LABARIN JIDDERH

LABARIN JIDDERH

75,548 4,067 67

Read and find out.…

BA LABARI

BA LABARI

3,501 299 13

Labari ne akan akan wata yariya wadda take rayuwa ita daya, Bata mgn da kowa, akullum fuskarta rufe take da ni'kabi, ana sanin ita din farar mace ce kawai ta hanyar kafarta da gefen idon ta, kowa aka tambaya lbr akanta saidai yace maka ace ita din kyakyawa ce, acikin Unguwa kowa na kiranta da Baharuwala, anyi wani saurayi da yayi nacin sonta duk da cewa be taba ganin fuskarta ba saidai fin shekara yana bibiyan ta amman bata taba tankasa ba. Modibo matashi me azancin magana, ya kware wajen iya sarrafa harce, matsalar ciwon kafa ta shiga dashi cikin wani gari wadda ya zama tamkar tauraro a sararin samaniya, tare da zafafan motocin da suke masa rakiya, wadda suke dauke da mutum sama da 20. kubiyo ni acikin wannan labarin me sunan BA LABARI domin in warware muku kullin dana kulla.…

LABARINA

LABARINA

7,482 400 29

*LABARINA* kagaggen labarine gameda wata baiwar Allah, mesuna Khaleesat, wacce ta bace tuntana da shakara 3 ba'agantaba sebayan shekaru 17 bayan tayi aure, kubiyoni kusha labari.…

LABARI NA

LABARI NA

69,825 4,690 35

A Heart Touching Story Of a Young Girl Dr. Fulani Gafai..... (true life story)…

MURYA -Gajeren Labari

MURYA -Gajeren Labari

628 98 5

Labarin zawarcin Tafisu, gwagwarmayarta akan 'ya'yanta…

LABARI NAH

LABARI NAH

33 0 5

LOVE STORY…

K' A S A I T A (LABARIN YAREEMA NASEER)

K' A S A I T A (LABARIN YAREEMA NASEER)

7,841 310 18

Littafin KASAITA littafi ne dake dauke da labarin SARAUTA, Wanda shi Yareema NASEER ya Shiga kalubale dayawa na rayuwa a dalilin sarauta, a gefe guda kuwa ya fada makauniyar soyayyar ta batare daya ankare ba, dukda yanada wata masoyiyar a gefe wacce yake ganin itace sarauniyar birnin zuciyar sa sai gashi zancen yasha bambam a Inda beyi tsammanin Hakan ba, shin Koh ya labarin zai kasance? Koh wanne kalubalen yake fuskanta? wacece Wannan daya fada makauniyar soyayyar tata? Mu hadu tsundum a cikin littafin KASAITA domin...ILMANTUWANISHADANTUWA A cikin kayataccen littafin KASAITA, taku a koda yaushe NUCEEYLUV 😘.…

*LABARINA*

*LABARINA*

1,281 160 24

Labari akan wata yarinya wadda iyayen ta manya attarije ne ba abinda ta rasa a rayuwan ta' amman kash!!! Da Allah ya tashi jarabtan ta sai ya daura mata son wanda bashida wani asali gashi dan tallaka.…

The Kaslabari Tear

The Kaslabari Tear

1 0 1

Akter discovers the significance of his being in his small Ancient Egyptian Village of Kaslabar. Can he live up to his father and become a sufficient Village Elder or can he become even more?…

LABARINSU

LABARINSU

82 0 13

Kowa ya na da Labarin da zai bayar.Kamar yanda ƙaddarar kowa take da ban.Tabbas, akwai tsanani a rayuwa.Akwai ƙunci da baƙin ciki a rayuwa.Shin menene LABARINSU?…

MUGUN MIJI. (LABARIN AYSHATUL_IMILI).

MUGUN MIJI. (LABARIN AYSHATUL_IMILI).

149 5 6

_labari ne a kan kalubalen rayuwar zamantakewar aure da matsaloli da mata ke fuskanta a cikin rayuwar aure. Da yadda maza ke wulakanta mata da kin sauke hakokinsu da Allah Ya dora musu. labarin zai zo ne a kan rayuwar mata biyu da suke fuskantar kalubalen rayuwa_.…

DUNIYAR NAN labari ne inda yaron gida zaiyiwa mai aikinsu ciki iyayensa suce

DUNIYAR NAN labari ne inda yaron gida zaiyiwa mai aikinsu ciki iyayensa suce

301 32 11

DUNIYAR NAN labari ne da ya shafi rayuwar da akeyi a Yanzu an dauki rayukan mutane tamkar na dabobi yaran masu kudi suna wulakanta ya'yan talakawa akwai 'kalubale sosai acikin sa inda fulani zasu gwada zallar ikonsu Akan rayukansu da kuma na dabobinsu akwai yaudara acikinsa da kuma tsantsar nadama tausayi soyayya munafurchi duk acikin wannan Sabon salon labarin duniyar nan…

LABARIN HUSNA 2020

LABARIN HUSNA 2020

1,260 114 14

Labarin husna labari ne da ke ɗaike da darussa na rayuwa kala kala, haƙuri, cuta, taisayin, biyam bashi, gaba, Yawon duniya, butulci, kyautatawa, soyayya.…

LABARIN HUMAIRA (Kaico da son zuciya)

LABARIN HUMAIRA (Kaico da son zuciya)

249 16 7

Just follow true life story😭😭…

TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya

TAWAKKALI labarin nooriya da mijin yayarta labarine me taɓa zuciya

3,973 244 36

TAWAKKALI Labarin nooriya da mijin Labari ne me taɓa zuciya…

LABARIN RAYUWATA

LABARIN RAYUWATA

2,049 102 8

Duk inda kaji an ambaci rayuwata to tabbas akwai abun dubawa a wannan rayuwar Farha Allah ya jarabceta ta hanyoyi daban daban…

HAWA DA GANGARA

HAWA DA GANGARA

580 37 15

Labarin wasu larabawa ne marayu wadanda suka shigo duniya da kafa daya kafin su sako dayar.…

LABARINA

LABARINA

612 68 17

history…

RUWAN DAFA KAI 2

RUWAN DAFA KAI 2

56,811 4,354 30

Nadama…

RIBAR UWA

RIBAR UWA

1,072 115 15

Labarin Innayi da 'ya'yanta.…