Sarkakiya

Sarkakiya

2,159 123 111

Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?โ€ฆ

FURUCI NA NE

FURUCI NA NE

41,796 3,605 37

"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki....."ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bokan ci ne atare dani na dena aikin ki kad'ai zan cigaba dayi shima idan burin mu yacika kika auri daya daga ahalin gidan nan zan bari na tuba meye Allah baya yafewa nide nasan zai yafemin".shiru tayi can ta nisa tace'' to shikenan Baba ance idan zaka sha giya shata dubu ni megaba dayan nake so Nasuru din".dariya yayi yace"shegiya Naira ba babba ba yaro ni kai na naso haka naso ace Nasara kika mallaka amma sam taurari sun nuna ba al'kairi taurarin ku basu hadu ba ba aure a tsakanin ku da Nasara shine na hakura amma ina lefin Aiban ko Agrif din'."tace'' amma Baba nafison Agrif din dan shine akusa da Nasara kaga yafi sauran sanin sirrin komai na dukiyar ".murmushi yayi yace"yanda kike so haka za ayi wa gareni inba keba".โ€ฆ

HASKE A DUHU

HASKE A DUHU

10,557 407 22

Ita Duniya juyi juyi ce, haka rayuwa take tafiya kamar wahainiya k'addara na fad'awa mutum Mai kyau ko akasin haka, sai dai anason fatan samu cin jarabawar da ubanjiki yayi maka.Rayuwa ta na tafiya k'an tafark'in k'addara tun bansan miye duniya ke ciki ba, sai Ina godiya ga ubangijin da ya jarrabceni da hakan.Yau gani ga mijin da duk kauyen ke Kira nayi dace, nid'in HASKEN RANA ce, sai dai Kash a wajensu maganar take haka nikam Sultanah yaushe rayuwata zata daina zubar hawaye.Ku biyoni cikin labarin HASKEN RANA danji ya rayuwar Sultanah take akwai darasi ciki tare da sark'ak'iya k'angin rayuwa soyayya duk sun had'a cikin HASKEN RANA.โ€ฆ

AMNOOR ๐Ÿ’‹

AMNOOR ๐Ÿ’‹

6,824 111 13

Amnoor Labarin soyayyar Noor da Alh. Aminu labarin me cike da sarฦ™aฦ™iya tare da rikici da surฦ™ullen kishiya Nuriyya da ฦ˜anwarta Fiddoh sun yi tarayya kan Son abu ษ—aya ba tare da sun sani ba, Fiddoh ce ta fara ganinsa wadda farat ษ—aya ta ji ya zauna a zuciyarta sai aka yi rashin da ce ashe mijin Yayarta ce bata sani ba....โ€ฆ

Aฦ˜IDA TA

Aฦ˜IDA TA

19,027 1,206 31

Labarin wata matashiyar budurwa 'yar hamshaฦ™in attajiri me murษ—aษ—ษ—iyar Aฦ˜IDA, Tace So imagination ne da ษ“ata lokaci katsam.......... ๐Ÿ˜œ find out in Aฦ˜IDA TA labari me ษ—auke da cakwalkwalin sarฦ™aฦ™iya, yaudara cin amana, fuska biyu kutsen ฦ™addara me sauya rayuwa ba tare da ษ—an Adam ya shirya mata baโ€ฆ

Haikyuu Scenarios pt. 2

Haikyuu Scenarios pt. 2

292,334 6,939 101

Hi. This is my second Haikyuu Scenarios book, you can go check out the first one if you'd like. I hope you enjoy :)Highest rankings:#8 in scenario#59 in daisuga#28 in tsukkiyama#46 in ushiten#12 levyaku#13 kiyoyachi#8 in ukatake#30 in matsuhana#11 in ennotana#85 in osasuna#62 in semishira#1 in arankita#38 in kyouhaba#1 in hiruhoshi#1 in kinonari#6 in aofuta#32 in asanoya#66 in haikyu#92 in iwaoi#95 in bokuaka#81 in kagehina#78 in kuroken#7 in aofutaโ€ฆ

Haikyu!! One-shots

Haikyu!! One-shots

41,357 544 41

A book filled with different Haikyu!! one-shots [minor swearing]โ€ข Various Haikyu!! ships โ€ข These are all my headcanons โ€ข Mostly fluff โ€ข No smut (apologies)โ€ผ๏ธI do not own Haikyu!! or any of these characters all credit goes to Haruichi Furudateโ€ผ๏ธ[Cover found on Pinterest]โ€ฆ

MATAR K'ABILA (Completed)

MATAR K'ABILA (Completed)

364,156 28,631 58

Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa?Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.โ€ฆ

MURADIN ZUCIYA

MURADIN ZUCIYA

35,669 2,497 20

'yan biyu ne masu tsananin kama ฤaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ฤaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daฤaฤฤan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa juna alkawarin aure. Me zai faru idan Maryam ta gano shakikiyar 'yaruwar da bata da kamarta a faฤin duniyarta ta faฤa tsundum a cikin son Imran. Zata hakura ta sadaukar mata da soyayyarta ne ko kuwa zata jajirce wajen ganin cewa bata rasa abin kaunarta ba. Ku biyoni cikin labarin sarkakkiyar soyayyar dake tsakanin Imran, Maryam da kuma Mariya.โ€ฆ

Haikyuu Text Messages pt. 2

Haikyuu Text Messages pt. 2

19,520 655 100

Hi :)You might've come here from my other Haikyuu books, or you might be new here. In either case, welcome! This book contains 50 fluff chapters followed by 50 angsty chapters. I hope you enjoy!!โ€ฆ

his manager | sakusa kiyoomi

his manager | sakusa kiyoomi

678,365 21,740 28

{completed}a friendship that blooms between you and itachiyama's ace. eventually leads to an unexpected romancesakusa kiyoomi x female readerhaikyuu belongs to Furudate. all haikyuu characters belong to them. the cover is from gintama ending 19โ€ฆ

SANA'A TA CE!

SANA'A TA CE!

9,640 123 11

Labarine me cike da Nisha d'antarwa fad'akarwa, a cikinsa Akwai darasi sosai labarin sarkakiyar Soyayya me cike da Tafiyar Kaddara!...โ€ฆ

๐ŸงœMAMIYOTA CE๐Ÿงœ

๐ŸงœMAMIYOTA CE๐Ÿงœ

841 32 20

soyayya ce ta sarฦ™e a tsakanin Navy officer da aljanar ruwa ko ma dai ace mayyar ruwa wato *MAMIYOTA* rikici ne babba mai haษ—i da tirฦ™a-tirฦ™an cakwakiya, sarฦ™aฦ™iya gami da daurewar kai, ku dai ku kasance dani M Ahlan dan jin yadda kalar cakwakiyar take, Mamiyota ce na kuษ—i ne ba free book bane amma akan farashi ฦ™alilan #200, karku bari ayi baku, da a baku labari gara ku bayar, asha karatu lafiya Masoya๐Ÿค—โ€ฆ

TA ฦ˜I ZAMAN AURE...

TA ฦ˜I ZAMAN AURE...

1,787 228 14

"Ni ma ina da buri, ina da mafarkai irin na kowace mace, sai dai kuma kaddara ta shata min liyi, yadda alฦ™alamin ya zana dole haka zanbi... Daga lokacin da na fahimci haka, sai tsoro da fargabar me zai faru a gaba ya fice a zuciyarta. Tafiyar da babu dawowa ta zama dakuna..."TA ฦ˜I ZAMAN AURE... Share fagen wata tafiya ce mai sarkakiya da daure kai. Wata kalar kaddara ce mai rikitarwa, shimfida ce dake lalaye tafiyar wasu daidaikun mata....Tafiya ce ta irin matan da duniya ta canja musu zane, suke da wani rufaffen sirri a zuciya! Sai dai kadan daga masu ilmi ke fahimta. A cikin rayuwa akwai mutuwa haka ma a cikin mutuwa akwai rayuwa shim kun ankara da haka?Mabudin kowace kofa makulli ne sai dai wannan kofar a balleta ne ta kasa, sai shigar cikinta ta kasa yi ma mai dakin dadi. Al'umma sun kasa yi mata uzuri iyayenta sun kasa fahimta, mazajen kuma sun kasa riko...? Uba na gari jigo, sai dai ita bata dace ba, miji na gari gimshiki a nan din ma dai bata dace ba, kuma duka laifin yana komawa zuwa gareta ne.... Duniya ta yi mata juyin masa, ta yadda ta kasa banbance fari da baki, ji da gani sun mata nisa, albishin daya take jira... mutuwa...!โ€ฆ

๐ป๐’ถ๐’พ๐“€๐“Ž๐“Š๐“Š ๐’ช๐“ƒ๐‘’๐“ˆ๐’ฝ๐‘œ๐“‰๐“ˆ| Haikyuu Oneshots

๐ป๐’ถ๐’พ๐“€๐“Ž๐“Š๐“Š ๐’ช๐“ƒ๐‘’๐“ˆ๐’ฝ๐‘œ๐“‰๐“ˆ| Haikyuu Oneshots

4,243 56 18

This is about Haikyuu ships! it will have a lot of genres in certain stories and I'm taking suggestions.โ€ฆ

The Amusement Park (Shu X Valt) (Completed)

The Amusement Park (Shu X Valt) (Completed)

12,573 405 23

Hey guys , this is my first book so don't judge........ the characters I don't owe them ...... I ship valt and shu so bad I just had to make a book ...... This may also have some parts of wakiya and rantarno, ken and daigo too.....Hope you like it.โ€ฆ

Beyblade burst ships

Beyblade burst ships

107,219 1,676 32

My opinions about beyblade burst shipsโ€ฆ

Haikyuu Smuts

Haikyuu Smuts

11,411 47 7

Boy x boyI accept requestsall characters are aged up to above 18I don't mind any ship.want kinks involved tell mecertain style (like omega verse or trans character) tell meI have no judge here I am the one writing them!!๐Ÿ˜‹characters belong to Furadate (sorry if I spelled it wrong)pleaseee give me ideassss!!โ€ฆ

Maine Bhi Pyaar Kiya โค( Anirudh and bondita)

Maine Bhi Pyaar Kiya โค( Anirudh and bondita)

6,488 569 41

This story is based on anirudh and bondita. Anirudh who is a barrister and he is going to marry Saudamine but how he marries bondita we will see in this story . So enjoy reading the story.โ€ฆ

BEST PART | R. SUNA

BEST PART | R. SUNA

1,030,064 31,219 22

in which suna texts a random number thinking is was his sister. ออออออโ € ออออออโ € ออออออ ออออออ ออออออโ €โ € ออออออ ออออออ ออออออโ €โ € ออออออ ออออออ ออออออ ออออออโ €โ € ออออออ ออออออ ออออออ ออออออ ออออออโ €โ € ออออออ ออออออ ออออออ ออออออ ออออออโ €โ € โ € ออออออ ออออออ ออออออ ออออออ ออออออโ €โ €" block me one more time hoe "@svnian // 2021-2022completed // uneditedโ€ฆ