KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅

KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅

7,286 136 7

LABARIN RUGUNTSUMI: SARKAKIYAR RAYUWA, MAKIRCI DA TSANTSAR HASSADA, SHIN NA FADA MUKU YANA DAUKE DA TSAFTATACCIYAR KAUNA MARAR GAURAYE? LABARI NE NA GIDAN SARAUTAR BARNABAS. SARKI SALMAAN ALIYU SALMAANU, MATASHIN SAURAYIN SARKI NE MAI DAUKE DA MATA DAYA, GIMBIYA SHAHEEDA YAR SARKIN BULLO, ITACE UWARGIDAN SA, BATA TABA HAIHUWA, SHIN AINA MATSALAR TAKE? NA GAYA MUKU SARKI SALMAN ALIYU SALMAN (SAS)GEFE DAYA KUMA LABARIN YANA DAUKE DA SASHEN KHADIJA(DIJE-DIJANGALA TA MAI GARI) YAR BAFFANTA BUDURWAR MAS'OUD. KHADIJA YAR JARIDA CE(JOURNALIST) SHIN YA KUKE GANIN ZATA KAYA NE. WA KHADIJA ZATA AURA? YA LABARIN YAKE NE...?! WHO DOESN'T LOVE A ROMANCE NOVEL? ITS EASY TO LOVE EACH OTHER WHEN DIFFICULTIES NEVER CROSS YOUR PATH. HOWEVER, IN REAL LIFE, ALL RELATIONSHIPS ARE TESTED AT ONE POINT OR ANOTHER. You are my QUEEN and my little heartbeat. I will never play with your heart as I only want to see you glow with happiness. If I could, I would give you the universe and a a constant state of pure bliss. Love you to the moon and back#KHADSAAL LOVE STORY❤️❤️…

ZAFAFA BIYAR NEW YEAR

ZAFAFA BIYAR NEW YEAR

8,622 178 18

Don ilimantar da al'umma da nishadantar dasu…

ZAFAFA BIYAR(DANDANO)

ZAFAFA BIYAR(DANDANO)

17,220 395 5

New year…

A JINI NA TAKE

A JINI NA TAKE

53,099 2,909 12

Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu?Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.…

DALAAL💞💞 ( A new world/Destiny's Love)PAID NOVEL/NA KUDI NE.

DALAAL💞💞 ( A new world/Destiny's Love)PAID NOVEL/NA KUDI NE.

2,725 43 8

Labarin sarqaqiyar rayuwa... Tausayi, Fad'akarwa Mai dauke da rantsattsiyar k'auna marar gauraye.. DALAAL//HAFEEZ/HABEEBULLAH❤️❤️ "Dalaal If I know what love is, it is because of you, never leave me alone please. I would be an empty flame without you in my life. I love it when you say I wont ever leave you not for a second.…

RAINA KAMA kaga gayya

RAINA KAMA kaga gayya

4,960 108 10

LABARIN TAGWAYE BIYU DA KUMA CAKWAKIYAR GIDAN SARAUTA.…

AURE UKU(completed)

AURE UKU(completed)

13,955 768 32

DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara ,Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL ,Aure Uku, ƴaƴanta uku .Mace mara san hayaniya wadda tasan kan Aikinta ,babu abunda tasa a gabanta illa bawa Aikinta babban muhimmanci kana yaranta wadda kaɗdarar samunsu ta rarraba mata Aure .Kalma ɗaya zaka faɗa ta bata mata rai shine kushe mata Aikinta ko nuna wasa a duk wani abu da ya shafi Aikinta .Ita ɗin kwarariyace kuma gogaggiya akan duk wani abu da ya safi surgery,ba kasar ta ba hatta a wasu kasashen tana zuwa aiki.Bangaren soyayya fa?Bata dauki soyayya a bakin komai ba tunda dukkan Aurenta guda ɗaya ne tayi na soyayya kuma shima bai karbe ta ba wanda hakan yasa ta yanke shawarar saka soyayya a ƙwandan shara duk da kuwa tayin da ake kawo mata ,ta gama yanke imani da soyayya akan duk wani ɗa namiji wanda haka yasa mutane da dama ke mata kazafi da mata take so duba da ƙin mazanta karara a fili.Amma menene dalilin tsanar tasu da tayi?Menene yasa ta cire mazan daga tunaninta da zuciyarta baki daya?Shin zata faɗa soyayyar wani ɗa namiji ko a'a?Idan zata faɗa wanenen wannan mai sa'ar?.DR IMAM MUKTAR PAKI,Saurayi dan kimanin shekaru Ishirin da tara ,bai taba Aure ba,Dalibi wanda yake neman sake gogewa akan Aikin surgery ,shekara ɗaya wadda kareta ne kaɗai zai bashi kwali da kuma lasisin Fara yin surgery ,kaddara itace tayi aikinta ta ɗauko sa kan kachakar ta kawosa CITY TEACHING HOSPITAL inda yake ƙarkashin jagorancin likitar da kowa ke tsoro da shakka,Mene zai faru idan shi bai ji wannan feelings ɗin ba sai wani daban wanda shi kansa bazaya iya fassarawa ba?Shin ya wannan kaɗdarar tasu zata kasance?Shin Wanne irin chakwakiya Imam ke shirin ɗaukowa kansa domin wannan likitar da ya ke kan giyar so AURENTA UKU ,Ƴaƴanta uku a yayin da shi ko na fari bai taba yi ba.Ku biyo ɗiya jamilu domin jin yarda wannan labarin na IMAM da UMAIMAH zai kasance !…

FITATTU BIYAR YARIMA FAYAD🥰

FITATTU BIYAR YARIMA FAYAD🥰

6,346 138 15

Yarima fayad…

BAKON MUNAFIKI!!👺🏡👪(BA NA MUTUM DAYA BANE)PAID NOVEL..

BAKON MUNAFIKI!!👺🏡👪(BA NA MUTUM DAYA BANE)PAID NOVEL..

593 32 6

labarin ruguntsumi wanda MUNAFIKI daya ya dabaibaye komai na zumunta. Gefe daya labarin na cunkushe da tacacciyar kauna marar gauraye.. kada ku manta labarin BAKON MUNAFIKI (BANA MUTUM DAYA BANE) yana daya daga cikin litattafan ZAFAFA BIYAR 💕…

KUFAN WUTA

KUFAN WUTA

5,911 259 7

LABARIN DAYA QUNSHI ZALLAR BUTULCI NADAMA CIN AMANA DA KUMA DANA SANI.…

KIBIYAR KADDARA (Arrow Of Destiny)✔️

KIBIYAR KADDARA (Arrow Of Destiny)✔️

10,553 560 17

A story of a young lady who face life challenges with alot of maltreatment, inmorallity and leter become happy…

ZAFAFA SABON KAFCE🤓

ZAFAFA SABON KAFCE🤓

9,543 172 4

ZAFAFAN LITTTAFAI DAGA ZAFAFAN MARUTA GUDA BIYAR👌🏼…

KUNDIN QADDARATA

KUNDIN QADDARATA

1,414,387 117,453 110

Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka.............SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata.....Shin wai sai ko yaushe KUNDIN ZAI QARE?sai yaushe zata kammala bitar QADDARORINTA?Kuyi nitso da linqaya cikin labarin don samun amsoshin kalolin qaddarar tata da kuma ranar yankewarsu'Yar mutan HUGUMA kuma UWA GA MUHAMMADIYYA ke riqe da alqalamin jagorancin labarin..........…

TAFIYAR MU (Completed)

TAFIYAR MU (Completed)

7,565 568 20

Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?…

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

125,488 17,252 71

Littafinnan Ingausa ne; wato hadakar turanci da Hausa.Shin ko ya rayuwar yan mata guda biyu zata kasance, a yayin da iyayensu zasu turasu aikatau; wanda ta hanyar iyayen keso su yiwa kansu kayan daki idan hidimar bikinsu ta taso.Shin wannan hanya da iyayen suka dauke zata bulle kuwa? Bayan dukansu yaran ba so suke ba?Me zai faru ga Sakeena wacce take fitsarin kwance, gata da rashin hakuri? Shin zaman gidan aiki zaiyi mata sauki kuwa?Habeeba fah? Wanda hakuri da juriya sune halinta. Shin aikatau zai chanza mata halayenta?Ku biyoni domin kuji yadda tafiyar zata kama.Aysha Malumfashi ce.…

SARAN ƁOYE

SARAN ƁOYE

34,076 964 9

Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine mai cike da makirci da kutunguylar cakwakiya. Aure tsakanin mabanbanta ƙabilu, ba yankinsu ɗaya ba, ba addininsu ɗaya ba. tayaya wannan aure zai kasance?. ku kasance da zafafa biyar 2021 ta hanyar biyan kuɗi ƙalilan domin samunsa da sauran ma. duk mai buƙata ya tuntuɓi wannan Numbers ɗin. +234 903 318 1070 & +234 903 234 5899.…

MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

494,787 41,341 59

MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci.Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito…

DAUƊAR GORA...!!

DAUƊAR GORA...!!

5,577 300 6

Labari mai cike da bahaguwar cakwakiya, ɗimuwa, ruɗani tare da bam mamaki. tsantsar mulki da ƙarfin ikon masu mulki. tsaftatacciyar soyayya mai cike da nagarta da dattako.…

TAKUN SAAƘA!!

TAKUN SAAƘA!!

12,483 413 8

TAKUN SAƘA littafi ne da yazo muku da wani salo na musamman. tare da tsaftatacciyar salon soyayya tsakanin wasu tom and jarry😂. halinsu ya banbanta da juna. hakama burinsu da halayyarsu. Ta yaya RUWA DA WUTA zasu kasance a mazubi guda bayan kowanne yanada power ɗin gusar da ɗan uwansa. humm karna cikaku da surutu, dan gane inda na dosa sai ka nema TAKUN SAƘA dake ɗaya daga cikin ZAFAFA BIYAR zaka fahimceni. Littafine mai ƙunshe da tsananin rikita-rikita da cin amana tare da cakwakiyar sarƙaƙiya. ba'ananfa kawai ya tsayaba. akwai ilimantarwa mai amfani tare da tabbatar muku MACE MA MUTUM ce da zata iya bama ƙasa da ƴan ƙasa gudun mawa ta fannoni da dama na rayuwa bayan gidan aurenta da tarbiyyar iyalanta da addininta. kukasance a TAKUN SAƘA domin samun cikakken wannan labari da yazo da sabon salo na musamman domin ƙayatar daku masoya😉😉😍😘. ZAFAFA BIYAR naku ne, Kuma na ZAFAFA BIYAR NE😋🤗.…

HAUWA..

HAUWA..

84,155 9,236 14

Ku biyoni don jin Labarin Hauwa... Its a True Life Story... Kyauta ne, ba na siyarwa ba 😉 Its Free Y'lls ♥️…