HAWAYEN ZARGI
Mummunan kaddarar da ta rikita zazzafar soyayyar Habiba da Habibullah.β¦
Mummunan kaddarar da ta rikita zazzafar soyayyar Habiba da Habibullah.β¦
βπ»βπ»BAKAR FURA lbr ne da yafaru da gaske, wanda yake dauke da Soyayya me kayatarwa, ga tarin Nishadi, ban al'ajabi tare da ban tausayi, gameda fadakarwa, wadan da abun ya faru dasu muna nan muna cigaba da rayuwa tare dasu cikin wannan duniyar tamu,Allah yabani ikon isar da sakon yadda ya dace.β¦
CIWON 'YA MACE rikitaccen al'amarine mai kulle kai, nishadi,soyayya, cin amana, da yadaura, acikin labarin ne zaga yadda ciwon 'ya mace ya zama na yarwanta mace, duk kuwa da tarin alakar dake tsakani makusantan biyu, ta tsayawa yar uwarta mace duk kuwa da cewa abin ita zai bibiya tare da ciwo arai, a nan ne zata ji inama ace nakiya bata tono garma ba.β¦
Hausa novelsβ¦
labrin yana dauke wa wani muhimmin darasiβ¦
https://okadabooks.com/user/Fadilalamidoβ¦
Labari ne akan akan wata yariya wadda take rayuwa ita daya, Bata mgn da kowa, akullum fuskarta rufe take da ni'kabi, ana sanin ita din farar mace ce kawai ta hanyar kafarta da gefen idon ta, kowa aka tambaya lbr akanta saidai yace maka ace ita din kyakyawa ce, acikin Unguwa kowa na kiranta da Baharuwala, anyi wani saurayi da yayi nacin sonta duk da cewa be taba ganin fuskarta ba saidai fin shekara yana bibiyan ta amman bata taba tankasa ba. Modibo matashi me azancin magana, ya kware wajen iya sarrafa harce, matsalar ciwon kafa ta shiga dashi cikin wani gari wadda ya zama tamkar tauraro a sararin samaniya, tare da zafafan motocin da suke masa rakiya, wadda suke dauke da mutum sama da 20. kubiyo ni acikin wannan labarin me sunan BA LABARI domin in warware muku kullin dana kulla.β¦
A Love storyβ¦
Soyayya me rudar da tunaniβ¦
Nishadi hade da soyayya me zafi dadin dawa kuma fadakarwaβ¦
Fadakarwa nishadantarwa ilmartarwaβ¦