DESTINY

DESTINY

5,234 231 13

A Different love story of Draukarn…

DARE DUBU

DARE DUBU

8,491 1,456 61

Kaddara!Mece ce ita?Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani?Shin dukkanin mutane ne ke jingine mafarkai da burikansu, su sadaukar da duk wani farincikinsu domin aminnansu?Ba matsalarta ce kadai ta dauka matsala ba, har matsalar aminiyarta ta mayar da ita tata, yayin da ta ci alwashin daukar fansa , ta ajiye burinta a gefe.Ku shigo cikin labarin DARE DUBU, na muku alkawarin ba za ku yi nadamar bibiyarsa ba.…

KAMBUN SADAUKANTAKA

KAMBUN SADAUKANTAKA

5,811 248 6

labari ne akan wani gwarzon jarumi fasa taro wanda yake da burin dauko kayan yakin wata mashahuriyar bokanya domin yazama sadaukin sadaukan duniya amma sai dai kash duk da ya samu damar dauko wannan kaya bai samu damar daukar kambun sadaukan duniya ba sakamakon cin karo da yayi da wata bakuwar jaruma ma'abociyar sabon addini😁…

SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)

SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)

62,485 3,023 20

Who doesn't love a short love story? 💕Labarin ruguntsumin masarauta mai dauke da soyayya! Ya zata kaya ne ga Yareemah Aliyu wanda ya dauki son ransa zai aura iyayen sa suka tilasta masa auren yar uwar sa Meenah! Bayan ga basma SON RAN SA? Meenah kuma ZABIN IYAYEN SA CE! Ya zaman nasu zai kasance? Shin nagaya muku MEENAH yarinya ce karama? Being deeply loved by someone gives you strength, while loving someone deeply gives you courage.MEENAH da YAREEMAH ALIYU…

BA'A KANTA FARAU BA

BA'A KANTA FARAU BA

108,088 7,805 38

Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da yanayin da ake ji, haka ma a makaranta an faďa mana ďaukewar al'ada yana ďaya daga cikin alamar ďaukar ciki. To ni yau Umma kusan wata na biyu kenan banyi ba, kuma ina jin sauyi sosai a tare dani".…

YARDA DA KAI (Compltd✔)

YARDA DA KAI (Compltd✔)

79,810 2,336 12

ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar sa ta bushe da ƙiyayyar mutane, ayayin da gefe guda yake tsoron mu'amala ta haɗasu da ko wani mutum ciki kuwa harda ƴan uwan sa. LABARIN YADDA DA KAI yana magana akan yanda zamani yayi hautsinewar mugunyar ɓarna, sakaci da al'amura suka ƙarama mai rauni raunika acikin zuciya.…

KarEena: Pure Love [Completed✅️]

KarEena: Pure Love [Completed✅️]

24,103 3,144 22

KarEena: Pure Love…

FATU A BIRNI (Complete)

FATU A BIRNI (Complete)

50,420 2,090 18

"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya haɗu da ƴarta kwalli ɗaya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ƙauyanci da kuma rashin wayewa. Baƙin cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riƙe da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ƙaddaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baƙin cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ɗauketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alƙawarin ɗaukan fansa, ta kuma yi alƙawarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ƙaddara ya gifta tsakaninsu suka haɗu a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar baƙuwar fuska mai ɗauke da kamala, ya sashi faɗawa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ɗinsa.Me zai faru idan Fatu ta haɗu da mutumin da ta ƙullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa?Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce ɗaya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan.Fatima- Budurwar Sultan.…

ALAƘAR YARINTA

ALAƘAR YARINTA

1,868 55 36

Labari ne a kan wata mata da kishiyarta ta haukatar da ita da tsohon cikin ta tafi ta haife cikin a halin hauka…

MURADIN ZUCIYA

MURADIN ZUCIYA

35,669 2,497 20

'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa juna alkawarin aure. Me zai faru idan Maryam ta gano shakikiyar 'yaruwar da bata da kamarta a faďin duniyarta ta faďa tsundum a cikin son Imran. Zata hakura ta sadaukar mata da soyayyarta ne ko kuwa zata jajirce wajen ganin cewa bata rasa abin kaunarta ba. Ku biyoni cikin labarin sarkakkiyar soyayyar dake tsakanin Imran, Maryam da kuma Mariya.…

TUM BHI MUJHSE PYAR KARLO

TUM BHI MUJHSE PYAR KARLO

25,967 3,704 34

I'm not good at writing story descriptions, so please read the prologue directly.warning:- This story is very emotional and contains domestic violence. If you're not comfortable with this type of content, please feel free to skip it. I don't want any negative comments about it. AnuSeenaians, please stay away from this story.…

Mahabharata One Shots

Mahabharata One Shots

4,945 271 12

(what-if) oneshots of Mahabharat characters , could be imaginary situations introduced to the plot or improvised versions of actual plot Hopefully you will like it ☺️This book will have random updates , as it entirely depends on my mood 🙂 (sorry) and mistakes are expected as I am not a native English speaker... So I apologise for any possible grammatical or spelling errors.. Enjoy the little stories ❤️…

Ishq Hua 💕💕

Ishq Hua 💕💕

25,301 2,677 29

This story is Based On Karishma and Urmila Love .... and this one is completely Imaginary ...…

KARNA : THE WARRIOR

KARNA : THE WARRIOR

214,131 8,747 42

what if karna know about his celestial father and he is part of Shiv too.again work of pure fanfiction…

KUN MAKARO

KUN MAKARO

26,880 1,469 29

LABARI NE WANDA YAKE DAUKE DA BOYAYYAR SOYYYAH, BOYYAN HALI MARA KYAU,DA TSANTSAR BIYAYYA.…

Love Behind Truth

Love Behind Truth

21,034 496 5

He was just a charioteer's son, who had a rich friend, and she was the Princess of Panchal, about to wed another man. Though it was love at first sight, the truth between them forced them to forget each other, but both knew that it was impossible. A year later, severe circumstances brought them together again. Join the King of Anga and his queen as they realize that perhaps love can survive the horrid truths of their past.…

Mai Tafiya

Mai Tafiya

182,492 19,449 29

Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya!Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????…

RBP × Mahabharata

RBP × Mahabharata

2,886 121 5

Rocky 💰pushpa 🏵️ bahubali 👑 ends up in Mahabharata…

KASAITAATTUN MATA

KASAITAATTUN MATA

178,386 13,853 66

labarin mata ukku…

Sarkakiya

Sarkakiya

2,106 123 111

Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?…