Halimahz_
SARTSE

SARTSE

21 5 1

Akasin SARTSE da ke afkuwa a hannu ko a ƙafa, nata SARTSEN ya soku ne a ZUCIYARTA. Sarƙafewar igiyar ƙalubalen da ta dabaibaye mata wuya, bata tunanin ko INUWAR GAJIMAREN da ke lulluɓe da ita zata zamar mata SANYI. Haƙuri da juriya ba ko da yaushe su ke magani ko warware matsalar da ta samu mahalli a gidan aure ba illa wanzuwar MAFITA, ana mutuwa ne sau ɗaya ba dawowa, amma ita tana mutuwa da dawowa ne a kowacce rana da idanuwanta za su yi KWALLI da WALIYIN AURENTA. Rubuce yake a tafin hannunta wanda ya kasance ALWASHINTA, na ganin ta girgiza duniyar duk wanda ya zama silar rasa gudan jinin da bai gama zama HALITTA ba...*…

AL'AMARI! Completed.

AL'AMARI! Completed.

4,161 217 31

Twisted story with compassion, racial hatred, scheme along with blind love.…

HIDAYAH NOOR completed.

HIDAYAH NOOR completed.

109,305 7,337 81

Hidayah Noor labari ne daya ƙunshi soyayya, butulci, sakayya da kuma ɗaukaka.…

KUKAN KURCIYA...(WA GARI YA WA YA?)

KUKAN KURCIYA...(WA GARI YA WA YA?)

69 12 2

Kukan Kurciya Jawabi Ne...…

ƘAYAR RUWA Book 1 Complete

ƘAYAR RUWA Book 1 Complete

4,324 289 29

The story is a long journey of twisted fate, humiliation, sacrifice, betrayal, victory, Epilogize...INFERTILITY gajeriyar kalma ce me ƙunshe da ma'anar da ke girgiza duniyar wasu ma'auratan, ta kuma haifar da motsi mai ciwo gami da harbawa a zuƙatan da suka shafe shekaru fiye da shidda babu haihuwa...Yes lamarin akwai ciwo!, akwai zafi!, akwai ƙuna da raɗaɗi!...to amma Wani na canja Qaddarar wani ne?, ko wani na tilasta maka halastawa kanka abin da Allah kaɗai ne ke da ikon baka?, Ko kuma sai aka ce tsangwama, kyara, hantara da gori su tabbata akan mutanen da Allah ya ɗora musu ciwon da lafiyar take a hannunsa?, Me yasa muke mantawa da kalmar jinkiri ne da ubangijinmu ya ajiyewa wasu a Al'amuran rayuwarsu?...ZERO DEATH, GREAT RESULT & ETERNAL HAPPINESS in sha Allah.…

AL-HUSSAIN Complete

AL-HUSSAIN Complete

3,841 395 30

*_ƘADDARA! kalma ce da ta amsa wani suna, wannan sunan mai tarin ma'anoni da yawa...Kowanne bawa na ɗauke da kundin ƙaddararsa, wadda ke ɗaure a wuyansa, kuma kowanne ɗan Adam da yanda salon shafin kundin ƙaddararsa ke buɗewa, inda ta kan buɗe da siffofi guda biyu, ko ta siffantu da alkhairi ko kuma ta siffantu da jarabawa kala daban-daban....ka zalika acikin kowanne duniya kuma kowacce rayuwa, ƙaddara na tafiya ne dai-dai da rayuwa, kuma ta rayu damu cikin farinciki ko akasin hakan, sannan babu wani bawa da yake iya gujewa ƙaddararsa, cikin kowacce rana da kowanne lokaci ƙaddararmu na gudana ne ajikinmu tamkar jini, kuma kamar yanda rayuwarmu ta ke mabanbanciya haka ita kanta ƙaddarar ta ke...yanda kundin ƙaddararsu ya buɗe yasha banban dana saura, kuma tabbas da ace suna da iko, da sun ɗau wannan kundin ƙaddarar sun shafe komai dake cikinsa, tukunna su ƙara tsara shi zuwa wata sabuwar rayuwar da ba zata haɗa hanya da waccen ba...WAYE NI? wannan tambayar me kalmomi biyu da harufa shida ke yawo kullum a cikin kan AL-HUSSAIN, da su yake kwana yake tashi, kuma acikin tsumayin jiran lokacin da ganyensa zai bushe ya faɗo zuwa ƙasa, daga nan shikenan sai ya zama tarihi...sai dai abinda AL-HUSSAIN bai sa ni ba shine; zaren wata ƙaddarar na sauyawa ne a sa'ilin da adu'a kaɗai ke iya sauyata...to amma a ɓangaren SABINA da ta san WACECE ITA fa?, idan har ƙaddara na ɗaure a wuyan kowanne bawa to abun tambayar shine mecece tata ƙaddarar? ya ya ta ke? da yaushe zata fuskanceta? ta wanne irin yanayi zata zo ma ta? mai kyau ce ko kuma mara kyau? zata iya karɓanta ko ba zata iya ba?...wata ƙaddarar kamar zanen dutse ta ke da babu abunda ke iya sauyata!..._*…

RAGAMAR DAMISA

RAGAMAR DAMISA

452 77 13

Ramagamar Damisa a jaki da nisa...ni ce Asma uwar adashen ƴan daba, me fafatawa da ni sai ya shirya.…

SIRRIN ƁOYE Complete

SIRRIN ƁOYE Complete

11,962 1,288 53

Me Mahaukaciyar da bata um bata um-um tayi? Laifin wani baya shafar wani, saboda haka Banga aibu acikin auranta da Emanuel ba, dan haka ni Malam Adamu zan damƙata a hannun Emanuel matsayin matarsa a sati me zagayowa. Zai fi kyau ki adana wannan hawayen naki domin akwai ranar da zaki buƙacesu suƙi zuwa, ranar da zaki san SIRRIN ƁOYE* wanda sanadinsa za kiyi kukan jinin dani na jima da yinsa a baya, akwai alaƙa mai ƙarfi tsakanina dake Merry, sai dai ba zan sanar dake ba, ba kuma zan sakeki ba har sai ranar da naga hawayen nadama na zuba daga idon wadda ta kawoni duniya lokacin data faimci wacece KE wanene kuma NI.…

LULLUƁIN BIRI complete

LULLUƁIN BIRI complete

8,328 535 61

sarƙaƙiya…

ZAHRA

ZAHRA

71 7 1

A story about selfishness, deception, hatred and love crisis.…

PRINCE KHALEED Completed.

PRINCE KHALEED Completed.

41,583 2,786 26

its all about royal,briers,betreyed,sacrifice and romantic love.…

KULLU NAFSIN Completed.

KULLU NAFSIN Completed.

43,641 3,824 53

Dukkanin mai rai mamaci ne...kuma haƙiƙa mutuwa bata taɓa barin wani dan wani yaji daɗi...ku biyoni dan jin yanda wannan labari nawa zai kasance wanda yazo da sabon salon da ba'a fiya yinsa ba.…

CIKIN WANE?

CIKIN WANE?

832 19 4

Cin Amana.…

HAFEEX KO UZAIFA.

HAFEEX KO UZAIFA.

4,231 160 3

its all about romantic and love story.…