saadahalkali
SALON IZZAH

SALON IZZAH

1,782 78 3

*Salon Izzah* Labari ne dake qunshe da wasu 'ya'yan shararun masu kudi, SAFWAN DA SAFNA, dukkansu suntaso cikin kulawa da jin dadi wanda hakan yasa ko wannesu yakeji da kansa, haduwarsu kokadan batazo da dadi ba wanda hakan ya haddasa mumunar tsana a tsakinsu.…

WANI SALO

WANI SALO

3,665 79 7

Labari ne dake qushe da wani matashin mutun mai tarin dukiya, kyau, kudi, daukaka a fadin duniya yasame ta allah yabashi, sai dai kash Magana tana matuqar masa wuya wanda idan ma takama sai dai yayi a rubuce Miskili ne na bugawa a JARIDA, kwatsam y hadu da masifaffa yarinya wacce duk abun yatara bai shafeta ba, d hakan zasu fara takon saqa wanda duk abunda yamata sai tarama, shin a cikin su wazai kasa? Ya wannan qiyayyar zata kasance, Labarin akwai matuqar nishadantarwa da burgewa hade da tsantsar soyayyah mai tsafta wacce ake gudanar d ita cikin WANI SALO na daban...…