BAYA BA ZANI

BAYA BA ZANI

22,100 975 17

Hausa novels…

MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

494,445 41,341 59

MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci.Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito…

A JINI NA TAKE

A JINI NA TAKE

52,938 2,898 12

Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu?Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.…

BUGUN ZUCIYA

BUGUN ZUCIYA

2,962 104 9

Nishadi hade da soyayya me zafi dadin dawa kuma fadakarwa…

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

125,402 17,249 71

Littafinnan Ingausa ne; wato hadakar turanci da Hausa.Shin ko ya rayuwar yan mata guda biyu zata kasance, a yayin da iyayensu zasu turasu aikatau; wanda ta hanyar iyayen keso su yiwa kansu kayan daki idan hidimar bikinsu ta taso.Shin wannan hanya da iyayen suka dauke zata bulle kuwa? Bayan dukansu yaran ba so suke ba?Me zai faru ga Sakeena wacce take fitsarin kwance, gata da rashin hakuri? Shin zaman gidan aiki zaiyi mata sauki kuwa?Habeeba fah? Wanda hakuri da juriya sune halinta. Shin aikatau zai chanza mata halayenta?Ku biyoni domin kuji yadda tafiyar zata kama.Aysha Malumfashi ce.…

MIJIN BAABATA

MIJIN BAABATA

41,500 519 28

illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Yallaɓai Usman da Ameerah…

AMJAD

AMJAD

2,962 232 18

AMJAD-Aikin da aka aiko ni zan iya yinshi kuwa? Tuntuɓen da nayi a hanya bazai kawo min matsala cikin aikina ba? Zan iya ceto rayuwan dubbanin mutane da aka aiko ni kuwa?Ku biyoni cikin littafina mai suna AMJAD. Yana tattare da soyayya, matsalolin rayuwa, mugunta, garkuwa da mutane, mugun hali kimiya da fasaha da dai sauransu.…

 AFRA

AFRA

65,878 7,404 58

Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji ƙaran bugun da tayi. Murmushi ta ƙara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin ta buɗe baki tafara magana kamar haka." Assalamu alaikum " sai ta ɗan dakata kaɗan don su amsa mata, ba laifi wasu sun amsa mata wasu kuma sunyi ƙum da bakin su. " dama na zo ne don na nuna farinciki na game da taya abokin mu, kaninmu da yayen mu Salim murna " tace yayin da take kallon angon wanda tun tahowarta stage yake warwara ido kamar baƙin munafuki, gashi yanda zufa yake ta keto masa, zaka zata ba ac a wajen.Kau da idanunshi yayi kafin su hadu da nata. " amma kuma abin da ya sosa min rai game da wannan abin shine ni nafi chanchanta da a kira in zo in bada tarihin wanan bawan Allah. " ta ƙara dan dakatawa yayin da ta runsunar da kanta kamar mai wani tunani, sai kuma ta k'ara daga kanta ta kalle mutanen da duk suke yi mata kallon mahaukaciya wadda batasan abin da take ba.Budar bakin ta ne sai tace. " duk da dai an kira abokin ango yayi nasa bayanin barin in ɗan baku tak'aitaccen nawa "." amarya Salima " tace tana kallon amaryar da tace kwalliya a cikin doguwar riga kalar ja itama, sai dai na amaryar bai kai na wannan budurwar kyau da tsaruwa ba, dan inbaka san wacce amaryar ba sai kazata itace.Salima wacce tun da yarinyar tafara magana ta ke ta faman bankamata harara, taja wani ɗan tsaki game da sake sakarmata wani hararan.Afra , yarinyar da ta ke kan stage in ta murmusa kafin tace ." ina taya ki murnar auran munafukin namiji, azzalume wanda bai san darajar mutane ba, ina kuma ƙara tayaki murnar samun daƙiƙin na namiji wanda ban da wata shakka ƙarshen sa bazai yi kyau ba, kuma ki kasa kunan ki kiji mijinko mayaudari ne, me bin mata ne kuma zan iya rantse miki fasiƙi ne "Read and find out…

RAYUWAR BADIYYA ✅

RAYUWAR BADIYYA ✅

248,855 20,214 61

"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi.Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai.Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu._______Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?…

Rubutacciyar Ƙaddara

Rubutacciyar Ƙaddara

59,762 663 24

Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma ni dana taso a hannun Matar Uba, da'ace na samu kula a gurin Ubana wlh da ban d'auki dala ba gammu ba, Banshiga rayuwar kawayena dan na gurb'ata su ba!, hasali ma su suka bibiye ni ganin yanda nake fantamawa yasasu Kwad'ayin Rayuwar da nake ,duk da iyayensu , sun raba Amintar dake tsakanin mu Nayi kokarin barinsu sai dai Shakuwa tun na yarinta ya kasa bari muyi nesa da Juna, duk da na guje musu bisa i'rin gurbatacciyarr rayuwar da nake amma Haka sukayi fatali da shawarata. bakai kake zabarwa kanka Kaddara ba, Haka zalika bakai kake zanawa kanka, Rayuwar da zakayi ba, Kaddara i'ta ke zab'arka rayuwa kuwa i'ta ke juyaka yanda taso, Amma Allah na dubi da Halinka ne. tabbas rayuwar mu Rubutacciyar Kaddara ce , abin dubawane Dan Allah ku d'auki darasin cikin labarin akwai fad'akarwa sosai a cikinsa...…

MURADIN ZUCIYA

MURADIN ZUCIYA

35,807 2,516 20

'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa juna alkawarin aure. Me zai faru idan Maryam ta gano shakikiyar 'yaruwar da bata da kamarta a faďin duniyarta ta faďa tsundum a cikin son Imran. Zata hakura ta sadaukar mata da soyayyarta ne ko kuwa zata jajirce wajen ganin cewa bata rasa abin kaunarta ba. Ku biyoni cikin labarin sarkakkiyar soyayyar dake tsakanin Imran, Maryam da kuma Mariya.…

MATAR NASEER

MATAR NASEER

7,629 261 12

_Ta rayu cikin soyayyarsa....ta girma cikin muradin kasancewa ita ɗin matarsa ce....Shi kuwa bai taɓa mata kallon zai iya rayuwa da ita ba...Burinsa ya auri wayayyiyar mace mai ilimi ba irin ta ba_…

𝐒𝐌𝐀𝐒𝐇 𝐎𝐑 𝐏𝐀𝐒𝐒

𝐒𝐌𝐀𝐒𝐇 𝐎𝐑 𝐏𝐀𝐒𝐒

589,431 6,031 200

The title says it all. <3( 𝐁𝐎𝐎𝐊 𝟏 )Thank you for 500k reads on my book!!! <3…

Untold past [ Giyuu X Fem Reader ]

Untold past [ Giyuu X Fem Reader ]

1,279,516 35,439 71

[Completed]Giyuu and Y/n, two lovers who got seperated after giyuu's final selection.Y/n always went to find giyuu but fate didn't let them see each other. Y/n trained to be a demon slayer like giyuu, thinking maybe they could meet in a mission.she trained under jigoro kuwajima the former thunder hashira, she trained along with zenitsu and kaigaku, yet she went to the final selection before zenitsu.she lost hope after 3 years in training and 2 years of being a demon slayer she lost hope that giyuu is alive.after 5 years she met him again.the man she love, the man she thinks that is dead. the man who kept her awake at night, the man who she wants to be with.[My first story here, i don't own the characters/pictures in this story, please expect wrong grammar/wrong spellings, and manga spoilers, Please keep in mind that this have some imaginary story line, some things that happened in the original story might not happen here]…

WASA DA RAI

WASA DA RAI

558 48 22

Ga rayuwar da yawa daga cikin ƴan Adam sukan iya fakewa da ƙaddara ko ruɗin shaiɗan. Sai dai a rayuwar wasu duka babu ɗayan da ke kasancewa daga cikin biyun da na lissafa, ciki kuwa har da ni kaina. Na tsammaci shiga gidaje masu manyan benaye da zama a cikin su kan iya mantar da kai wani mataki kake a yanzu?Haka na iyakance adadin motocin da zuciya ke muradin hawa. Ga irin rayuwar da nake gudanarwa na tasamma ware nau'ikan ababen cimaka don gudun gamuwa da wata lalurar, ko da kuwa jariri ce. Duk wata kusafa da na san zan iya gamuwa da talaka ko mai matacciyar zuciya da baya ɗauke da buri, ina iya kokarin don ka da mu gamu.A lokacin da lamarin zai soma ne duniya tamin atishar tsaki ta yadda komai da komai da ya wanzu a cikin rayuwa ta sai da ya zama ya disashe tamkar bai faru ba, hatta lafiyar da nake ganin ta jima tana walankeluwa dani wuri guda, yo i mana. Duk sa'adda wannan lamarin ke wakana ciwon kai banyi, sai dai a yau cutar dake tare dani, ko kuma ince cutuka, baza su zamo silar kai ni ƙas ba, sai dai lamarin da ya haɗoni da komai tunda fari ya zame min sanadi.…

A Male Who Resurrected and turned into a Girl

A Male Who Resurrected and turned into a Girl

34,675 739 66

HIGHEST RANKS AS OF 2020:10/10/2020 - #63 in Original Story - #15 in Ressurection13/10/2020 - #15 in Spirit - #23 in Original Story - #4 in RessurectionGomei Kuwanari, a very popular male in his Highschool. One day, he died from heartache (Heart attack) during the Basketball Match Finals. After his mother had resurrected him he turned into a girl by accident.It's not only his lifestyle. But, something dreadful is about to happen sooner or later. At first, Gomei didn't realize that he was gifted with magic since his (her) mother was a witch. But, as soon as he was resurrected as a female he (she) grew stronger.Gomei was a famous idol along with the Hisakawa Twins. But after he had been resurrected as a girl she tried to maintain her talent in singing and using the guitar at the same time. So she could hide her name she named herself Akane Jun. Not only her but her entire family as well were using their last names as a disguise.Spirits & Imperial Knights started making their appearance as Giyumi uncovers the truth one by one. Giyumi's mission was to uncover the mastermind behind this entire chaos happening in Japan and put a stop to it.With the help of her friend, Kishige Himezu, and the airship Hyperion they'll be able to protect all people living in each city along with her Spirit friend. Will she uncover the mastermind behind all this conflict happening in Japan?…

ALMAJIRA ✔

ALMAJIRA ✔

843 72 23

Story of a girl living a miserable life as the agony of her life is too painful for them to survive, She finds her self begging in the middle of the street because she had no one to stay with no parent and no other choice than to be a beggar. As life goes they begin a new life with two blind people Anna and her Husband Baffah.~ALMAJIRA~sabon saloKallo ɗaya za kayi ma yarinyar dake tsaye a tsakiyar titin tana ta ƙokarin yin ihun barar ta da murya mai sauti wanda Allah ya bata, a kiyasance ba zata wuce shekaru goma sha biyar zuwa shidda ba amma tana ɗauke ta cikin da bazai wuce cikin wata shidda zuwa bakwai ba, sa'annan tana goye da karamar yarinya mai shekaru biyu da rabi cur a duniya.Fuskar ta kawai zaka kalla ka gano tsantsar rama, wahala, baki dake tattare da fatar jikin ta shima ba'a magana.Shin wannan yarinyar mai shekara biyu da rabi ƴar tace ko ƙanwar tace kuma da gaske ne ciki ne a jikin ta? in kuwa hakane to taya ya ta samu wannan cikin? Ko kuma tana da aure ne?Labarin ya kunshi abubuwa daban daban ko ince salo kala kala wanda ya danganci rayuwa na karamar yarinya mai suna HADIZATOU...Ya kunshi bangarori na wahalar rayuwa da yadda almajirai suke shan wahala da kuma rayuwar mabarata.…

KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE

KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE

35,011 5,108 56

ASSALAM ALAIKUM!NAGODE SOSAI DA KUKA DUBA WANNAN LABARI FATAN ZAKU ILMANTU .WANNAN SHINE LITTAFI NA NA 4.LABARIN NAN MAI SUNA "KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE" YARIMAN MA ME JIRAN GADO. TABBAS DA ANJI WANNAN ANSAN BA KARAMIN MAGANA BANE DAN KUWA SARKI YACE A KASHE YARIMA.. TA YAYA ZA'AYI UBA DA DA SU KASANCE DA MACE GUDA A LOKACI GUDA ? SHIN RASHIN SANI NE KO DE YARIMA NE YA CI AMANAR SARKI? KO DE SARKIN NE YACI AMANAN YARIMA? YA ABUN YAKE NE KUMA YA ZA'A FANJE? DAN KUWA DE WANNAN MATAR TANA DAUKE DA JUNA BIYU. NA SARKI NE KO NA YARIMA? DA NE KO JIKA KO KUWA KANI NE? SHIN ZA'A KASHE YARIMAN KO KUWA ZAI SHA DA KAFAR BAYA? WAI MA WACECE WANNAN YARINYA DA HAR TAKE HADA GURI HAKA BAIWA KO MAI YANCI?KU BIYO NI CIKIN WANNAN LABARI DAN JIN YADDA ABIN ZAI KASANCE.SAURAN LABARAI NA MASU ZAKI KAMAR ZUMA:1. KURUCIYAR MINAL. 2.YARINYAR CE TAYI MIN FYADE .3.YA JI TA MATA.4. KWARKWARAR SARKI, MATAR YARIMA CE DAN ALLAH A TAIMAKA AYI FOLLOWING DINA 🥰!…

BA UWATA BACE

BA UWATA BACE

65,215 5,163 47

BA UWA TA BACEZaune take gefe guda cikin gidan nasu, tana kallon abinda Yan gidan nasu sukeyi k'awar tace Hadiza zaune gaban mamar tasu tana mata lissafin kud'i da tasamu, daga daren jiya zuwa yau da safe.Mamar sai washe hak'ora take tana murna sannan tace "Ai na fad'a Miki idan Kika bi Alhaji Hamza kwanan gida sai ya Baki mamaki."Hadiza tace gashi kuwa ya bani mamaki mama domin tunda Nike arayuwata bantab'a kama irin kud'in Dana kama yau gugu na gugur naira har dubu hamsin mama tawani wutsilo daga kugerar da take Yar tsugunne, ta fad'o k'asa sannan ta d'aga Kai ta dubi Hadiza ko zafin fad'uwar bataji ba tace da gaske kike ko da Wasa Yar nan.Hadiza tace "wallahi mama kingansu ma" ta fito dasu ta nuna mata kud'in hannu na rawa mama ta k'arbesu ta tashi tana juyi da rawa agaban d'iyar Tata.Bilkisu ji tayi k'amar ta kurma ihu Dan bak'in ciki wannan wata irin uwa ce Allah ya Basu, wasu hawaye masu zafi ya zubo mata ganin yadda ita Tata rayuwar zata Kaya kenan ga wata uwar yunwa datakeji, Amma saboda tak'i bin abinda uwar Tata takeso ta hanata, gashi ita tashin hankalinta shine idan dare yayi wani irin tuggu zasu had'a mata Dan taji mamarta da yayanta na zancen, zuwan Alhaji kamilu zuwa gareta ko tanaso ko bataso yau sai ya kwana da ita, Anya kuwa wannan ita d'in uwa ce agaresu tana cikin wannan tunanin taji k'ara bud'e kyauren gidansu na langa langa daga Kan da zatayi Dan taga Mai shigowa sai taga k'awarta ce ta biyu zainab.Shigowa tayi cikin wata irin shiga domin kayan jikinta amatse suke sosai duka sun fitar da surar jikinta rabin breast d'inta duk awaje cikin takun yauk'i da yanga tashigo, tana yatsina ko sallama babu mamarta ta k'alla sannan tace "wallahi mama yau nagaji Dan wannan d'an iskan Alhajin bak'aramin sasuk'a ta yayi ba tun dare yake abu d'aya har safe gashi bak'arami ba ga abun tashi kamar tabarya, gaskiya ya cika d'an iska…

RUDIN ZAMANI

RUDIN ZAMANI

197 7 7

Hey guys! It has been ages. Gani na dawo muku da labari mai masifan daɗi.Two different stories. Two dilemmas. Aɓangare guda akwai Zainab, matashiya wacce take ƙoƙarin fahimtar rayuwa. Tambayar itane, wace ɗabi'a zata ɗauka?Awani ɓangare kuma ga Aaliyah da angonta Ridwan. Shin kuɗi shine farincikin gidan aure? Ko kuwa zamantakewa?Shin wannan mata biyun zasu iya tsallake RUƊIN ZAMANI? What are the odds of leaving unscathed? Follow me and let's dive into the minds of these wonderful characters.It will be worth your while In Sha Allah.®NWA©Haneefah UsmanP.S. I am dealing with health issues, bear with me. No matter how long it takes, we will do this, In Sha Allah.…