RAYUWAR AURENA

RAYUWAR AURENA

117,077 5,081 63

Labari ne mai ďauķe da tsantsan tausayi mugun hali zafin kishi da nadama, dan Allah ki yafeni kidawo gareni nasan ban kyauta miki ba,, ku bibiyeni har zuwa gaba dan jin yanda labarin zata kasance, Ana tare,…

RAYUWAR JIDDAH ✔

RAYUWAR JIDDAH ✔

9,664 856 42

RAYUWAR JIDDAHLabari ne akan rayuwar wata ya' mace mai suna Hauwa'u Jiddah.Let embark on the journey together and see for ourselves.Happy Reading 😉…

RAYUWA DA GIƁI

RAYUWA DA GIƁI

52,720 6,245 37

Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da su ka zaɓi zama da giɓi a gurbin da mai cike shi yake da rai da lafiya? RAYUWA DA GIƁI...…

BAHAGUWAR RAYUWA

BAHAGUWAR RAYUWA

1,448 78 24

Kubi sannu dan sanin inda ma'ana da kuma jigon lbrn ya nufa…

MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

494,445 41,341 59

MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci.Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito…

MAKAUNIYAR RAYUWA

MAKAUNIYAR RAYUWA

12,317 606 53

MAKAUNIYAR RAYUWA-KASHI NA UKU-BABI ASHIRIN###Fatan alkhairi gareku masoyana a duk inda kuke,alherin Allah ya kai gareku, ubangijin Allah ya biyawa kowa buƙatansa na alkhairi ya shirya mana zuri'a shirin addini musulci ameen####…

RAYUWAR BINTU

RAYUWAR BINTU

174,397 8,478 33

The story of Bintu,where two Brothers from a wealthy family fall head over hill inlove with her. get ready,seat back properly and read this amazing heart touching story because I assure you I'll never let you down(completed)…

RAYUWARMU A YAU

RAYUWARMU A YAU

18,154 1,557 32

RAYUWAR BADIYYA ✅

RAYUWAR BADIYYA ✅

248,855 20,214 61

"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi.Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai.Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu._______Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?…

RAYUWATA! 2018

RAYUWATA! 2018

149 16 13

Love story…

QADDARAR RAYUWA

QADDARAR RAYUWA

145,659 9,969 110

Fate of the innocent,,, A very heart touching story…

SAUYIN RAYUWA ✅

SAUYIN RAYUWA ✅

2,672 299 67

labari akan yadda rayuwa ta kan sauya wa Dan Adam.yadda abubuwa sukan juya su rikice su firgice har mutum yaga kamar shi kadai aka tsana,ko kuwa ya mance da rahamar Allah a gare shi,da jarabawar da Allah yayi Alkawarin jarabtar bayin Sa masu imani.se su ruga cewa an sa musu hannu ,bayan jarabawa ce daga Allah (SWA).se Kuma SAUYIN da kanzo da mance haushi,farin ciki,Murna da Jin dadin rayuwa .Allah ya datar damu .Amin…

Wata Rayuwa

Wata Rayuwa

3,414 459 43

Labari kan karamar budurwa data samu kanta cikin kangin rayuwa,!!!!Faryah karki taba barina ke tawace har abada,hakika nayi dacen samunki,Toh amma yazaiyi daya bude ido yarasata a duniyarsa?Sannan ita yazatayi da WATA RAYUWAR data tsinci kanta?Wace irin haduwa zasuyi bayan dogon lokaci da rabuwarsu sannan tayaya?Gasu kuma a rayiwa mabanbanta!!!!! Labari ne daya kunshi al'amara🌌🌌 hasashe🤔🤔,tausayi ☹️☹️ban haushi 😠😠harma da karfin mulki🤴👸,dama sauransu 😊😊. Duk zaku samu a cikin wannan littafin na 💎💎WATA RAYUWA💎💎.Tare da ni ♥️❤️Sadi sakhna ♥️❤️(the legendary novelist)🌄🌄🖌️🖌️💃💃💃💃 Sai kun zoooooo 💃💃💃💃😊😊😊😊🖌️🖌️🖌️📝📝.…

RAYUWATCE

RAYUWATCE

62,280 1,035 31

Romance…

RAYUWA

RAYUWA

36,819 1,207 21

Labari mai cike da ban tausayi Wanda zai iya faruwa a gaske, add it to your library domin sanin abinda labarin ya k'unsa.…

ƘALUBALEN RAYUWA

ƘALUBALEN RAYUWA

468 21 2

Wane irin miji ne? Mijin da bai san ya sauke haƙƙin da ya rataya a wuyan shi ba? Shin ko an faɗa mashi ci, sha da sutura kaɗai ne aure? Wallahi ba zan iya ba, ba zan iya zama da namiji mai mazantakar ƙananan yara ba! Namijin da mazantakar sa ba iya kawar da budurci na ba.... Ba zan iya ba Maama, na gwammace na koma Ƴar rawata! Na gwammace Yaya Ali na dj ina mashi rawa mu samu abinda zamu ci, rawa na ci da ni, tana shayar da ni, sannan ta na suturtar da ni, wannan abun da kike kira rashin kunya shi na ke buƙata, wannan abun da ya kasa tsayar da ke gare mu, wannan abun da kika zaɓa fiye da ƴaƴan ki......…

SAUYIN RAYUWA

SAUYIN RAYUWA

13,716 500 35

kuka ne ya kwacewa NIHAL tana furta duk addu'ar data zo bakinta wannan wace irin RAYUWA ce yaushe ne zata samu SAUYIN RAYUWA da gata kamar ko wace 'ya, raban ta da wani abu sh farin ciki tun bayan rasuwar mahaifinta. bana tunanin akwai wani abu shi yarda tsakani na da mutane SULTAN ya furta hakan yana share hawayan dake bin fuskarsa, babu abinda na rasa mulki dukiya, sai dai kash na rasa wani abu shi kwanciyar hankali kamar kowani d'an Adam kowani lokaci ko wace dakika ana farautar RAYUWA ta tun kafin na malaki hankali na, wake farautar RAYUWA ta waye SHI ko ITA yaushe zan samu SAUYIN RAYUWA…

RAYUWAN NAJWA

RAYUWAN NAJWA

20,370 1,529 40

labari ne akan Najma, wacce hasada, kyashi da yayu nata ya sanya a suka mata auren dole , inda zata fuskanta k'alub'e iri-iri a rayuwa.ku biyoni don in inda wannan labarin zata kaya. Labarin cike take da tausayi da nunawa jajircewa....…

RAYUWAR HUSNAH

RAYUWAR HUSNAH

358 55 15

A love and a sympetic story…

Rayuwar  Asma'u Husnah 1 & 2 Complete ✔

Rayuwar Asma'u Husnah 1 & 2 Complete ✔

20,687 1,418 60

Labari akan wata yarinya Asma'u wacce take shiga wani yanayi akan soyayya.Sun shaku sosai da Yayan ta amman daga baya ya barta. Komene dalili? Oho muje ciki dan jin shin tana auren sa ko kuwa.…