Tags:
KYAWUNA JARABTA TA

KYAWUNA JARABTA TA

62,949 1,861 31

STORY OF A GIRL THAT STRUGGLE WITH HER BEUTY, she believed that her beauty is her curse.…

DOOM ISHAQ (satar kwana)

DOOM ISHAQ (satar kwana)

58,002 1,649 21

rayuwa me cike da qalubale, hqr juriya da jarabta wanda suka samo asali daga kyakkyawar tarbiya kada ku manta takensa kenan satar kwana hmmmn! uhmmm!! hmmmm!!! kada ku bari a baku labari wlh da abaki labari gara ki baya.😂…

MATAR K'ABILA (Completed)

MATAR K'ABILA (Completed)

367,005 28,759 58

Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa?Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.…

HALIN WASU MUTANAN

HALIN WASU MUTANAN

42,425 2,654 24

Sun tashi da cikakkun maqiyansu, sun jefesu cikin wani hali, rayuwa mara kyawun duba, Daga qarshe Suna yin Aure Auran group.. Labarin HALIN WASU MUTANAN kudai biyo kuji, dan zai qayatar daku..…

JUYIN RAYUWA

JUYIN RAYUWA

4,547 217 34

K'aramar yarinya ce wacce baza ta wuce 9 years ba a duniya , sai dai idan ka ganta kuma kaga rayuwan da take yi zaka ce shekarun nata yafi k'arfin hakan , ahankali take taka matakalan tana sauk'owa cike da gadara , fara ce k'al mai tsayin gashi ga zara zaran gashin ido bazan iya fada muku yawan kyawun yarinyan ba saidai muce Masha Allah , dan tankar ba y'ar Nigeria bace , taunan chingon ta keyi a hankali tana dauke da flate d'in abinchi a hannun ta kunnan ear pace ne a manne , bayan ta gama sauk'owa tsakiyan parlon sai da tabi mutanen parlon d'aya bayan d'aya ta k'are musu kallo sannan taja tsaki gami da watsa musu harara sannan ta juya ta nufi wani daki zata shiga , wani brother d'in tane mai suna Nura yayi kukan kura ya finciko ta , cikin 6acin rai ya fara magana.…

SAKAYYA!

SAKAYYA!

434 25 19

Shekararsu bakwai da aure,amma be tab'a gazawa da ita ba duk da itad'in takasance makauniyace bata gani,amma hakan be rage masa soyayyartaba aransa kulawa daidai gwargwardo yabata girki ,wanke-wanke da duk abinda take buqata yana mata ,inkazo gidanta bakace gidan makauniyabane,duk d tsananin kyaunta amma danginta basu kawo cewa zata samu mijin daze auretaba,kasancewarta nakasashiya,amma sega ISHAQ ya basu mamaki inda ya nemi aurenta tun tana shekara 16 ,yafara bata kulawa harkawo yanxu datake d shekara 23 ,duk yakasance talaka me qaramin qarfi Amma hakan be hanawa wajen siyamata maganinta me tsadaba,amma ranar data bud'i idonta takalli kanta amadubi ranar ta tabbatar d ita d'in ba matar talakabace,Ashe haka take da kyau Amma take zaune awannan lokon agidan gado tabbas ishaq be dace da itaba ,wannan kyawunnata baze tafi awajen talaka matsiyaci irin ishaq ba !!!!…

My lovely Red Rose

My lovely Red Rose

1,104 43 3

ထက္​ျမက္​တဲ့​ေကာင္​မ​ေလးအရာရာကိုအနိုင္​လိုခ်င္​တယ္၊​ေကာင္​​ေလးက​ေတာ့တိတ္​တခိုးခ်စ္​​ေနမိသူသူတို႔နွစ္​​ေယာက္​ၾကားကအခ်စ္​ဇာတ္​လမ္​း​ေလးက​ေတာ့.......ူ​…

*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU*

*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU*

69,111 988 200

*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU**NA KASA YIN AZUMI SABODA QARAMIN CIKI, GA SHAYARWA, YA ZAN YI?*TAMBAYA:…

Baya wuya...

Baya wuya...

98 12 3

Dama a zamanin nan na yanzu akawai abinda zai hana matashi mai jini a jika da ji da ilimi,arziki, isa da Iko uwa uba kyawun Hali da hallita rashin macen aure?To haka take ga Muhammad Muhamoud Maitama, kyayawan matashi wanda ya tara komai na duniya amma ya gaza samun macen da zata zamo cikon adinin sa har ya kai shekara talatin da bakwai a rayuwa. Menene Muhammad Saheer ya rasa?Wacece zata zamo mishi mahadi kuma mai kaunarsa tsakani da Allah a rayuwa?Ku biyo ni domin amsoshin tambayoyin ku da ma jin labarin Muhammad Saheer.…

K'AZAMA SHALELE

K'AZAMA SHALELE

9,205 348 10

🎍🌹🎍 *K'AZAMA SHALELE* (Maman Mamy) *MARUBUCIYAN Raggon miji*📚FIKRAR📝MARUBUTA✍🏻*Gajeren Labari*Labari/Rubutawa:* HUSSAINI 80K1⃣ Yarinya ce wadda bata wuce kimanin shekaru ashirin da biyu ba, fara, doguwa, kyakkyawa tak'in k'arawa, wuyanta kamar murk'in lema, gashin kanta har gadon baya. Ga duk wanda yaga irin zubin halittar da Allah yayi mata da iya kwalliyar da tayi sai yaji kamar ya sace ya gudu da ita, sunanta Shalele sunane wanda aka fi saninta da shi. Ta iya kwalliya, hakan yasa a duk sa'ilin data fita samari suke rige-rigen isa wajenta da zummar soyayya, tana da samari masu yawan gaske dan duk cikin fad'in unguwarsu babu wadda take da yawan samarin da ita take da su. Sai dai kuma wani hanzari ba gudu ba, duk wannan kyawun da iya kwalliyar da take da shi a iya waje ne cikin gidansu kuwa ba'a cewa komai domin kuwa ta ciri tuta wajen k'azanta ta ko ina hakan yasa ta zama lamba d'aya a fagen k'azanta cikin 'yan uwanta, idan kuwa akace za'a had'a ta da k'azaman da suke waje to babu shakka tabbas nan d'in ma ita zata zama zakaran gwajin dafi dan ita zata lashe gasar. Shalele takan yi kwanaki uku zuwa hud'u jikinta be ga ruwa ba, dan ita da tayi wanka ta gwammace ayi mata duka tafi ganewa dak'ale a wanke fuska da hannu da k'afa koda kuwa ba lokacin sanyi ba, k'afafuwanta kullum da safa sabida tsabagen kaushi daya mamaye ko ina a tafin k'afarta har zuwa saman k'afar sai dai ba wanda yasan hakan face 'yan gidansu da kullum suke tare. Fad'an mahaifiyarta a kullum be wuce na "ki yiwa kanki karatun ta nutsu Shalele iya yina ina miki fad'a na gaskiya, k'azanta ba abar so bace ba komai ake miki gudu ba illah lokacin da kikai aure baki san irin gidan da Allah zai kaiki ba ta yu da wata matar zaki sha w…

NADAMAR Riii

NADAMAR Riii

1,380 59 6

Dik da kasan cewata mace mafi kyawun sura, kuma er gata ta karshe @ cikin ku... @ yau na wayi gari cikin tsantsar nadama da dana sanin halayatta... Kada kiyi koyi da halina simrah, wlhy nayi nadama.... Nayi nadama simrah, rayuwar riiii cike take da tsantsar nadama.. Izza true lyf story.…

jarumtaka

jarumtaka

18 3 3

Daji ne mai cike da duhuwa da sarkakiya, taban al,ajabi domin kuwa dajine da kwayar idanu bata taba ganin irinsaba dajin yayi duhu bakikkirin kai karantse ruwan samane ke shirin saukowa, cikin tsakiyar dajin take tsaye matshiyace kyayyawa taban al,ajabi domin tsayawa zayyana kyawun ta kan iya zama kauyanci tana sanye da wata doguwar…

ƳAR FARA(Labarin Amina)

ƳAR FARA(Labarin Amina)

51 1 1

ƳAR FARA labarin wata Ƙaramar Bazawara ce mai suna Amina, wadda ta mayar da Kyawun fuska da jikin da Allah ya yi mata wajen neman kuɗi. Duk wani irin aiki masha'a da ake a wannan zamani Amina na aika tasu, na daga dangin shaye-shaye, lezbian, bin maza da sauran su.A gefe guda kuma Amina ta zama ƙaramar Shaiɗaniya, wadda ke haɗa uwa da ɗiya faɗa, kuma ta haɗa ɗa da uba fada, faɗan da yake rikiɗewa ya zama gaba mai tsanani ta yadda har kowa baya son yaga kowa.Ku biyo mu domin jin Labarin AMINA Ƴar Fara.…

Mu....... (Us)

Mu....... (Us)

38 6 3

Mu Da Iyayenmu rayuwarmu tana tafiyane da albarkarsu, Mu Da Iyalanmu rayuwarmu tana tafiyane da kyautatawarmu ga junanmu, Mu Da Abokanmu rayuwarmu tana tafiyane da hakurinmu a tsakaninmu, Mu Da Makwabtanmu rayuwarmu tana tafiyane da kawaicinmu ga zamantakewarmu, Mu Da Sana'armu rayuwarmu tana tafiyane da gaskiyarmu a sana'ar, Labarinmu da kuma Hikayarmu tana tabbata ne da dadin faruwa gwargwadon yadda muka fahimci zahirin rayuwar da kuma yadda muka shiryawa fuskantar wannan kalubalen na rayuwa.Alhaji Hashim ya kyautata kwarai ga iyalansa, iyayensa, makwabtansa, ma'aikatansa da Abokansa. Amma kaddararsa ta sanyashi rasa ransa a kaddara bayyananniya. Sai dai rayuwarsa ba aba bace da zata salwanta haka kawai! Akwai kalubalen da yake biyowa baya wadda ya girgiza dukkan madafan ikon kasar ta Najeriya.…

NAKASATA

NAKASATA

22 4 1

Nakasa a zuci take ba zahiri ba, haka dukkaninmu munzo duniyame danmu Zama abinda Allah yanufemu da zama, rayuwa akwai kalubale,Kuma dukkan Wanda ke Raye baigama ganin kyawun halittarsa ba,muji tsoron Allah Kuma mu godemasa aduk halin da muka tsinci kanmu…