mumies122
RAGGON MIJI RETURN

RAGGON MIJI RETURN

120,319 3,766 35

bakomai kakeso kake samu a rayuwa ba ,abinda kayi harsashe kanshi yakan iya kin faruwa ,bawanda ze zama perfect akomi kowa da inda yagaza rayuwa cike take da hakuri da kalubale arage buri ,wannan taken shine (sauya tunani)…

RAGGON MIJI

RAGGON MIJI

48,450 869 6

benefecial story,Love,destiny,betryal,and happy ending…

WUYA BATA KISA(agony of life)

WUYA BATA KISA(agony of life)

6,937 233 5

Ta taso cikin gata tare da jindadin rayuwa ta samu masoyi na gaskiya da suka kulla soyayyar gaskiya,ranar aurensu wata mummunar kaddara ta afka masu,tayi kuka ta zubar da hawaye marar misaltuwa amma daga baya tayi dariya bayan ta sha wuya me tsanani.…

SHIGAR SAURI (Completed)

SHIGAR SAURI (Completed)

36,336 3,072 46

Tafiyar yan'uwan juna masoya me cike da tausayi, jindadi,kauna, tare da dumbin sadaukarwa ,khaleed kyakkyawane me saukin hali sede kash an haifeshi da cuta hakan yasa ya zama cikin jerin mutane ALBINO,Zara ba fulatana kyakkyawar yarinya yayin da waleed ya tsunduma cikin soyayyarta wa zataso cikinsu? waye zai samu nasarar aurenta ?ya masu irin wannan cutar suke tsintar rayuwarsu? duk zakuji amsoshinku idan kun bibiyi labarin SHIGAR SAURI.…

HAMDALAT (music lover)

HAMDALAT (music lover)

6,254 227 6

marainiya ce masoyiyar wakoki sune taba muhimmanci fiyeda komi a rayuwarta me zata fuskanta agaba?…

K'AZAMA SHALELE

K'AZAMA SHALELE

9,192 348 10

🎍🌹🎍 *K'AZAMA SHALELE* (Maman Mamy) *MARUBUCIYAN Raggon miji*📚FIKRAR📝MARUBUTA✍🏻*Gajeren Labari*Labari/Rubutawa:* HUSSAINI 80K1⃣ Yarinya ce wadda bata wuce kimanin shekaru ashirin da biyu ba, fara, doguwa, kyakkyawa tak'in k'arawa, wuyanta kamar murk'in lema, gashin kanta har gadon baya. Ga duk wanda yaga irin zubin halittar da Allah yayi mata da iya kwalliyar da tayi sai yaji kamar ya sace ya gudu da ita, sunanta Shalele sunane wanda aka fi saninta da shi. Ta iya kwalliya, hakan yasa a duk sa'ilin data fita samari suke rige-rigen isa wajenta da zummar soyayya, tana da samari masu yawan gaske dan duk cikin fad'in unguwarsu babu wadda take da yawan samarin da ita take da su. Sai dai kuma wani hanzari ba gudu ba, duk wannan kyawun da iya kwalliyar da take da shi a iya waje ne cikin gidansu kuwa ba'a cewa komai domin kuwa ta ciri tuta wajen k'azanta ta ko ina hakan yasa ta zama lamba d'aya a fagen k'azanta cikin 'yan uwanta, idan kuwa akace za'a had'a ta da k'azaman da suke waje to babu shakka tabbas nan d'in ma ita zata zama zakaran gwajin dafi dan ita zata lashe gasar. Shalele takan yi kwanaki uku zuwa hud'u jikinta be ga ruwa ba, dan ita da tayi wanka ta gwammace ayi mata duka tafi ganewa dak'ale a wanke fuska da hannu da k'afa koda kuwa ba lokacin sanyi ba, k'afafuwanta kullum da safa sabida tsabagen kaushi daya mamaye ko ina a tafin k'afarta har zuwa saman k'afar sai dai ba wanda yasan hakan face 'yan gidansu da kullum suke tare. Fad'an mahaifiyarta a kullum be wuce na "ki yiwa kanki karatun ta nutsu Shalele iya yina ina miki fad'a na gaskiya, k'azanta ba abar so bace ba komai ake miki gudu ba illah lokacin da kikai aure baki san irin gidan da Allah zai kaiki ba ta yu da wata matar zaki sha w…