Tags: love
Bakuwar Fuska

Bakuwar Fuska

36,638 3,734 50

"Babu wata mace da nake son kasancewa da ita bayan ke Boobah. Babu macen da zan iya rayuwar aure koma-bayanki. Ki amince ki share mini hawayena, na yi alkawarin share miki naki hawayen, na baya, na yanzu, da kuma na gaba wanda ba na ma fatansu, zan kokarta yaki da su ta yadda za su nisance ki, ke da hawaye sai dai na farin ciki, da izinin Ubangijin al'arshi mai girma." Cewar Ishraq Sulaiman, hannunshi dafe da zuciyarshi da ke bugawa da sauri.…

Captain_Ahmad Junaid(On Hold)

Captain_Ahmad Junaid(On Hold)

104,544 4,668 49

Compiled by Princess Aysha Muhammad Copied by Jamiela D Ilayasu ⚓ *Captain_Ahmad Junaid* ⚓ _By Khaleesat Haiydar_ ✍? *Dedicated to......* *Ya Allah! Ya Allah! Ya Allah, Ya ubangiji kamar yanda ka bani ikon fara littafin nan ka bani ikon kare shi cikin aminci da yardar ka, Ya Allah ka min katanga irin ta China da duk wani soul da xai daga min hankali a Media??‍♀ ya Allah ka rabani da sharrin mahassada da duk 'Yan uwana musulmai baki daya, ya Allah ka kara hada kawunan musulmai a duniya ka tsare mu a duk inda muke, Ya Allah ya ubangiji kasa mu gama da iyayen mu lafiya, kasa mu cika da imani da tsoron ka a xuciya don son ma'aiki S.A.W* Uhnm! my greetings goes to my die hard fans nd frnds dat are alwayz their for me☺ My Phatiemarkh Habibah Marafa Hafsat (Ummu Ilham) My Humainah bala Abkr? Eeshatullah Goni? My Maryam Aliyu Rukky Usman Saknah Ibrahim Sallynah Ummu Lailah(AY) My Salmah Maman Shakur Fiddo s dangi Waow to mention but a few, Khaleesat heart you…

EL-BASHEER

EL-BASHEER

22,189 1,707 36

EL-BASHEER, Yana kaunar ta dukda baida halin ya nuna mata Hakan a dalilin halin data same shi a ciki saidai kullum Addu'ar sa Allah ya kawo Masa karshen Wannan aikin da yake domin ya bayyana mata dunbin soyayyar da yake Yi mata, Wutar soyayyar ta na Kara ruruwa a ransa a Duk lkcn daya kalli kyawawan kwayar idonta Yana hango kulawa da tausayin sa da take hakama kaunarsa da take dukda ta same shi a halin HAUKA, lalle ba kowa bane zai aminta dakai ya zauna dakai a lkcn da aka Tabbatar baka da hankali ko kadan, LABARI ne me cike da Abubuwan ban mamaki, MAHAUKACI ne shi a zahiri Amma a badini Shidin cikakken jami'in sirrine na farin kaya wato SS, bincike ya biyo ta gidansu sbd irin mutanen da yake rayuwa dasu Hakan yasashi maida kansa MAHAUKACIN dole domin gano gskyr Abinda ke wakana a gidansu, hakan ya bawa sauran mutanen gidan Daman cin Karensu Babu babbaka a ganinsu Dan masu gida baida hankali, oh🤔 Rashin sani yafi dare duhu Basu sani ba Ashe su yakewa kallon mahaukata, ikon God! Wai ya abin yake? Wai Menene asalin Abinda ake zargi a gidan nasu? Ku shigo cikin labarin dan ganewa kanku amsoshin dake ciki.…

SANADIYYA

SANADIYYA

3,522 665 15

Akwai matuƙar ban mamaki haɗe da matsanancin takaici yawaitar mata musamman masu aure a cikin harkar shan miyagun ƙwayoyi. Menene SANADIYYA? Da yawa-yawan matan sun amince haɗe da yin amanna duk munanan halayen da za a ga suna aikatawa idan aka bibiyi salsala da tushen damuwoyinsu za aga SANADIYYAR maza ne. Shin maza ne SANADIYYA ko kuma son zuciya da rashin haƙuri haɗe da yarda da ƙaddara ne SANADIYYA??? ku shigo daga ciki muji inda matsalar take.…

ABAR SO

ABAR SO

4,161 129 8

"ABAR SO !!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin seizing din breath aikuwa arikice tajawo kan NAFHI kan cinyarta"Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah , ganinan acikin abinda nafi tsana a rayuwata (blood) wannan kawai yatabbatar min da bb Wanda ya wuce kaddara , kizamo Mai biyayya ga ANTYNMU cos ita kadai ce naki yanxu ,Kuma duk inda wannan mugun yake inason kimin alkawarin zaki nemo Shi , inason su walakanta Kaman yadda ya walakantar damu , inason farinciki yakaurace mai tare da iyalanshi ,inason yayi dana sani sosai " tafada tana Mai lumshe Ido while ita NADHIRA takara volume din kukanta jin alamun itama kalmatus shahada takeyi, dakatawa tayi da kukan tana Mai nazarin yanayin yar'uwar Tata sai kawai taji jikinta ya sake itama arikice take fadin "Yar'uwata kema karki barni DanAllah inason ki wayyo jini ! Jini !! Jini !!! Ko ina akwai yar'uwa mugudu nima ban son abinda bakya so wlhy baxan......................…

SARAUTA TAH CE.

SARAUTA TAH CE.

4,279 130 20

Dubanta yyi a tsanake yana dauke kai hade da yatsina fuska yanaji a ransa Badan ta taimake shi a rayuwa ba a lkcn da tunanin sa ya gushe, hankalin sa ya tafi, baya iya tuna komai da kokadan bazai yadda da hukuncin da mutanen kauyen suka yanke ba...ya cije lips Yana tuno mugun Sharrin da suka kulla musu harta Kai ga an yanke hukunci cikin gaggawa batare da anyi tsatstsauran bincike ba dukda yaso fahimtar dasu Amma abin ya faskara.....lalle basu san waye YAREEMA YASEER BA saidai yasha Alwashin tana gama cika burinta na gama karatu zai sallameta kowa ya kama gabansa domin babu aure a plans dinsa, sbd be dauki auren a bakin komai ba......dakyar ya iya buda baki yace Ina Kara gargadin ki da kada ki sake koda wasa ki nunawa mutane ke MATATA CE... Infact a matsayin baiwa zan nuna ki. A firgice yarinyar ta kalleshi har yanzu ta kasa gaskata cewar Wannan shine mutumin da suke hira kwanakin Baya ko kuwa canja shi akayi??? Tun bayan dawowar hayyacin sa ta kasa gane gabansa da bayansa..saidai a Fili fuskarta a daure itama tace toh mezai hana yanzu ka sake ni?? Ta Ida mgnr ranta na mata zafi tunda mahaifinta yace ya yafeta kada ta sake ta koma gidansa taje ta takarata can da bakon gari taji duniyar gaba1 ta daina yi mata dadi sam. Be kalleta ba be Kuma sake mgn ba izzar ta motsa haka ya dauke kansa ko Kara kallon gefenta beyi ba a daidai lkcn da suke tsayawa a kofar MASARAUTAR MANARAS.Maza Maza ku antayo group din SARAUTA TAH CE Domin kwashewa da sambade-baden labari me dadi da kayatarwa kada ku bari ayi ba ku🗣️🗣️🗣️…

Wata Rayuwa

Wata Rayuwa

4,223 503 43

Labari kan karamar budurwa data samu kanta cikin kangin rayuwa,!!!!Faryah karki taba barina ke tawace har abada,hakika nayi dacen samunki,Toh amma yazaiyi daya bude ido yarasata a duniyarsa?Sannan ita yazatayi da WATA RAYUWAR data tsinci kanta?Wace irin haduwa zasuyi bayan dogon lokaci da rabuwarsu sannan tayaya?Gasu kuma a rayiwa mabanbanta!!!!! Labari ne daya kunshi al'amara🌌🌌 hasashe🤔🤔,tausayi ☹️☹️ban haushi 😠😠harma da karfin mulki🤴👸,dama sauransu 😊😊. Duk zaku samu a cikin wannan littafin na 💎💎WATA RAYUWA💎💎.Tare da ni ♥️❤️Sadi sakhna ♥️❤️(the legendary novelist)🌄🌄🖌️🖌️💃💃💃💃 Sai kun zoooooo 💃💃💃💃😊😊😊😊🖌️🖌️🖌️📝📝.…

BAN TSANESHI BA

BAN TSANESHI BA

18,009 875 53

Around 8:40 ya fito cikin shiga ta alfarma direct dinning area ya nufa yai sa'a Kuma favourite dinshine akayi wato Koko da qosai ya ko ci abincin sosai yayinda anty Hajara ke gefenshi yana karyawa tana kallonshi tanajin wani Dadi na ratsata na samun miji kamarshi tareda shan alwashin mallakarshi ita kadai domin ita bata ma ta6a daukar cewa Jidda kishiyarta bace tafi daukanta amatsayin Mai aikinta har mantawa takeyi da tanada kisiya tafin hannunshi dataji akan fuskartane yadawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi yace ""mekike tunani haka babynah har ina magana bakijiba tace kainake tunani baby ina tuna ranarda zakayimin halin maza ka cuceni.......…

*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU*

*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU*

71,331 1,009 200

*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU**NA KASA YIN AZUMI SABODA QARAMIN CIKI, GA SHAYARWA, YA ZAN YI?*TAMBAYA:…

DIYAH

DIYAH

589 58 6

DIYAHNa tashi cikin gata da soyayya,ban rasa komi ba a rayuwata bangaren dukiya ko wani abu na kyale-kyalen rayuwa amma hakan baisa na kasance cikin farin ciki ba.Ada ina rayuwa cikin farinciki da soyayyar Ahali,cikin kankanen lokaci kaddara ta giftawa Rayuwata wacce ta yi sanadiyar rasa farin cikina.Mahaifina ba ya son talaka ,ba ya son ya rab'eshi idan ba lokacin bukatarsu ya yi ba wato lokacin zabe . A ya yin da ni kuma murmushi ya kan samu muhallin zama akan fuskata ne idan na kasance cikin talakawa, ina ganin yadda suke gudanar da rayuwarsu har nakanji ina sha'awar zama cikinsu domin sukan gusar da duk wata damuwata idan ina tare dasu.Narasa abu mafi muhimmaci a rayuwata sanadin wani tsatstsauran ra'ayi na mahaifina sannan na rabu da ahalina sanadin soyayyar talaka wacce tayi kutsen shigowa rayuwata ba tare da shirina ba.kubiyoni domin jin cikakken labarin HALIMATUS-SADIYAH [DIYAH]…

DUKKAN TSANANI

DUKKAN TSANANI

115,662 9,575 70

Yunwa da ƙishirwar da suka addabe ni ne suka sanya ni kasa bacci ina yi ina farkawa sbd yunwa ta riga da tayi min illah, haka ma innata baccin kawai take yi amma na fahimci ita ma tana jin irin radadin da nake ji, don na lura sosai tunda ta kwanta take juyi. Agogon da ke manne a dakin mu na duba ƙarfe goma dai-dai na dare, har na share na hakura saboda na san matukar na fito diban abinci xan iya samun matsala da innah salamatu, har na hakura naji abin ba mai yiwuwa bane matuƙar muka wayi gari a haka zamu iya samun matsala. daurewa nayi na tashi na don samo mana abinda zamu kai bakin salati, ko da kuwa hakan zai yi sanadiyyar korar mu daga gidan gaba daya. A hankali na lallabo na fito daga dakin innata saboda bana so ita kanta tasan zan fita, indai ta sani sai ta dakatar da ni saboda bata son abinda zai bata mata rai. Kasancewar innata mace ce mai saukin kai bata fiye son abinda zai kawo tashin hankali ba, wannan dalilin ya sanya aka mayar da ita bora saboda hakuri da kawar da kai irin nata. Inna salamatu da yayanta su suke juya gidan duk a abinda suke so shi ake yi.Bakin murhu na nufa a hankali na bude tukunya, tuwo miyar kuka na gani, ba karamin dad'i naji ba saboda rabon da na sanya wani abu a bakina tun abincin safe. tsugunnawa nayi tare da yin bismillah na fara cin tuwon, kafin kace me tuni naci rabinsa, daga nesa na hango ana haskani da fitila a raxane na mike tare da boye hannuna a bayana, sai da ta karaso daf da ni sannan na ga ashe innah salamatu ce, wani kallo ta sakar min wanda ya sanya jikina rawar ɗari, kafin tace min wani abu tuni hawaye sun cika idona, don na san na taro kwai tara tsinana, na janyo wa kaina da innata masifar da Allah ne ya san ƙarshen ta, tsungunawa nayi tare da rokonta ta yafe min…

nct incorrect quotes

nct incorrect quotes

2,194 272 159

ceviri meviri bi seyler. uyarlama, uydurma isler. (ot23 - sonradan wishi de elimden geldigince dahil etmeye calistim ve sungtaro ile lucasi cikardim ama yine de cogu bolumde varlar eski bi sey oldufu icin) @yang // kasım 2021de baslamistim b isi yapmaya ilk kitabini temmuz gibi bitirip ikci kitaba baslamistim ama onu bıtıremedım cunku hesabim kapandi o bolumlere ulasabılmemın de ımkani yok gibi duruyor o yuzden sifirdan buradayiz -…

Algol || Marauders Era

Algol || Marauders Era

406 49 8

Algol || Şeytan Yıldızı Liam Elaf fantastik kitaplara ve filmlere bayılan, müzikler hakkında saatlerce konuşabilen sıradan bir üniversite öğrencisi. Finalleri bittikten sonra oda arkadaşlarının partiye gitmesini fırsat bilerek yurt odasında Harry Potter maratonu yapmaya karar verir. Maraton için hazırladığı abur cuburların hepsini sınav stresinden dolayı yediğini unutması sadece küçük bir aksilik. Bu yüzden Liam en sevdiği yiyecekleri almak için dışarı çıktığında, kendi yurt arkadaşı tarafından öldürülmeyi kesinlikle beklemiyordu.Bir an ölü bedenine bakarken diğer an sıkışık karanlık bir delikte boğulmak üzere bulur kendini. Tekrar öleceğini düşünürken hayatta kalır. Liam'ın neredeyse ikinci kez ölmek olarak nitelendirdiği şey aslında en eski ve asil saf kan ailelerinden biri olan Black ailesinin en büyük çocuğu olarak doğmaktı. Ne yazık ki doğar doğmaz bazı sorunlarla karşılaştı. Black ailesinin mirası olan siyah saçların ve gri gözlerin aksine bembeyaz saçlara ve masmavi gözlere sahipti. Üstüne üstlük doğar doğmaz büyük çaplı bir sihir patlamasına sebep oldu. Liam yeni adıyla Algol, sahip olduğu bu hayata adapte olmak ve ilgisiz bir baba olan Orion ile kaçık bir anne olarak tasvir edilen Walburga'yla mücade etmek zorunda. Üstüne üstlük doğacak olan iki küçük kardeşini onların tacizlerinden kurtarmak için büyük bir sorumluluk duygusu hissediyordu. Ayrıyette 22 yıllık hayatındaki tek başarısı üniversiteye gitmekti. Bu yüzden ona verilen bu 2. şansla tüm büyücülük dünyasını kurtaracaktı.…