REAL-SMASHER
WAZEER!

WAZEER!

2,370 309 28

...Me zai sa mahaifi ya aure budurwar ɗansa? Son zuciya? Son kai? Kou kuma budurwar zuciya? #Follow this fairy tale of love,jealousy and ultimate betrayal that leads someone to the lost end..…

ƘWAI A BAKA!

ƘWAI A BAKA!

96 8 1

An adopted daughter turned to house wife..…

DAUƊAR GORA!

DAUƊAR GORA!

4,743 376 22

...Labarin ƙaddarar AYSHATOU AYATULLAH wacce tayi fama da matsalar yoyon fitsari at a very young age,she really went through tsananin rayuwa,kowa yana ƙyamar zama da ita,saboda larurar da ba ita ta sawa kanta ba,shin za ta warke ne kou a'a,me zai faru da rayuwarta a gaba?…

CIWO A JIKIN WANI!

CIWO A JIKIN WANI!

910 87 11

...Shin me yasa mahaifi zai mayar da ƴaƴansa tamkar hannun jarin da zai tsammaci samun riba a ko da yaushe?'''ƊANƊANO..''' •••Hawaye sosai suke saukowa idonta da wani irin Baby voice tace "ban yi sallama da su Yaa Aalima ba" Hamdiyya dake kusa da ita ta kalleta tace "ohh! Bari a kirasu sai kuyi sallama a gurguje kinga yanzu muna sauri ne kada dare yai mana,hanyar Abuja babu kyau kwanakin nan" ita dai bata sake cewa komai ba kuka kawai take kamar ranta zai fita,Hamdiyya ta sauke glasses ɗin gefenta ta kalli Baffa dake tsaye tace "Baba tana son yin sallama da su Aalima wai" Baffa ya kalleta ji yake kamar zai daketa,ya daure yace "ahh tou! Ta jira bari su fito suyi sallamar daga nan" da wani irin sauri yana kaɗa babbar rigarsa ya koma cikin gidan ya kira ƴan uwanta da sukayi cirko² a tsakar gidan tunda suka ga fitarsu,yana shiga gidan ya kallesu yace "kuzo kuyi sallama da su" da sauri duk suka biyoshi su uku,Aalima tana kuka tun bata ji abunda yake faruwa ba,amma ganin yanda Baffa ya ɗauki kayan ƴar uwar tasu ya tabbatar mata da wani wajen za'a tafi da ita,ta kusa da gefen Hamdiyya duk suka tsaya,a hankali ta ɗago tana kallon su da tashin hankali tace "Yaa Adija dan Allah kice da Baffanmu ya barni a gurinku,ni ba na son binsu,na yarda yai min auren da yace,amma dan Allah kada ya rabani da ku,pleaseee" babbar cikinsu da ta kira Adija ta juya ta kalli Baffa hawaye suna cika mata idanu tace "Baffa ina za'a tafi da ita?" Yace "aiki za ta je idan ta gama za ta dawo" Adija tace "yaushe? Wane irin aiki ne Baffa? Me yasa sai *FANNAH* Baffa? Madadin ka turani ko Ashey,ko Aalima.." Ƙalubale gareku iyaye masu son yin kuɗi ta kowane hanya...…

IFZAA! (MMBFF)

IFZAA! (MMBFF)

22,650 2,172 34

(MARRIED TO MY BEST FRIEND FATHER) ...A hankali na nisa na ƙarasa kusa da ita na zauna,ina kallon frame ɗinmu dake ajiye saman bedside drawer nace "wai me kika ɗauki kanki?" Tace "yanda kika ɗauki kanki nima haka ne" da sauri na juya na kalleta,lokaci ɗaya na ɗauke kaina ina taɓe baki nace "ni yanzu idan na amsa nace miki zan iya kallon Daddy matsayin miji wallahi na yi miki ƙarya" tace "ko saboda me?" Nace "saboda shi ya raine ni,can't u think me mutane za suce idan haka ya faru? Cewa fa za ayi.." Widad tace "kin auri mahaifin ƙawarki?" Da sauri na gyaɗa mata kaina nace "sure! Kuma ko bayan haka ai kin ga abun bai tsari ba,tunda shi ya raine ni tun ina yarinya,dan Allah kawai sai na auresa kuma? Shi fa Daddy ne" murmushi Widad tayi tace "tou dan shi Daddy ne sai me? Ai dai naga babu haramci dan kin auresa" cikin sauri nace "ehh! Na san ba haramci amma.." Widad tayi saurin katse ni tace "tou tunda kin san haka why baza ki amince ba,kinga duk abunda mutane za su faɗa sai suyi with evidence,kin san dai shi mutum ba'a iya masa" nace "ni fa Widad kin kasa fahimta ta" tace "kuma wallahi bazan fahimce ki ba,muddin baki yarda da abunda nazo da shi ba.." Ƙaƙa-ƙara ƙaƙa! Kou yaya za'ayi wannan rayuwar auren tsakanin ƴar riƙo da mahaifin ƙawarta? Shin za ta amince ne ko a'a? To find out how the story will turned out,just follow this fairy tale of love and romance.…

KALLO YA KOMA SAMA!

KALLO YA KOMA SAMA!

2,316 190 11

... KALLO YA KOMA SAMA! Hausawa suka ce SHAHO YA ƊAUKO GIWA. Anya kuwa haka yana iya faruwa,duk girman GIWA ace SHAHO ya ɗauke ta? Duk lalacewar GIWA ko ta mutu ta fi ƙarfin jan KIYASHI..…

IN-LAWS

IN-LAWS

1,388 148 7

...He was married to her elder sister,sannan ita kuma yana sonta,even though ya san ƙaddara ta haramta masa ita matsayin mata matsawar yana tare da ƴar uwarta,hakan bai sa ya haƙura ya cire son da yake mata a ransa ba,shin ya ya al'amarin zai tafi? Sakin ƴar uwarta zai ya aureta? Ko kuwa zai jira faruwar wani al'amari daga Ubangiji da zai halatta masa aurenta ne?…

MANAR

MANAR

3,988 378 14

The way we were before...…

MAKTOUB

MAKTOUB

3,309 340 16

Nowadays,the words "betrayal" and "deception" is more effective than anything else in the life of humanity... Ya ya za kiji a lokacin da kika bud'a ido kika tarar mutanen da kika amincewa fiye da kowa,kika d'auke su kika kaisu wani matsayi,har kike gani da jin duk duniya ba ki da kamarsu.. Sai a dai² lokacin da ba ki tsammani ba,baki tab'a tunanin cewa wannan mutanen za su iya cutar da rayuwarki ba,suka shirya miki yaudara,suka ci amanar ki,bayan kin yi hak'uri,kin manta da duk wani alak'ar da ya tab'a had'a ki da su a tarihin rayuwarki.. Rana d'aya,lokaci d'aya sai suka dawo gare ki,shin wad'annan mutanen sun cancanci ki yi musu afuwa ko kuwa za ki d'auki FANSAR abunda suka aikata miki? To find out... #Just follow this twisted tale of love,deception,jealousy and ultimate betrayal that leads to an intense love triangle in the lives of:Aadil,Fawad,Barraq,Ismat and Badriyah...…

ALK'AWARIN JINI (BLOOD PLEDGED) COMPLETED.✔

ALK'AWARIN JINI (BLOOD PLEDGED) COMPLETED.✔

36,007 2,660 60

#Love & Destiny.…

WANI AL'AMARIN.! COMPLETED✔ (WARWARESHI SAI ALLAH)
ZAB'IN WA ZANBI.? (IYAYENA KO ZUCIYATA) COMPLETED

ZAB'IN WA ZANBI.? (IYAYENA KO ZUCIYATA) COMPLETED

34,613 1,379 26

#Similitude Because of their similarity,she can't even recognize is he one or two..?? She always thought he was the same person,and that was her friend who always want her to become provoked..…

Y'AR GARUWA.! (1-END)✔

Y'AR GARUWA.! (1-END)✔

38,225 1,500 16

A painful story of amazing water vendor young lady...…

INA MAFITA.? (1-END)✔

INA MAFITA.? (1-END)✔

5,232 213 5

#Destiny,Harmful & Supernatural charm from neighbour…

BAMBANCIN AL'ADU.! (COMPLETED)✔

BAMBANCIN AL'ADU.! (COMPLETED)✔

18,465 880 15

Muguwar k'iyayya mai cike da nuna bambad'anci a tsakanin wasu al'ummah,azabtarwa ba tare da dalili ba,had'e kuma da nuna zallar k'auna.…

K'ADDARA KO SAKACI.? (COMPLETED)

K'ADDARA KO SAKACI.? (COMPLETED)

15,719 514 10

"Ruqayyah yaushe kika fara tumbi ke da ko me kika ci cikin ki baya tab'a dagawa?" Baki Ruqayyah ta bud'e tana dariya take fad'in "wallahi ummah na fara tumbi,ba ki ga har k'iba na k'araba?" "Abunda na gani kenan shi yasa nake tambayarki" "Uhmmmm! Ummah kenan wallahi babu komai,murmushi Ummah tayi lokacin da Ruqayyah ke fita da plate d'in da sukaci abinci,amma hankalinta bai kwantaba saboda wani tunani da tayi lokaci guda ta kwallawa Ruqayyah kira "Ummah ga ni!" "Zauna magana za mu yi" guri ta samu ta zauna,"kin san me nake so dake?" Kai ta girgiza alamun A'a,ummah tace "so nake ki fad'amin yaushe ne rabon ki da ganin bak'on ki?" "Wane bak'o kuma ummah?" "Al'adarki nake tambaya!" #Turk'ashi! Masu karatu ku biyo ni cikin wannan labari don jin yadda aka haihu a ragaya!…

RAYUWAR WANI.! (COMPLETED)✔

RAYUWAR WANI.! (COMPLETED)✔

21,416 884 10

Rayuwar k'unci da rashin mahaifa ya kaisu ga gamuwa da tsanani da azabtuwa,wanda yayi sanadiyyar da suka rayu tamkar mabarata (almajirai).…

K'AZAFIN KISAN KAI.! (1--END)✔

K'AZAFIN KISAN KAI.! (1--END)✔

1,109 57 1

Labari mai cike da tausayi,k'age.…

'DAN MACE! (ENGHAUSA)

'DAN MACE! (ENGHAUSA)

79,439 6,333 55

...Dan an sadu sau ɗaya ba yana nufin mace baza ta iya ɗaukar ciki bane,komai a rayuwa yana tafiya ne da yadda Ubangiji ya ƙaddara zai kasance.. Uhmn! Turƙashi!! Shin me wannan mahaifin ya aikata haka? Just follow this fairy tale to find out how the story will turn out..…