Aishabeauty221
91 2 9
Cikin kauyan fussira yanki ne ne me dauke da Albarka tun kauyi ka sosai da kuma duwatsu mankya dan dukka cikin fussira babu birni. Misali babu mashin babu mota babu duk wani kayan mure rayuwa da jin dadi na yan birni kai hatta hutar ne fa babu sai dai su kunna huta a tsakar gida ta yayin ràke da asharnan dutse sannan suke ganin haske,. Haka zalika kuma babu wanda ya taba shiga birni sai mutum daya wato hajia Sakina wadda ta kai Yan aiki birnin can wani gari dake can garin Murna dan zuwa tai fussira ta sai gida anan saboda garin fussira gari ne mai ni'ima sosai zakaji dadin garin mutuka gaya. , Wannan yasa hajia Sakina ta fita da ban agarin ba kowa ne ya damu da ita dan basu damu shiga shirgin bako, wannan kenan.Ma farin lbrSurfe ne agaban mai shegen yawa ga wani Aturmi mai war meyawa tana daka , tana dakan tana satar gefan ta da alama wani abun take kalla tana tausayawa kanta kuma, tana hango yadda zata iya wannan a yau dinan. Inda ta kalla na bi da kallo, shirgin kayan wanki ne na yara mai yawa da kuma tsummo karan mitsari."Ke ban San iskan ci da iya shege mene haka,? Ta sheka mata harara, cikin isa da iko da mulki da nuna itacin ishashiyace. Shiru tayi ta na kallon matar dake galla mata harar. "Eyehh rai nin hankali to wlh bari kiji na sha tabara na sha yasin wlh na fi karfin ku ku dangi mayu dangi mahauciya yar tsontuwa shegiya dangi aljanu ni zaki zubawa wannan kafiran idanun naki? Kifin yariyar ta farga ta wawuri kofin ta cilla mata, aiko sai goshin ta sai ji kake kwal agushin ta da sauri ta dafe tana runtse ido tsabar azaba jikinta sai rawa yake kamar mazari.Bazaki tashi ba ki dora daka inda kika tsaya ba, ko sai naci gidan ku?. Da sauri ta mike ta cigaba da surfe ta mulmula inda kwada mata cofe.…