NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)

NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)

38,149 2,055 19

Labarin sanyayyar tacacciyar soyayyar ruhi biyu.. Wanda akai wa auren dole da juna, Amman basu san da hakan ba. Shin ya zaman nasu zai kaya idan suka gano? NAUFAL da AYOUSH. Growing in Love is a beautiful love story. A heartfelt and emotional adventure of two young lovers AYUSH AND NAUfAL willing to take a chance. The two discover they may be better suited for each other.…

SAIFUL_ISLAM..💞(COMPLETED✅)

SAIFUL_ISLAM..💞(COMPLETED✅)

31,406 1,875 20

Labarin sarqaqiyar rayuwa, Makirci, Hassada, da tsantsar mugunta. Gefe d'aya kuma labarin SAIFUL_ISLAM labari ne dake tafe da luntsumammiyar soyayya marar gauraye👌🏾 SAIFULLAH DA ISLAM (SAIFUL_ISLAM).. Its just a romantic love story.. DONT be left out😘😻…

DR SAMEER AMEER!!!!!(COMPLETED✅)

DR SAMEER AMEER!!!!!(COMPLETED✅)

9,767 452 9

Labarin sarqaqiyar rayuwa...💫💕Na NAFI ANKA DA MISS XOXO (2016)…

KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (COMPLETED)

KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (COMPLETED)

22,222 709 16

Labarin cakwakiya dake tafe da tacacciyar kauna marar gauraye ta zukata hudu; SHAMSUDDEN DA ALIYA ga kuma SAHAL DA FA'IZAH... 💕Kowanne yana son masoyin dan uwan sa. Wai cakwakiya🤭shin ya ruguntsumin zai karkare???…

DANNAR 'KIRJI...💞(COMPLETED✅)

DANNAR 'KIRJI...💞(COMPLETED✅)

9,995 680 15

Dannar kirji... Gajeren labari mai dauke da darussa kala kala na wata uwargidah da akaiwa abokiyar zama(amarya)😻💕..NA MRS JH AND MSS XOXO…

SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)

SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)

63,117 3,045 20

Who doesn't love a short love story? 💕Labarin ruguntsumin masarauta mai dauke da soyayya! Ya zata kaya ne ga Yareemah Aliyu wanda ya dauki son ransa zai aura iyayen sa suka tilasta masa auren yar uwar sa Meenah! Bayan ga basma SON RAN SA? Meenah kuma ZABIN IYAYEN SA CE! Ya zaman nasu zai kasance? Shin nagaya muku MEENAH yarinya ce karama? Being deeply loved by someone gives you strength, while loving someone deeply gives you courage.MEENAH da YAREEMAH ALIYU…

UMMI_A'ISHA (THE MAGNIFICENT)(COMPLETED✅)

UMMI_A'ISHA (THE MAGNIFICENT)(COMPLETED✅)

10,450 547 20

Labari ne dake dauke da darussa kala kala na rayuwa, Mai dauke da tausayi, Al'ajabi ga kuma kauna agefe d'aya.. shin wacece UMMI_A'ISHA?…

KADDARA!!!💔 KOWA DA IRIN TASA👯👨‍❤️‍👨💍 (COMPLETED)✅

KADDARA!!!💔 KOWA DA IRIN TASA👯👨‍❤️‍👨💍 (COMPLETED)✅

1,158 69 13

KOWANNE DAN ADAM DA IRIN TASA KADDARAR💯IDAN KA YI HAKURI SAI KA CIMMA NASARA A GABA🤞...One really need not worry, for it was all destined...at what time, where, and who will become your life-partner is all decided🥰A SHORT MOVELLA.....DESTINED LOVE💍…

IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)

IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)

15,248 299 7

Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai rabin hamsin ba (25) duk kuwa da shi ya dau nauyin karatun ta? Ko kuwa MUHAMMAD MUBEEN? Matashin saurayi dan gwamna wanda take koyar dashi a karkashin ajin ta na level one? 😂😂Ya take ne? Ya zata kaya da soyayyar ruhi uku dake cikin cakwakiyar rayuwa..????…

MATSALAR RAYUWA(COMPLETED✅)

MATSALAR RAYUWA(COMPLETED✅)

3,810 183 11

Labarin wata ba fulatanar budurwa mai suna FANTA! Da matashin saurayin ta MAHBUB dan birni😉 Written by MISS XOXO and NAFEE ANKA😍(2016...)…

DALAAL💞💞 ( A new world/Destiny's Love)PAID NOVEL/NA KUDI NE.

DALAAL💞💞 ( A new world/Destiny's Love)PAID NOVEL/NA KUDI NE.

2,712 43 8

Labarin sarqaqiyar rayuwa... Tausayi, Fad'akarwa Mai dauke da rantsattsiyar k'auna marar gauraye.. DALAAL//HAFEEZ/HABEEBULLAH❤️❤️ "Dalaal If I know what love is, it is because of you, never leave me alone please. I would be an empty flame without you in my life. I love it when you say I wont ever leave you not for a second.…

KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅

KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅

7,275 136 7

LABARIN RUGUNTSUMI: SARKAKIYAR RAYUWA, MAKIRCI DA TSANTSAR HASSADA, SHIN NA FADA MUKU YANA DAUKE DA TSAFTATACCIYAR KAUNA MARAR GAURAYE? LABARI NE NA GIDAN SARAUTAR BARNABAS. SARKI SALMAAN ALIYU SALMAANU, MATASHIN SAURAYIN SARKI NE MAI DAUKE DA MATA DAYA, GIMBIYA SHAHEEDA YAR SARKIN BULLO, ITACE UWARGIDAN SA, BATA TABA HAIHUWA, SHIN AINA MATSALAR TAKE? NA GAYA MUKU SARKI SALMAN ALIYU SALMAN (SAS)GEFE DAYA KUMA LABARIN YANA DAUKE DA SASHEN KHADIJA(DIJE-DIJANGALA TA MAI GARI) YAR BAFFANTA BUDURWAR MAS'OUD. KHADIJA YAR JARIDA CE(JOURNALIST) SHIN YA KUKE GANIN ZATA KAYA NE. WA KHADIJA ZATA AURA? YA LABARIN YAKE NE...?! WHO DOESN'T LOVE A ROMANCE NOVEL? ITS EASY TO LOVE EACH OTHER WHEN DIFFICULTIES NEVER CROSS YOUR PATH. HOWEVER, IN REAL LIFE, ALL RELATIONSHIPS ARE TESTED AT ONE POINT OR ANOTHER. You are my QUEEN and my little heartbeat. I will never play with your heart as I only want to see you glow with happiness. If I could, I would give you the universe and a a constant state of pure bliss. Love you to the moon and back#KHADSAAL LOVE STORY❤️❤️…

MASARAUTA!!! 👑❣️🥰 (PAID NOVEL)

MASARAUTA!!! 👑❣️🥰 (PAID NOVEL)

2,330 53 9

LABARIN SOYAYYA!! 🥰…

FARHATAL -QALB!! (FARIN CIKIN ZUCIYA)♥️♥️PAID NOVEL..

FARHATAL -QALB!! (FARIN CIKIN ZUCIYA)♥️♥️PAID NOVEL..

1,253 56 8

LABARI NE DAYA KUNSHI RASSA DABAN DABAN NA KUNDIN RAYUWA. DOMIN TUN RAN GINI TUN RAN ZANE. !! GEFE DAYA SALON RUBUTUN YAZO DA WATA IRIYAR KAUNA MARAR ALGUS ... ZAYN OF THE ADAMS FAMILY.... AND WAHEEDAH OF MALAMNALADO RES. 😍FATED LOVE🥰…

SO DA ZUCIYA...❤️❤️PAID NOVEL

SO DA ZUCIYA...❤️❤️PAID NOVEL

2,409 35 9

Labarin DARUSSAN rayuwa Mai dauke da kaunar SO DA ZUCIYA 🥰❣️…

KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) ..PAID NOVEL..

KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) ..PAID NOVEL..

291 11 6

Labari Mai tsuma zuciya...🦋🤍#Destined lovers#Life partners#Rich vs poor#The battle of................... KWANKWASON JIMINA (MAI WUYAR SHAFAWA) BOOK 1 & 2…

BAKON MUNAFIKI!!👺🏡👪(BA NA MUTUM DAYA BANE)PAID NOVEL..

BAKON MUNAFIKI!!👺🏡👪(BA NA MUTUM DAYA BANE)PAID NOVEL..

587 32 6

labarin ruguntsumi wanda MUNAFIKI daya ya dabaibaye komai na zumunta. Gefe daya labarin na cunkushe da tacacciyar kauna marar gauraye.. kada ku manta labarin BAKON MUNAFIKI (BANA MUTUM DAYA BANE) yana daya daga cikin litattafan ZAFAFA BIYAR 💕…

KI KULA NI!!! (MALLAKIN ZUCIYAH)💞PAID NOVEL..

KI KULA NI!!! (MALLAKIN ZUCIYAH)💞PAID NOVEL..

459 48 7

TUN RAN GINI TUN RAN ZANE... LABARI MAI TAFE DA WANI SALO NA DABAN. WANDA YA KUNSHI RASSA DA DAMA NA RAYUWAR BIL ADAMA. KUMA BABBAN JIGON LABARIN ZALLAR KAUNA CE WANDA ALLAH KE DASAWA ZUKATA..💞FIND OUT MORE IN....... KI KULA NI (MALLAKIN ZUCIYAH)💞 ENDLESS LOVE STORY ♥️♥️who doesn't love a romantic college love story ? Don't afford to miss this chance.🤪 Love is considered to be both positive and negative, with its virtue representing human kindness, compassion, and affection, as "the unselfish loyal and benevolent concern for the good of another" and its vice representing human moral flaw..💕M&RLOVESTORY!!…

Yariman Hafsa.

Yariman Hafsa.

643 83 11

A 1950's Love StoryLabarin Rayuwar Yarima Idriss dan Sarkin Bauchi, tare da wata fitsararriyar yarinya me suna Hafsa.Ku biyo domin ku ji yadda zata kayaShare please.Fadrees_20…

Is it worth it?  (Naruto fanfic)

Is it worth it? (Naruto fanfic)

754,396 23,604 56

Naruto lives at the orphanage, is everyone's favorite nii-chan, and is the only person the other kids will listen to. Naruto however, is beaten and starved there. This causes the blonde to fall into a deep depression, and in a flash of hope, the Hokage allows Naruto to join the academy early after his 4th birthday.With an especially traumatizing birthday, Naruto stops talking altogether. With the help of "'Rama-sensei," Naruto goes to great lengths in the ninja ranks.Naruto makes friends with the most unlikely people, none of which are even close to his age- not that anyone else realises that...Can these friends drag Naruto into the light and bring back his voice?HEY GUYS, SO THIS BOOK IS ENTERED IN THE WATTY AWARDS!!!!!SO GUYS ... PLEASE all of you vote for this book on twitter XDenjoy my fan fiction love you all xoxo K.OXOX…