwarewa akai. ba tareda nayi Aune ba bijirowar YUSUF ATTAHIRU cikin rayuwata yay nasarar yin fatali da duk wata nutsuwa da ubangiji ya Adana a cikin zuciyata, ya kasance babu wani da namiji da nake mafarkin kasancewa dashi face dan Attahiru....!sai dai abinda nai katari dashi a karkashin inuwar Aurensa ya zame mini Miki Mai wahalar mantawa a rayuwata. duk da irin tarin kaunar daya cika zuciyata dashi, hakan bai hanani fuskantar Kalubalen Rayuwa ba!a tunaninku wani irin Kalubale ne wannan?…

"THE-GAME-OF HELL"

29 0 1

May mga taong makitid Ang utak,may mga tao ding binabaliwala ang mga warning sign at sinusunud Ang mga gusto nitong gawin. Kahit pa ulit-ulit mo'ng pagsabihan ang mga tao ay Hindi talaga natin maiwasan na may mga tao ding binabaliwala ang sinasabi ng mga matatanda Kaya ito napapahamak, at napapahamak ito dahil sa kanilang katangahan at ka gustuhang gawin Ang kanilang gusto. sa karamihan ng tao ay may tao talagang nalalagay sa peligro Ang kanilang sarili. May muntik ng masagasaan, masaksak, malunod, binaril at mahulog. Dahil din ito sa katangahan ng mga tao, at sa Hindi pag sunod sa mga batas(pagsuway sa mga batas) Lahat ng lugar ay may batas, at may batas ding kapag naka gawa ka ng bagay na hindi pwede sa lugar na iyong tinirahan o pinuntahan ay maari kang bigyang parusang kamatayan. maraming iba't ibang klase ng kamatayan, may ibibigti, ihuhulog, saksakin, barilin at lunudin..marami pang bagay na pweding gawin upang maka patay ng tao, may lugar ding bawal pumatay, at kung Sino mang naka patay sa tao na kahit makasalanan man ito o malaking kasalanan na hindi ma tutumbasan ay paparusahan ding kamatayan, dahil Isa din ito sa batas ng lugar nila na sinusunud ng mga taong naka tira don sa mahabang taon. may mga iba ding ginagawa Ang kanilang makakaya upang mabuhay Ang kanilang sarili(makasarili,walang Pakialam sa mga taong nasa paligid at sarili lamang nito Ang iniisip). may mga tao ding nag sasakripisyo upang mabuhay Ang kanilang Mahal sa buhay at makasama. may mga tao ding kahit na nasa peligro na Ang kanilang buhay ay mas pinipili parin nitong iligtas Ang kanilang kapwa tao.…