SAKAYYAH NA AISHA GARKUWA

SAKAYYAH NA AISHA GARKUWA

1,396 54 16

Sakayyah…

MATATA GARKUWA TA

MATATA GARKUWA TA

919 64 24

love story…

TUN RAN GINI...

TUN RAN GINI...

6,067 119 17

Labari ne mai matuƙar taɓa zuciya…

A JINI NA TAKE

A JINI NA TAKE

52,607 2,896 12

Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu?Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.…

DOCTOR EESHA👩‍⚕️

DOCTOR EESHA👩‍⚕️

11,266 404 56

labari ne data kafu aka kadara🙇🙇 Kubiyoni ku ji yanda LabariDr. Essha Ahmad zata Kaya da Young Tycoon Namji Mai ji dankashi Aliyu Umar Tycooon 💃💃💃💃💃Ko ya ya zai kasance 🤔🤔🤔 Sai mu Haduuu…

ABIN DAGA AKA GASA...

ABIN DAGA AKA GASA...

252 19 23

Labari ne mai matuƙar ban tausayi…

NA YARDA NA MUTU

NA YARDA NA MUTU

662 32 11

Labari ne mai matuƙar taɓa zuciya da kuma tsantsar soyayya...…

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

124,776 17,194 71

Littafinnan Ingausa ne; wato hadakar turanci da Hausa.Shin ko ya rayuwar yan mata guda biyu zata kasance, a yayin da iyayensu zasu turasu aikatau; wanda ta hanyar iyayen keso su yiwa kansu kayan daki idan hidimar bikinsu ta taso.Shin wannan hanya da iyayen suka dauke zata bulle kuwa? Bayan dukansu yaran ba so suke ba?Me zai faru ga Sakeena wacce take fitsarin kwance, gata da rashin hakuri? Shin zaman gidan aiki zaiyi mata sauki kuwa?Habeeba fah? Wanda hakuri da juriya sune halinta. Shin aikatau zai chanza mata halayenta?Ku biyoni domin kuji yadda tafiyar zata kama.Aysha Malumfashi ce.…

BAYA BA ZANI

BAYA BA ZANI

22,022 971 17

Hausa novels…

ABDOUL-NASSER (ALFAH)

ABDOUL-NASSER (ALFAH)

274 4 23

Ya tsani mace kiyayya mafi girma a rayuwar sa,domin kuwa mace itace ta jefa rayuwar a halin k'ak'anikaye,in yana kaunar mace to yana kaunar mutuwar sa a halin da yake ciki baida wani abu da yake buri face MUTUWA ta riske shi,ya gaji da rayuwar domin babu komi cikinta face d'aci da k'unci, kwatsam SOFIYYA EL-LADAN ta fad'o cikin rayuwar sa ba zato babu tsammani, wadda itace silar canza war komi na rayuwar sa.…

KOWA YA GA ZABUWA...

KOWA YA GA ZABUWA...

10,713 830 47

Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki.HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.…

BUGUN ZUCIYA

BUGUN ZUCIYA

2,873 103 9

Nishadi hade da soyayya me zafi dadin dawa kuma fadakarwa…

MASARAUTAR TAHSEEN

MASARAUTAR TAHSEEN

5,779 385 8

Labari ne akan wani azzalumin sarki wanda yake aure yaran mutane daga yamusu ciki saiya kashesu…

My Star (Leon Kuwata x Reader)

My Star (Leon Kuwata x Reader)

97,899 2,494 19

Leon Kuwata x ReaderNon Despair AU ad Soulmate AUSummer was finally over, and you were accepted to Hope's Peak High. There you have 16 other classmates and your birthday is finally coming up. It will be your sixteenth birthday, the birthday when you finally get your tattoo to find your soulmate! But before that happens, a fiery headed star catches your eye, causing you to be confused because you didnt know what would happen when you found your soulmate.…

IZAYYAH...!

IZAYYAH...!

1,203 80 10

Labari ne mai cike da tsantsar Munafurci, da Azaba mai tsuma zuciya, mai cike da Ilimantarwa tare da faɗakarwa da kuma Nishaɗo…

𝙰𝚍𝚘𝚛𝚎 𝚈𝚘𝚞 ➳ [𝙻𝚎𝚘𝚗 𝙺𝚞𝚠𝚊𝚝𝚊 𝚡 𝚁𝚎𝚊𝚍𝚎𝚛]

𝙰𝚍𝚘𝚛𝚎 𝚈𝚘𝚞 ➳ [𝙻𝚎𝚘𝚗 𝙺𝚞𝚠𝚊𝚝𝚊 𝚡 𝚁𝚎𝚊𝚍𝚎𝚛]

11,329 336 12

ᴛʜɪꜱ ꜱᴛᴏʀʏ ᴄᴏɴᴛᴀɪɴꜱ ᴛʜᴇᴍᴇꜱ ꜱᴜʀʀᴏᴜɴᴅɪɴɢ ᴘʀᴇɢɴᴀɴᴄʏ, ᴅᴇᴘʀᴇꜱꜱɪᴏɴ, ꜱᴇʟꜰ ʜᴀʀᴍ, ꜱᴜɪᴄɪᴅᴇ, ᴀɴᴅ ꜱᴏᴍᴇ ᴏᴛʜᴇʀ ᴛᴏᴘɪᴄꜱ ᴛʜᴀᴛ ᴍᴀʏ ʙᴇ ᴅɪꜱᴛᴜʀʙɪɴɢ ᴛᴏ ꜱᴏᴍᴇ ᴘᴇᴏᴘʟᴇ. ᴛʜᴇ ᴄʜᴀᴘᴛᴇʀꜱ ᴄᴏɴᴛᴀɪɴɪɴɢ ᴛʜᴇꜱᴇ ᴡɪʟʟ ʜᴀᴠᴇ ᴛʀɪɢɢᴇʀ ᴡᴀʀɴɪɴɢꜱ. ᴘʟᴇᴀꜱᴇ ᴅᴏ ʙᴏᴛ ʀᴇᴀᴅ ɪꜰ ᴛʜᴇꜱᴇ ᴍᴀᴋᴇ ʏᴏᴜ ꜰᴇᴇʟ ᴜɴᴄᴏᴍꜰᴏʀᴛᴀʙʟᴇ.-ʜᴇ ʟᴇᴀɴᴇᴅ ɪɴ ᴄʟᴏꜱᴇʀ ᴀɴᴅ ɴᴇɪᴛʜᴇʀ ᴏꜰ ᴜꜱ ꜱᴀɪᴅ ᴀɴʏᴛʜɪɴɢ. ᴛʜᴇ ɢᴀᴢᴇ ᴡᴀꜱ ᴘᴀꜱꜱɪᴏɴᴀᴛᴇ, ᴀɴᴅ ʜɪꜱ ʟᴏᴏᴋ ᴏꜰ ᴍᴇʟᴀɴᴄʜᴏʟʏ ᴡᴀꜱ ɢᴏɴᴇ. ɪᴛ ᴡᴀꜱ ʀᴇᴘʟᴀᴄᴇᴅ ʙʏ ꜱᴏᴍᴇᴛʜɪɴɢ ᴇʟꜱᴇ: ʜᴏᴘᴇ. ʜᴏᴘᴇ ᴛʜᴀᴛ ᴍᴀʏʙᴇ, ɪꜰ ʜᴇ ᴡᴇʀᴇ ʟᴜᴄᴋʏ, ᴛʜᴇ ᴘᴇʀꜱᴏɴ ᴛʜᴀᴛ ɪ ʟɪᴋᴇᴅ ᴡᴀꜱ ʜɪᴍ. ᴡᴇ ɢᴏᴛ ᴄʟᴏꜱᴇʀ. ɪ ᴄᴏᴜʟᴅ ɴᴏᴡ ꜰᴇᴇʟ ʜɪꜱ ʙʀᴇᴀᴛʜ. ᴛʜᴇɴ ʜᴇ ᴋɪꜱꜱᴇᴅ ᴍᴇ. ɪᴛ ᴏɴʟʏ ʟᴀꜱᴛᴇᴅ ᴍᴀʏʙᴇ ꜰɪᴠᴇ ꜱᴇᴄᴏɴᴅꜱ, ʙᴜᴛ ɪᴛ ꜰᴇʟᴛ ʟɪᴋᴇ ꜰᴏʀᴇᴠᴇʀ. ᴛʜᴇɴ ʜᴇ ᴘᴜʟʟᴇᴅ ʙᴀᴄᴋ...-#2 ɪɴ ᴛʀɪɢɢᴇʀʜᴀᴘᴘʏʜᴀᴠᴏᴄ (ᴅᴇᴄ 23, 2020)#10 ɪɴ ʟᴇᴏɴxʀᴇᴀᴅᴇʀ (ᴅᴇᴄ 23, 2020)#5 ɪɴ ꜱʜꜱʟ (ᴊᴀɴ 8, 2021)#3 ɪɴ ᴅᴀɴɢᴀɴʀᴏɴᴘᴀxʀᴇᴀᴅᴇʀ (ᴅᴇᴄ 30, 2020)#1 ɪɴ ʟᴇᴏɴᴋᴜᴡᴀᴛᴀxʀᴇᴀᴅᴇʀ (ꜰᴇʙ 28, 2021)#1 ɪɴ ʟᴇᴏɴᴋᴜᴡᴀᴛᴀ (ꜰᴇʙ 20, 2021)-ɴᴏᴛ ʀᴀᴛᴇᴅ ᴛᴏ ᴀᴠᴏɪᴅ ʙᴇɪɴɢ ꜱʜᴀᴅᴏᴡʙᴀɴɴᴇᴅʟᴇᴏɴ ᴋᴜᴡᴀᴛᴀ x ꜰᴇᴍ!ʀᴇᴀᴅᴇʀ…

Leon Kuwata X Reader

Leon Kuwata X Reader

89,358 2,322 19

Non despair AU of Leon Kuwata from Dangan Ronpa X Reader.…

AMJAD

AMJAD

2,842 231 18

AMJAD-Aikin da aka aiko ni zan iya yinshi kuwa? Tuntuɓen da nayi a hanya bazai kawo min matsala cikin aikina ba? Zan iya ceto rayuwan dubbanin mutane da aka aiko ni kuwa?Ku biyoni cikin littafina mai suna AMJAD. Yana tattare da soyayya, matsalolin rayuwa, mugunta, garkuwa da mutane, mugun hali kimiya da fasaha da dai sauransu.…

IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)

IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)

15,043 297 7

Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai rabin hamsin ba (25) duk kuwa da shi ya dau nauyin karatun ta? Ko kuwa MUHAMMAD MUBEEN? Matashin saurayi dan gwamna wanda take koyar dashi a karkashin ajin ta na level one? 😂😂Ya take ne? Ya zata kaya da soyayyar ruhi uku dake cikin cakwakiyar rayuwa..????…

Yu Yu Hakusho ships

Yu Yu Hakusho ships

16,223 238 10

Read if you want :) Dunno if anybody ever did it, and I just felt like I had to talk about them (and I will keep writing about it even if it get no views)…